Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) (69)
-
Sheikh Sa’eed Ibrahim Birnin Kudu:
newsNeman Ilimin Addini da na Zamani Wajibi Ne Ga Dukkan Matasa
Hauza/ Sheikh Sa’eed Ibrahim Birnin Kudu, wakilin almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) na yankin Birnin Kudu, ya jaddada muhimmancin neman ilimin addini da na zamani ga matasa, yana mai cewa…
-
Maraji'ai da MalamaiShaikh Zakzaky Ya Gargadi Musulmi Kan Rikice-rikicen Da Maƙiya Ke Haddasawa
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin haɗin kan al’ummar Musulmi da komawa ga sahihiyar koyarwar addinin Musulunci, yana mai cewa maƙiya…
-
Shaikh Zakzaky:
newsHarkar Musulunci Za Ta Ci Gaba, Addini Kuma Zai Tabbata
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci ta Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya bayyana cewa tunanin maƙiyan Harkar Musulunci na kawo ƙarshenta “mafarki ne da ba zai taɓa yiyuwa ba”, yana mai jaddada…
-
Sheikh Sanusi Abdulƙadir:
newsYanzu Lokaci Fata, Izza da Nasara ne
Hauza/ Wakilin ‘yan’uwa mabiyan Harkar Musulunci a birnin Kano, Sheikh Sunusi Abdulƙadir, ya jaddada muhimmancin fata, ɗaukaka da tsayin daka a wannan lokaci da duniya ke fuskantar manyan sauye-sauye…
-
newsAn Gudanar da Muzaharar Mauludin Manzon Allah (S) a Gwandu da Kauran Namoda
Hauza/ A daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah Muhammad (S), an gudanar da wata gagarumar muzaharar Mauludi a garin Gwandu da ke Jihar Kebbi da kuma…
-
newsCibiyar Albasira Qum Ta Gudanar da Gagarumin Taron Mauludin Manzon Allah (S.A.W.A) da Imam Jafar Sadik (A.S) a Masallacin Jamkaran
Hauza/ Cibiyar Albasira Qum ƙarƙashin jagorancin Imam Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) ta gudanar da gagarumin taron Mauludin Cikamakon Annabawa, Hazrat Muhammad ɗan Abdullahi (S.A.W.A) da…
-
Shaikh Ibraheem Zakzaky:
newsYa Kamata Al’umma ta Farka Daga Danniya da Zalunci
Hauza/ Abuja – Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin wayar kan al’umma da kuma tashi tsaye domin kuɓuta daga zalunci da danniya, tare da yin…
-
Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky:
newsHaɗin Kan Musulmi Shi Zai Dawo Musu Da Izzarsu
Hauza/ Abuja: Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin haɗin kan al’ummar Musulmi, yana mai cewa haɗin kai shi ne hanyar dawo da izza da ƙarfin…
-
Sheikh Zakzaky (H) a Makon Haɗin Kan Musulmi:
Maraji'ai da MalamaiRanakun Mauludin Manzon Allah, Lokacin Sake Nazarin Matsayar Al'ummar Musulmi
Hauza/ Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da malamai da mahalarta taron Makon Haɗin Kan Musulmi da Harkar Musulunci ta shirya a Abuja, a matsayin wani ɓangare na shirye-shiryen bikin…
-
newsHarkar Musulunci Ta Fara Taron Makon Haɗin Kan Al'ummar Musulmi a Abuja
Abuja – Hauza: Harkar Musulunci a Najeriya ƙarƙashin jagorancin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ta fara gudanar da Taron Makon Haɗin Kan Al'ummar Musulmi a Abuja, da nufin ƙarfafa haɗin kai da fahimtar…
-
newsMiliyoyin Mutane Sun Halarci Zagayen 12 ga Rabi’ul Awwal a Garuruwa Daban-daban na Najeriya
Hauza/ A daidai lokacin da aka shiga ranar 12 ga watan Rabi’ul Awwal, ranar zagayowar haihuwar Manzon Allah (S.A.W.A) bisa shahararriyar riwayar Ahlus-Sunna, an gudanar da zagayen murnar Mauludin…
-
newsSheikh Zakzaky (H) Ya Ƙarfafi Matasa Neman Ilimin Da Zai Amfanar da Al’umma
Hauza – Abuja: Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin neman ilimi mai amfani, tare da ƙarfafa ɗaliban firamari da sakandire da su nemi ilimin…
-
newsKano: An Gudanar da Zaman Juyayin Shahadar Imam Hassan Al-Askari (AS)
Hauza/ Yan uwa Musulmi almajiran Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na birnin Kano sun gudanar da zaman juyayin shahadar Imam Hassan Al-Askari (AS), Imami na goma sha ɗaya daga cikin Ahlul-Baiti…
-
newsAn Gudanar da Zaman Juyayin Wafatin Manzon Allah (S) a Garuruwa Daban-daban na Najeriya da Jamhuriyar Nijar
Hauza/ Najeriya: A daidai lokacin da ake tunawa da ranar wafatin Manzon Allah (S), mabiya Ahlul-Baiti (AS), Musulman Najeriya da Jamhuriyar Nijar sun gudanar da zaman juyayi a garuruwa daban-daban…
-
Sheikh Zakzaky (H):
newsSaƙon Manzon Allah (S) Shiriya ne da Mafita Ga Dukkan Zamani
Hauza/Abuja: Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada cewa saƙon Manzon Allah (S) saƙon shiriya ne da mafita a kowane zamani, yana mai cewa abubuwan da suke…
-
Maraji'ai da MalamaiShaikh Zakzaky: Yunkurin Maƙiya Na Kawar Da Addini Ba Zai Taba Cika Ba
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin tunani, gane gaskiya da kuma kiyaye akidar addini a yayin rufe taron Tadrib na kwanaki uku da ƴan…
-
newsTaron Rufe Tattakin Arba’in din Almajiran Sheikh Zakzaky Ya Gudana a Haramin Abul Fadl Abbas (A.S.)
Hauza/ Karbala: An gudanar da taron rufe tattakin Arba’in na Imam Husaini (A.S.) na shekarar 1448H, wanda almajiran Sheikh Ibraheem Yaƙub Zakzaky (H) suka gudanar daga Najaf zuwa Karbala, a ɗakin…
-
Shaikh Zakzaky Ya Jaddada:
newsMabiyan Makarantar Imam Husaini (AS) Ba Za Su Taɓa Miƙa Wuya Ga Azzalumai Ba
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada cewa mabiyan makarantar Imam Husaini (AS) ba za su taɓa miƙa wuya ga azzalumai ba, yana mai cewa za su fifita…
-
newsAn Gudanar da Gagarumin Tattakin Arba'in din Imam Husaini (A.S) na Yankin Kaduna a Garin Suleja
Hauza/ A ranar Litinin, 19 ga Safar 1448H, wanda ya yi daidai da 3 ga Agustan 2026, almajiran Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na Yankin Kaduna sun gudanar da gagarumin tattakin Arba'in na…
-
newsAn Gudanar da Tattakin Arba’in Daga Kaduna Zuwa Zariya Cikin Nasara Ba Tare da Wata Matsala Ba
Hauza/ A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan Arba’in din Imam Husaini (A.S.), dubban Musulmai almajiran Shaikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) a jihar Kaduna sun gudanar da tattakin Arba’in…
-
newsAn Kammala Tattakin Arba’in Na Yankin Kano A Kwanar Dangora Cikin Nasara
Hauza/ A safiyar Lahadi, 2 ga Agustan 2026, ’yan’uwa Musulmi almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) na yankin Kano suka kammala tattakin Arba’in na tunawa da shahadar jikan Manzon Allah (S.A.W.A.),…
-
Labaran DuniyaZiyarar Wakilin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci kan Hajji da Ziyara Maukibin Ofishin Jagora Sheikh Zakzaky a Hanyar Najaf zuwa Karbala
Hauza/ A yayin gudanar da tattakin Arba’in na Imam Husaini (A.S.), Sheikh Ridha’i, wakilin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci mai kula da harkokin Hajji da ziyara, tare da Sheikh Muhammad Jawad…
-
newsAn Kammala Ranar Farko ta Tattakin Arba'in na Tawagar Yankin Pambegua Zuwa Zariya
Hauza/ An kammala ranar farko ta tattakin Arba'in da almajiran Jagora Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na yankin Pambegua ke gudanarwa zuwa Zariya, inda mahalarta suka isa garin Dutsen Wai…
-
newsOfishin Sheikh Ibraheem Zakzaky Na Ci Gaba da Yi Wa Mahajjatan Arba'in Hidima a Hanyar Najaf Zuwa Karbala
Hauza/ Maukibin Ofishin Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) na ci gaba da gudanar da ayyukan hidima ga maziyartan Imam Hussain (A.S.) a hanyar tattakin Arba'in na shekarar 1448 Hijira.
-
Maraji'ai da MalamaiJagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Ya Kai Ziyarori ga Dangi da Fitattun Malaman Addini a Zariya
Hauza / Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, ya ci gaba da gudanar da ziyarorinsa a garin Zariya, inda ya kai ziyara gidajen wasu daga cikin dangi, fitattun malaman…
-
newsSheikh Ibraheem Zakzaky (H) Ya Jagoranci Taron Tunawa da Shahidan Quds na Shekarar 2014 Karo na 12
Hauza/ An gudanar da taron tunawa da Shahidan Quds na shekarar 2014 karo na 12 tare da halartar dimbin al'umma, malamai, shugabannin addinai, iyalan shahidai da sauran baƙi a cibiyar Darur Rahma…
-
Maraji'ai da MalamaiJagora Sheikh Zakzaky Ya Gana da Masu Ziyartar Arba'een; Ya Jaddada Muhimmancin Zama Jakadu Nagari
Hauza / Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya yi kira ga masu ziyartar Arba'een da su kasance masu wakiltar Musulunci da Makarantar Ahlul Baiti (AS) ta hanyar kyawawan…
-
Maraji'ai da MalamaiGanawar Jagoran Harkar Musulunci da Daliban Hauzozin Karbala; Jaddada Ci Gaban Tafarkin Shahidai da Rawar Dalibai wajeyn Yaɗa Koyarwar Ahlulbaiti (AS)
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Afirka, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), a yayin ganawarsa da wasu daga cikin ɗaliban wannan Harka da suke karatu a Hauzozin Karbala mai tsarki, ya jaddada cewa…
-
Sheikh Zakzaky:
Maraji'ai da MalamaiHaɗin Kai Da Ci Gaba Da Tafarkin Imam Shahid Su Ne Tabbacin Kyakkyawar Makomar Gwagwarmaya
Hauza / Jagoran Harkar Musulunci, Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H), ya halarci taron "Makomar Gwagwarmaya bayan Shahadar Imam Khamene'i (QS)" da aka gudanar a birnin Bagadaza na ƙasar Iraki…
-
Maraji'ai da MalamaiJagora Sheikh Zakzaky Ya Jaddada Muhimmancin Ilimi, Gwagwarmaya da Ikhlasi ga Ɗalibai a Mashhad
Hauza / Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada cewa ilimin da ɗalibai suke samu dole ne ya kasance a hidimar al'umma da kuma ci gaban Musulunci, yana mai…