Lit 21 Satumba 2026
  • Gida
  • Labarai
  • Maraji'ai da Malamai
  • Labaran Duniya
  • Addini
    • Alkur'ani
    • Nahjul Balaga
    • Sahifa Sajjadiyya
    • Hadisi
    • Mahdawiyya
    • Hukunce-hukunce
    • Tambaya da Amsa
    • Litattafai da Muƙaloli
    • Akhlaƙ
    • Iyali
    • Munasibobi
filterLabaran Yau
  • Me Ya Sa Wilayatul Faƙih Wata Buƙata ce ta Hankali? (2)

    Daga Bayyananniyar Hujja Zuwa Aiwatarwa:

    AddiniMe Ya Sa Wilayatul Faƙih Wata Buƙata ce ta Hankali? (2)

    Hauza/ Musulunci addini ne da aka saukar domin kowane zamani. Idan a zamanin gaibar Imam ba za a iya aiwatar da hukunce-hukuncen shari’a ba, kamar dokokin hukunta laifuka da kare al’ummar Musulunci,…

    2026-09-20 22:58
  • Ɗaliban Hauza Su Shirya Don Taka Rawa a Fagen Duniya

    Wakilin Waliyyul Faƙih a Bushehr:

    newsƊaliban Hauza Su Shirya Don Taka Rawa a Fagen Duniya

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Gulam Ali Safaei-Bushehri, Wakilin Waliyyul Faƙih a Lardin Bushehr, ya jaddada muhimmancin ƙarfafa ilimi, akhlaƙ da basira da fahimta ga ɗaliban Hauza, yana…

    2026-09-20 21:08
  • Ma’aikatar Leken Asiri ta Iran ta Dakile Ayyukan Cibiyoyin Ta’addanci Uku

    newsMa’aikatar Leken Asiri ta Iran ta Dakile Ayyukan Cibiyoyin Ta’addanci Uku

    Hauza/ Ma’aikatar Leken Asiri ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da cewa jami’an tsaro sun dakile ayyukan wasu cibiyoyin aiki guda uku da ke da alaƙa da kungiyoyin ta’addanci a larduna…

    2026-09-20 20:42
  • Bayanin Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Kan Ɗaukaka da Girman Imam Hasan Askari (A.S)

    AddiniBayanin Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Kan Ɗaukaka da Girman Imam Hasan Askari (A.S)

    Hauza/ Rayuwar Imam Hasan Askari (A.S) ta kasance cikin tsananin matsin lamba da zaman baƙunci. Duk da haka, a zamaninsa da kuma zamanin Imamai da suka gabace shi, hulɗa da alaƙar mabiya mazhabar…

    2026-09-20 18:38
  • Me Ya Sa Wilayatul Faƙih Wata Buƙata ce ta Hankali? (1)

    Daga Bayyananniyar Hujja Zuwa Aiwatarwa:

    AddiniMe Ya Sa Wilayatul Faƙih Wata Buƙata ce ta Hankali? (1)

    Hauza/ Manufar wannan bincike ita ce bayyana wajibcin Wilayatul Faƙih a zamanin gaibar Imam Zaman (A.F) ta hanyar hujjojin hankali guda huɗu, tare da bayyana rawar da mataimakan Imam Zaman (A.F)…

    2026-09-19 21:47
  • Gwamnatin Bahrain Tana Soke Shari’ar Allah Mai Girma

    Ayatullah Isah Qasim:

    Labaran DuniyaGwamnatin Bahrain Tana Soke Shari’ar Allah Mai Girma

    Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci ta Bahrain ya fitar da wata sanarwa, inda ya yi Allah wadai da matakan da gwamnatin Aal Khalifa take ɗauka, waɗanda ke takaita wasu daga cikin siffofi da abubuwan…

    2026-09-19 21:01
  • Boyayyen Sirrin Kasancewar Amurka a Gabashin Siriya: Daga Satar Mai Zuwa Amfani da Ragowar Ɗaliban ISIS

    Labaran DuniyaBoyayyen Sirrin Kasancewar Amurka a Gabashin Siriya: Daga Satar Mai Zuwa Amfani da Ragowar Ɗaliban ISIS

    Hauza/ Wani jami’in tsaron Siriya ya bayyana dabarun da Amurka ke amfani da su wajen kwace albarkatun mai da kuma katse hanyoyin tallafawa Ƙungiyoyin Gwagwarmaya (Axis of Resistance).

    2026-09-19 20:48
  • Darasin Akhlaƙ | Alamar Farko ta Ɗagutu da Mabiyansa: Me Ya Sa Bai Kamata Mu Yaudaru da Ɗagutai ba?

    AddiniDarasin Akhlaƙ | Alamar Farko ta Ɗagutu da Mabiyansa: Me Ya Sa Bai Kamata Mu Yaudaru da Ɗagutai ba?

    Hauza/ A mahangar Alƙur’ani da Ahlul Baiti (A.S), abin da mutanen duniya suke ƙoƙarin samu ba komai ba ne face “Huɗam”. Wato, wani ɗan jin daɗin duniya da yake gushewa cikin sauri, wanda yake…

    2026-09-19 20:14
  • Ayoyin Rayuwa | Ku Saka Mummuna da Kyakkyawa

    AddiniAyoyin Rayuwa | Ku Saka Mummuna da Kyakkyawa

    Hauza/ Yin haƙuri da mutane ba kawai kyawawan ɗabi’a ba ne, har ila yau hanya ce ta shiryarwa da kuma mayar da ƙiyayya zuwa abota. Labarin mutumin Sham da yadda Imam Hasan (A.S) ya kyautata mu’amala…

    2026-09-18 21:42
  • Al’umma Na Neman Ɗaukar Fansar Jinin Shahidin Jagora da Sauran Shahidai

    Ayatullah Saeedi:

    newsAl’umma Na Neman Ɗaukar Fansar Jinin Shahidin Jagora da Sauran Shahidai

    Hauza/ Limamin Juma’ar birnin Qum, Ayatullah Sayyid Muhammad Saeedi, ya bayyana cewa al’ummar Iran sun shafe sama da dare 200 suna fitowar dare, yana mai cewa al’ummar Iran, bisa imani da taimakon…

    2026-09-18 20:24
  • Ayatullah Makarem Shirazi Ya Jaddada Muhimmancin Kiyaye Fata Da Ƙarfafa Ruhin Addini Da Gwagwarmaya A Cikin Al’umma

    Maraji'ai da MalamaiAyatullah Makarem Shirazi Ya Jaddada Muhimmancin Kiyaye Fata Da Ƙarfafa Ruhin Addini Da Gwagwarmaya A Cikin Al’umma

    Hauza/ Ayatullah Sayyid Nasir Makarem Shirazi, ɗaya daga cikin manyan maraji'an addinin Musulunci masu daraja, ya jaddada muhimmancin yaɗa al’adun sadaukarwa da jihadi, yana mai bayyana cewa…

    2026-09-18 17:46
  • Tsayin Dakan Yemen Ya Sauya Ma’aunin Ƙarfi a Yankin Yammacin Asiya

    Limamin Juma’ar Tehran:

    newsTsayin Dakan Yemen Ya Sauya Ma’aunin Ƙarfi a Yankin Yammacin Asiya

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Haj Ali Akbari, Limamin Juma’ar Tehran, ya yi magana kan sauye-sauyen baya-bayan nan a fagen gwagwarmayar Yemen, yana mai cewa al’ummar Yemen ta tsaya tsayin…

    2026-09-18 17:02
  • Neman Ilimin Addini da na Zamani Wajibi Ne Ga Dukkan Matasa

    Sheikh Sa’eed Ibrahim Birnin Kudu:

    newsNeman Ilimin Addini da na Zamani Wajibi Ne Ga Dukkan Matasa

    Hauza/ Sheikh Sa’eed Ibrahim Birnin Kudu, wakilin almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) na yankin Birnin Kudu, ya jaddada muhimmancin neman ilimin addini da na zamani ga matasa, yana mai cewa…

    2026-09-17 14:24
  • Raba Gaggaruman Kyaututtuka ga Masu Sunan Manzon Allah (SAWA) da Ahlulbaiti (AS)

    Bayyanar Soyayyar Annabi a Kano:

    newsRaba Gaggaruman Kyaututtuka ga Masu Sunan Manzon Allah (SAWA) da Ahlulbaiti (AS)

    Hauza/ An gudanar da wani gagarumin taron Maulidin Manzon Allah (S) a birnin Kano na Najeriya, inda aka rarraba motoci, babura, kayan ɗinki, kayan abinci da sauran kyaututtuka ga wasu daga cikin…

    2026-09-17 14:00
  • Fahimtar Addini Mai Zurfi da Yaɗa Addini Su Ne Manyan Manufofin Ɗaliban Hauza

    Hujjatul Islam Qara’ati:

    Maraji'ai da MalamaiFahimtar Addini Mai Zurfi da Yaɗa Addini Su Ne Manyan Manufofin Ɗaliban Hauza

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Muhsin Qara’ati ya bayyana cewa tafaƙƙuhu (zuzzurfan sanin Addini) a cikin addini da yaɗa koyarwar addinin Allah su ne manyan ayyukan da ya kamata ɗaliban makarantun…

    2026-09-17 13:45
  • Al’ummar Iran Ba Za Su Huta Ba Matuƙar Ba Su Dauki Fansar Jinin Shahidin Jagora Ba

    Wakilin Waliyyul Faƙih a Gabashin Azarbaijan:

    newsAl’ummar Iran Ba Za Su Huta Ba Matuƙar Ba Su Dauki Fansar Jinin Shahidin Jagora Ba

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Mutahhari-Asl, Wakilin Waliyyul Faƙih a Gabashin Azarbaijan, ya jaddada muhimmancin jajircewa wajen samun ci gaba da kamalar ɗan Adam, yana mai cewa al’ummar…

    2026-09-17 13:31
  • Kai Hari Ga Makka Aikin Abokan Epstein Masu Cin Naman Mutane Ne

    Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Yemen:

    Labaran DuniyaKai Hari Ga Makka Aikin Abokan Epstein Masu Cin Naman Mutane Ne

    Hauza/ Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Yemen, Abdulwahid Aburas, ya bayyana cewa hukumomin da ke kulla alaƙa da gwamnatin Isra’ila da kuma alamomin cin hanci da rashawa na duniya, su ne waɗanda…

    2026-09-17 13:06
  • Gaza Ita ce Babban Gwaji ga Masu Iƙirarin Kare Dimokuraɗiyya a Duniya 

    Shugaban Majalisar Malaman Shi’a ta Pakistan:

    Labaran DuniyaGaza Ita ce Babban Gwaji ga Masu Iƙirarin Kare Dimokuraɗiyya a Duniya 

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Sajid Ali Naqvi, shugaban Majalisar Malaman Shi’a ta Pakistan, ya soki shirun da ƙasashen duniya suka yi kan laifukan da gwamnatin Isra’ila ke aikatawa…

    2026-09-15 22:26
  • Koyar da Addini na Buƙatar Zurfin Fahimta da Sahihin Sanin Musulunci

    Hujjatul Islam Qazi Askar:

    newsKoyar da Addini na Buƙatar Zurfin Fahimta da Sahihin Sanin Musulunci

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Qazi Askar, mai kula da Harami Mai Tsarki na Hazrat Abdul'azim Hasani (A.S.), ya jaddada cewa koyar da addini ba aikin kowa ba ne. Ya ce mutanen da suke da…

    2026-09-15 22:09
  • Yaƙi Bai Takaita ga Arangamar Soji Kawai ba

    Ɗan Majalisar Kwararrun Jagoranci:

    newsYaƙi Bai Takaita ga Arangamar Soji Kawai ba

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Hussain Rada'i, ɗan Majalisar Kwararrun Jagoranci, ya jaddada buƙatar sake nazarin ma’anar «اثخان فی‌الارض» ta fuskar ijtihadi a fikihun jihadi da kariya, yana…

    2026-09-15 21:41
  • Babban Haɗari Shi ne Munafukai Masu Bayyana Kansu a Matsayin 'Yan Juyin Juya Hali

    Mataimakin Daraktan Harkokin Tarbiyya da Gyaran Halayen Makarantun Addini:

    AddiniBabban Haɗari Shi ne Munafukai Masu Bayyana Kansu a Matsayin 'Yan Juyin Juya Hali

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Alamzadeh Nouri, Mataimakin Daraktan Harkokin Tarbiyya da Gyaran Halayen Makarantun Addini (Hauza), ya yi gargaɗi kan rikitarwar tafiyar munafunci,…

    2026-09-15 21:30
  • Sarkar Kutse, Leƙen Asiri da Kisa a Tarihin Musulunci: Nazari Kan Wasu Ruwayoyi da Ikirarin Tarihi (2)

    AddiniSarkar Kutse, Leƙen Asiri da Kisa a Tarihin Musulunci: Nazari Kan Wasu Ruwayoyi da Ikirarin Tarihi (2)

    Hauza/ Akwai ruwayoyi masu yawa da suka yi magana kan yadda wasu bangarori suka yi kokarin samun bayanai, shiga cikin wasu kungiyoyi ko kai hari kan manyan jagorori. Wasu daga cikin wadannan…

    2026-09-14 15:25
  • Nasarar Al’ummar Yemen "Nasara Ce Mai Girma" / Ya Yi Allah-wadai da Harin da Taliban ta Kai Hauzar Khatamun Nabiyyin (SAWA) a Afghanistan

    Ayatullah Marwi A Darasin Fiƙihu:

    Maraji'ai da MalamaiNasarar Al’ummar Yemen "Nasara Ce Mai Girma" / Ya Yi Allah-wadai da Harin da Taliban ta Kai Hauzar Khatamun Nabiyyin (SAWA) a Afghanistan

    Hauza/ Ayatullah Jawad Marwi, mamba a Majalisar Koli ta Makarantun Hauza a Iran, ya bayyana nasarorin da al’ummar Yemen suka samu a matsayin "Fathul Futuh" (nasara mafi girma). Ya kuma jaddada…

    2026-09-14 14:56
  • Shaikh Zakzaky Ya Gargadi Musulmi Kan Rikice-rikicen Da Maƙiya Ke Haddasawa

    Maraji'ai da MalamaiShaikh Zakzaky Ya Gargadi Musulmi Kan Rikice-rikicen Da Maƙiya Ke Haddasawa

    Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin haɗin kan al’ummar Musulmi da komawa ga sahihiyar koyarwar addinin Musulunci, yana mai cewa maƙiya…

    2026-09-14 14:37
  • Harkar Musulunci Za Ta Ci Gaba, Addini Kuma Zai Tabbata

    Shaikh Zakzaky:

    newsHarkar Musulunci Za Ta Ci Gaba, Addini Kuma Zai Tabbata

    Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci ta Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya bayyana cewa tunanin maƙiyan Harkar Musulunci na kawo ƙarshenta “mafarki ne da ba zai taɓa yiyuwa ba”, yana mai jaddada…

    2026-09-14 14:21
  • Sarkar Kutse, Leƙen Asiri da Kisa a Tarihin Musulunci: Nazari Kan Wasu Ruwayoyi da Ikirarin Tarihi (1)

    AddiniSarkar Kutse, Leƙen Asiri da Kisa a Tarihin Musulunci: Nazari Kan Wasu Ruwayoyi da Ikirarin Tarihi (1)

    A cikin littafin Al-Fadha'il na Shadhan bn Jabra'il al-Qummi, akwai wata ruwaya da ke magana kan tafiyar Abdulmuttalib zuwa Yemen. Ruwayar ta ce Sarkin Yemen ya nemi ganawa da Abdulmuttalib a…

    2026-09-13 22:14
  • Manyan Dabarun Gudanar da Harkokin Ilimi da Tarbiyya / Jaddada Haɗa Dukkan Ƙarfi da Hanyoyi Domin Ci Gaban Ilimi

    Ayatullah A'arafi ya bayyana:

    Maraji'ai da MalamaiManyan Dabarun Gudanar da Harkokin Ilimi da Tarbiyya / Jaddada Haɗa Dukkan Ƙarfi da Hanyoyi Domin Ci Gaban Ilimi

    Hauza/ Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza) na kasar Iran, Ayatullah Alireza A'arafi, ya bayyana manyan dabarun gudanar da harkokin ilimi da tarbiya, inda ya jaddada bukatar tattara…

    2026-09-13 21:41
  • Hanyoyin Rayuwa | Falaloli Bakwai na Yin Shiru

    newsHanyoyin Rayuwa | Falaloli Bakwai na Yin Shiru

    Hauza/ Imam Ja’afar Sadik (A.S) ya bayyana yin shiru a matsayin wata hanya ta mutanen da suke neman gaskiya da ilimi, tare da jaddada cewa shiru yana kawo yardar Allah da kuma kare mutum daga…

    2026-09-12 23:57
  • Yanzu Lokaci Fata, Izza da Nasara ne

    Sheikh Sanusi Abdulƙadir:

    newsYanzu Lokaci Fata, Izza da Nasara ne

     Hauza/ Wakilin ‘yan’uwa mabiyan Harkar Musulunci a birnin Kano, Sheikh Sunusi Abdulƙadir, ya jaddada muhimmancin fata, ɗaukaka da tsayin daka a wannan lokaci da duniya ke fuskantar manyan sauye-sauye…

    2026-09-12 23:03
  • Kyakkyawan Ƙarshe Ya Fi Kyakkyawan Farkon Rayuwa Muhimmanci

    Hujjatul Islam Rafi'i:

    newsKyakkyawan Ƙarshe Ya Fi Kyakkyawan Farkon Rayuwa Muhimmanci

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Nasir Rafi'i ya jaddada cewa abin da ya fi muhimmanci ga mutum ba kawai kyakkyawan farkon rayuwarsa ba ne, sai dai ya kasance ƙarshensa ya zama mai kyau, kuma…

    2026-09-12 22:44
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • Na Gaba

Riska Cikin Sauri

  • Gida
  • Labarai
  • Maraji'ai da Malamai
  • Labaran Duniya
  • Addini

Zaɓen Yare

  • Hausa
  • فارسی
  • English
  • العربیة
  • اردو
  • Français
  • हिन्दी
  • বাংলা
  • Türkçe
  • Русский
  • Español
  • Azərbaycan
  • Kiswahili
  • Italiano
  • Hausa
  • indonesia
  • 中文

Kafafen Sada Zumunta

Haƙƙin mallakar wannan shafin ya ta'allaka ne kawai ga Kamfanin Dillancin Labaran Hauza.

Sauran kafafen yada labarai da jaridu zasu iya yada dukkan abinda yake shafin nan ba tare da faɗin inda aka dauko ba.

ha.hawzahnews.com. All rights reserved

Nastooh Saba Newsroom