تیتر سه زیرسرویس
-
Ilimin Iyali | Wane Ƙarfi Ne Ke Hana Matashi Yin Zunubi A Lokacin Da Yake Shi Kaɗai A Intanet? (2)
Hauza/ Yanzu ku yi tunani a kan wannan muhimmiyar tambaya: Idan mutum ya fahimci yanayin sha'awar jima'i, zurfin jin daɗin da yake tattare da ita, da kuma yadda zai iya samun wannan jin daɗin…
-
Ilimin Iyali | Wane Ƙarfi Ne Ke Hana Matashi Aikata Zunubi A Lokacin Da Yake Shi Kaɗai A Intanet? (1)
Hauza/ Gudanar da sha'awar jima'i da kuma kare lafiyar ƙarni na matasa yayin fuskantar ɗimbin abubuwan motsa sha'awar da al'adu ke samarwa, ba abu ne da za a iya cimma shi ta hanyar lissafin…
-
-
Ilimin Iyali | Daga Farko Har Ƙarshe na Tarbiyyar Yara; Wane Irin Iyali ne Zai Iya Shirya ‘Ya’yansa Domin Duniyar Yau? (1)
Hauza/ Tarbiyyar yara a duniyar yau ta zama ɗaya daga cikin manyan damuwar iyaye; amma shin ya kamata iyaye su tsara yaro bisa abin da suke so, ko kuma su samar masa da yanayin da zai ba shi…
-
Masaniyar al’adu:
Mace Musulma a Yau Ita ce Mai Daidaita Ƙwarewar Zamantakewa da Kiyaye Iyakokin Ɗabi’a
Hauza/ Malamar Hauza da jami’a ta bayyana wasu muhimman siffofin da ake buƙata ga mace Musulma a duniyar yau, inda ta jaddada cewa samun sani, sanin ainihin kai da kuma ɗaukar nauyi su ne ginshiƙan…
-
Yaushe Ya Kamata Mu Yi Magana da Yara Game da Balaga?
Hauza/ Iyaye da dama suna yin shiru game da batutuwan balagar ’ya’yansu, kuma suna kallon wannan batu a matsayin abin da bai kamata a yi magana a kai ba. Sai dai gaskiyar magana ita ce, tun kafin…
-
Dalilan Da Ke Sa Yara su Nisanta Daga Sallah
Hauza/ Iyaye da dama suna fuskantar wannan ƙalubale: Me ya sa ‘ya’yansu, duk da kasancewarsu masu ladabi da kyawawan ɗabi’u, suke yin sakaci wajen gudanar da sallah? Hujjatul Islam wal Muslimin…
-
Ilimin Iyali | Me Ya Sa Dangantakar Wasu Ma’auratan Ke Yin Sanyi Kuma Ta Rasa Armashi Bayan Shekaru na Rayuwar Aure?
Hauza/ A cewar Hujjatul Islam wal Muslimin Ridha Yusufzadeh, matsalar ma’aurata da dama ba rashin soyayya ba ce, sai dai rashin iya samar da kuzarin motsin zuciya da iyali ke buƙata. Idan ba…
-
Hanyoyi Huɗu Don Gyara Alaƙar Aure Yayin da Miji ko Mata ke Wulaƙanta Abokin Zamansa
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Ridha Yusufzade ya amsa tambaya game da rashin mutunta juna tsakanin ma’aurata, inda ya jaddada cewa girmamawa na daga cikin mafi muhimmancin buƙatun ɗan Adam,…
-
Shahidin Jagora Ya Ba da Amsa: Ta Yaya Akur'ani Yake Ruguza Siffofin Wayewar Yamma Game da Mace?
Hauza/ Hazrat Ayatullah Shahid Khamenei a cikin wadannan kalamai, yayin da yake nuni da yadda wayewar yammacin duniya take kallon mace, ya bayyana cewa a cikin wancan tsari ana gabatar da namiji…
-
Soyayya; Ginshiƙin Rayuwar Aure a Cikin Bayanan Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/ An wallafa wasu sassa daga bayanan Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci game da ginshikin iyali da muhimmancin soyayya a rayuwar aure. Ya yi ishara da ayar Alƙur’ani «و جعل بینکم…
-
Muhimmancin Tarbiyyar Yara ga Al’adu a Bayanan Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/ Shahidin Jagoran juyin juya halin Musulunci a cikin bayanai daban‑daban ya jaddada wajibcin sabon yara da matasa da littafi da kuma muhimmancin samar da kayayyakin al’adu da adabi da suka…
-
Sake Nazarin Jawaban Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali game da Matsayin ’Ya’ya Mata a Al’umma ta Musulunci
Hauza/ Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali a cikin wannan bayani ya jaddada muhimmancin shigar matan Musulmi, musamman ’yan mata, a fannoni na ilimi, zamantakewa, da al’adu, tare da kiyaye kunya…