تیتر سه زیرسرویس
-
Auren Manzon Allah (S.A.W.A) da Sayyida Khadija (S.A)
Wata Mahangar Daban Game da Auren Annabi (S.A.W.A) da Sayyida Khadija (S.A): Sake Nazarin Shekarunta da Rayuwar Babbar Baiwar Allah
Hauza/ Auren Annabi Muhammad (S.A.W.A) da Sayyida Khadija (S.A) yana daga cikin auratayyar da suka bar tarihi mai ɗorewa a Musulunci. Sai dai wasu shahararrun bayanai game da shekarun Nana Khadija…
-
9 ga Rabi’ul Awwal: Waɗanne Saƙonni Yake Ɗauke Da Su Ga Masu Jiran Bayyanar Imam? / Jihadut-Tabyeen; Makamin Mataimaka Imam Mahdi a Zamanin Gaiba
Hauza/ Zuwan ranar 9 ga Rabi’ul Awwal wata babbar dama ce ta sabunta alkawari da mubaya’a ga Imamin Zamani (A.F), tare da tabbatar da cewa wajen bin sa da kuma samar da yanayin bayyanarsa, ba…
-
9 ga Rabi’ul Awwal: Ranar Sabunta Mubaya’a da Wazifar Mai Jiran Imam na Zamani
Hauza/ Masanin Mahdawiyya ya bayyana cewa ranar 9 ga Rabi’ul Awwal wata dama ce ga mabiya Ahlul-Baiti (A.S) ta sake duba dangantakarsu da Imamin Zamani(A.F), tare da sabunta mubaya’a da ƙarfafa…
-
Ayatullah Bahjat: A Ranar 9 ga Rabi’ul Awwal, Idan da Gaske Kake Son Yi wa Ahlul-Baiti (A.S.) Hidima, Ka Yi Wannan
Hauza/ Ranar 9 ga watan Rabi’ul Awwal na daga cikin ranakun da ake da ra’ayoyi da bayanai daban-daban a kansu. Marigayi Ayatullah Bahjat (R.A.) ya kuma yi wasu bayanai masu muhimmanci game da…
-
Intizar ɗin Imam Mahdi (A.S.); Alkawari ne na Saninsa, Yi Masa Biyayya da Taimakonsa
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Rafi’i ya bayyana nauyin da ke kan masu jiran bayyanar Imam Mahdi (A.S.) a zamanin gaiba, yana mai jaddada cewa jiran bayyanar Imam ba wai kawai jin wani yanayi…
-
A Wane Yanayi Imam Hassan Askari (A.S) Ya Karɓi Imamanci?
Hauza/ Imam Hasan Askari (A.S), Imami na goma sha ɗaya daga cikin Imaman Shi’a, an haife shi a shekara ta 232 bayan Hijira. Bisa umarnin halifan Abbasawa, ya kasance yana zaune a Samarra, a unguwar…
-
Imam Hasan Askari (A.S.): Wanda Ya Kawo Ƙarshen Makircin Shekaru 250
Hauza/ Wani malamin makarantar Hauza, Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Muhammad Taƙi Qadiri, ya yi nazari kan zamanin imamancin Imam Hasan Askari (A.S.), da yadda ya fuskanci makircin siyasa…
-
Limamin Juma'ar Mashhad:
Makarantar Imam Ridha (A.S); Abin Koyi Ga Gwagwarmayar Muminai a Gaban Tafarkin Ɓata
Hauza/ Ayatullah Alamul-Huda, yayin da yake jaddada rawar da makarantar Imam Rida (A.S.) take takawa wajen ƙarfafa ruhin gwagwarmaya da basirar addini, ya ce: "Al’adun Rida ta hanyar bayyana…
-
Sirar Manzon Allah; Misalin Ƴantar da Ɗan Adam Daga Jahiliyar Zamani da Samar da Rayuwa Mai Tsafta
Hauza/ Wani malami kuma mai bincike a Hauzar Ilimi ta Qum, ya jaddada muhimmancin sake nazarin rayuwa da koyarwar Annabi Muhammad (S.A.W.A) a wannan zamani, inda ya ce: "Kamar yadda Manzon Allah…
-
Abin da Majiyoyin Shi’a da Ahlus-Sunna Suka Ce Kan Shahadar Manzon Allah (S)
Hauza/ Wasu ingantattun majiyoyi daga Shi’a da Ahlus-Sunna sun danganta wafatin Manzon Allah (S) da guba da kuma shahada. Shaikh Tusi da Shaikh Mufid sun yi magana game da sanya wa Manzon Allah…
-
Annabi Muhammad (S.A.W.A); Mai Isar da Falalar Allah ga Dukkan Halittun Duniya
Hauza/ Hujjatul Islam Mahdi Nakhawali, masanin addini, ya bayyana matsayi mai haske kan Manzon Allah (S.A.W.A) a tsarin halitta, yana mai cewa: "Manzon Allah (S.A.W.A) ba Annabin wata al’umma…
-
Kyawawan Ɗabi'un Annabi (S.A.W.A); Abin Koyi Ga Al'ummar Yau (2)
Hauza/ Salon rayuwar Manzon Allah (S.A.W.A) yana koya mana cewa kyawawan ɗabi’u, tawali’u, yafiya, girmama mutuncin mutane da kyakkyawar mu’amala da masu adawa ba alamar rauni ba ne, a’a, suna…
-
Ayyukan Dare da Ranar 28 ga Safar; Jagorar Ziyarar Annabi (S.A.W.A) da Imam Hassan (A.S)
Hauza/ A cikin majiyoyin addini, an ambaci wasu ayyuka da ladubban ibada da ake so a yi a ranar 28 ga Safar domin samun fa’idar ruhaniya daga wannan rana; daga cikin su akwai yin wanka na ibada,…
-
Kyawawan Ɗabi’un Annabi (S.A.W.A); Abin Koyi ga Al’ummar Yau (1)
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Husaini Qumi ya ce: "Sanin halayen Manzon Allah (S.A.W.A) da sake nazarin kyawawan ɗabi’u da salon rayuwarsa, musamman a yayin da ake gab da ranar tunawa da…
-
An Bayyana Falalar Musamman ta Ziyarar Sayyidush Shuhada (A.S.) a Cikin Ruwayoyi: Waɗanda Ba Su Samu Zuwa Arba’in Ba Kada Su Manta da Ziyara Daga Nesa
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Ali Husaini, malami kuma mai bincike a Hauzar Ilimi ta Qum, ya bayyana cewa ya dace masu ziyara su gudanar da wannan tafiya mai albarka cikin sani, ikhlasi…
-
Hujjatul Islam Isa Zadeh:
Siffofin Aboki na Gaskiya Daga Mahangar Imam Hassan Mujtaba (A.S)
Hauza/ A daidai lokacin tarukan makokin shahadar Imam Hasan Mujtaba (A.S), Hujjatul Islam wal-Muslimin Isa Zadeh ya bayyana cikakken tsarin “abota ta addini” a gaban masu makoki a ofishin yada…
-
Karamar 'Yar Sayyidus Shuhada Wadda Ta Mayar da Baƙin Ciki Zuwa Shaida Ta Har Abada
Hauza/ Rukayya 'yar Imam Husain (A.S.) A ranar tunawa da wafatinta, ana tuna da 'yar Imam Husain (A.S.), shaidar abin da ya faru a Karbala kuma alamar tsarkin yara da aka zalunta.
-
Rahotannin Tarihi Kan Halayya, Falalar Ruhi da Matsayin Ilimi da Zamantakewar Imam Sajjad (A.S.)
Hauza/ Imam Ali bn Husain (A.S.), wanda aka fi sani da Zainul Abidin da Sajjad, shi ne Imam na huɗu a wajen mabiya Ahlul Baiti. A cewar mafi mashahurin ra'ayi, an haife shi ne a shekara ta 38…
-
Matsayin Imam Sajjad (AS) Wajen Tarbiyantar Da Rukunonin Muminai Masu Juriya; Me Yasa Azzaluman Mahukunta Suke Tsoron Imami Na Hudu?
Hauza / Hujjatul Islam Murawwaji Tabasi, yayin da yake ishara da matsalolin lokacin imamancin Imam Sajjad (A.S) a karkashin mulkin kama-karya na Bani Umayya, ya bayyana matsayin da Imamin ya…
-
Addu’o’in Imam Sajjad (AS); Makami Mai Tasiri A Jihadut-Tabyeen
Hauza/ Addu’a da munajati sun kasance makami mai tasiri na Imam Zainul Abidin (AS) a fagen Jihadut-Tabyeen da kuma jagorantar al’umma zuwa ga gaskiya da haske.