تیتر سه زیرسرویس
-
Makarantar Zainabiyya | Rawar da Ummu Kulthum (A.S.) Ta Taka Wajen Farkar da Al'umma da Shimfiɗa Hanyar Tashin Mutanen Kufa (2)
Hauza/ Lokacin da wata mace fursuna ta tsaya a gaban mutanen Kufa tana magana da irin wannan ƙarfin hali da jarumtaka, ta aika da saƙo zuwa tarihi cewa: Juyin Imam Husaini (A.S.) bai ci gaba…
-
Makarantar Zainabiyya | Rawar da Ummu Kulthum (S.A) Ta Taka Wajen Farkar da Al'umma da Shimfiɗa Hanyar Tashin (Qiyam) Mutanen Kufa (1)
Hauza/ Sayyida Ummu Kulthum (A.S.) ta kasance a kashin kanta fitacciyar mace ta musamman kuma ɗaya daga cikin mata masu tasiri a cikin juyin Ashura. Tun daga kasancewarta tare da Imam Husaini…
-
Yaƙi da Ɗagutu da Kafa Gwamnatin Addini a Makarantar Shi'anci (Kashi na 1)
Hauza/ Gwamnati tana daga cikin muhimman buƙatun rayuwar zamantakewar al'umma, kuma a fahimtar Shi'anci tana daga cikin muƙaman Imama. Duk wani mai mulki da bai yi mulki bisa ƙa'idodin Allah…
-
Ta Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko (Kashi Na Ƙarshe)
Imam Khumaini (R) ya koya mana wannan gaskiya cewa a gaban wadannan mutane dole ne a tsaya, kuma idan kuka tsaya, da iznin Ubangiji za ku durkusar da su baki daya. Wannan alkawari ne na Allah.…
-
Ta Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko (7)
Hauza/ A wancan lokacin, ana raba duniya ne ta yadda al'ummomi ko dai su kasance masu danniya ko kuma waɗanda ake wa danniya. Kasashen da ke da ikon danniya sun hada da Amurka, Ingila da wasu…
-
Ta Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko? (6)
Hauza/ Kamar yadda muka fada, asalin tushen tsarin tunanin Imam Khumaini shi ne "Kiyam lillah" (Tashi tsaye saboda Allah), kuma a saboda haka ne, gwagwarmaya da jihadi suka saje da rayuwar Imam,…
-
Ta Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora (Q) Suka Sauya Ma'aunin Iko? (5)
Hauza/ Shugabannin Juyin Juya Hali sun mayar da jawabinsu zuwa ga mutanen duniya baki daya. Ba wai kawai sun ce mana sun zo ne saboda kasar Iran kadai ba. Lokacin da suke jawabi, al'ummar Musulmi…
-
Ta Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora (Q) Suka Sauya Ma'aunin Iko? (3)
Hauza/ Wannan kashi na uku ne na fassarar tattaunawar da Kamfanin Dillancin Labaran Hauza yayi da Hujjatul Islam Mumini, masani kuma mai bincike a kan Juyin juya halin Musulunci.
-
Ta Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko? (2)
Hauza/ Wannan ci gaban tattaunawar da Kamfanin Dillancin Labaran Hauza ne ya yi da Hujjatul Islam Wal Mumini dangane da Tunanin Makarantar Imam Khumaini a Mahangar Shahidin Jagora.
-
Tattaunawa da Masanin Tarihin Juyin Juya Halin Musulunci:
Ta Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko? (1)
Hauza/ Bincike akan canje-canjen baya-bayan nan a yankin gabas ta tsakiya da kuma yake-yaken da suka gabata yana nuna cewa, tunanin Shugabannin Juyin Juya Hali guda biyu (Imam Khumaini da Ayatullah…
-
Dalilan Da Suka Kawo Taɓarɓarewar Kasashen Musulmi A Mahangar Imam Khumaini (R.A)
Hauza/ Tsayawa wuri guda da baya-bayan nan da ake samu a ƙasashen musulmi, ba wai wata ƙaddara ce da ba za a iya kauce mata ba, a'a, wata matsala ce da ta samo asali daga rabe-raben da aka samu…
-
Cikin Tattaunawa da Malami kuma Masani akan Nahjul Balagha:
Bayyana Falalolin Amirul Muminina (AS) a cikin Ziyarar Ghadir
Hauza/ Ana iya kallon Ziyarar Ghadir ta Imam Hadi (A.S) a matsayin cikakken babban kundin falaloli, darajoji, fafutuka, da matsayi na musamman na Amirul Muminina (A.S); rubutun da yake gabatar…
-
Shahadar Imam Muhammad al-Baƙir (A.S); Nazari Kan Rayuwar Siyasa da Ilimin Imami na Biyar
Hauza/ Bakwai ga watan Zul-Hijja, shi ne ranar tunawa da shahadar Imam Muhammad al-Baƙir (A.S), Imami na biyar na Shi'a. Wanda aka haife shi a shekara ta 57 bayan Hijira a Madina, ya kasance…
-
Jihadut-Tabyeen" (Jihadin Bayyana Gaskiya) a Cikin Tarihin Rayuwar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali; Daga Ganawa da Dalibai Har Zuwa Ganawa da Al'umma
Hauza/ Batun "Bayyanawa" da "Wayar da kan jama'a" na ɗaya daga cikin ginshiƙan tunani mafi muhimmanci a cikin maganganun Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci. A cikin jawabansa na baya-bayan…
-
Imam Jawad (A.S); Rayuwa Gajera Amma Cike da Manyan Hidimomi
Hauza/ Daya daga cikin siffofin Imam Jawad (A.S) shi ne iliminsa mai yawa da faɗi. Kamar yadda iyayensa masu daraja ma suka kasance da wannan ilimi mai zurfi (ilmin ladunni), wanda Allah ke bai…
-
Muhimman Tambayoyi daga Rayuwa da Imamancin Imam Ridha (A.S)
Hauza/ Wannan rubutu yana ba da amsa ga tambayoyi takwas na tarihi game da dalilan kiran Imam Ridha (AS) zuwa Marv, manufofin siyasar Ma’amun, yadda Imam ya mayar da martani ga batun naɗa shi…
-
Muƙami da Matsayin Sayyida Fatima Maʿasumah (S.A.)
Hauza/ Sayyida Maʿasumah (S) ‘yar Imam al‑Kazim (A) tana da matsayi mai girma na ruhaniya da ilimi, kuma a ranar kiyama za ta yi ceto ga Shi’a. Saboda matsin lamba da aka yi wa na kusa da Imam…