Hauza/ Zaman makokin Imam Hussain (AS) ba kawai wani irin motsin rai ba ne; ya kamata a auna dukkan ayyukan da suka shafi makokin bisa hukunce-hukuncen Shari'a. Makoki na da bangare biyu: na…
Hauza/ Karɓar ƙarin kuɗi a kan bashi, idan har an gindaya shariɗinsa tun farko, to wannan riba ce kuma zunubi ne mai girma (kaba'ira). Baya ga yin tuba, dole ne a mayar da wannan ƙarin kuɗin.…
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Jawaheri, yayin da yake bayyana fatawar Hazrat Ayatullah Shubairi Zanjani game da tsarkake abubuwa ta hanyar amfani da hasken rana, ya bayyana cewa: "Idan kujera…