Sababbin Labarai
Mafi yawan kallo
Addini
-
Daga Bayyananniyar Hujja Zuwa Aiwatarwa:
Me Ya Sa Wilayatul Faƙih Wata Buƙata ce ta Hankali? (1)
Hauza/ Manufar wannan bincike ita ce bayyana wajibcin Wilayatul Faƙih a zamanin gaibar Imam Zaman (A.F) ta hanyar hujjojin hankali guda huɗu, tare da bayyana rawar da mataimakan Imam Zaman (A.F)…
-
Darasin Akhlaƙ | Alamar Farko ta Ɗagutu da Mabiyansa: Me Ya Sa Bai Kamata Mu Yaudaru da Ɗagutai…
Hauza/ A mahangar Alƙur’ani da Ahlul Baiti (A.S), abin da mutanen duniya suke ƙoƙarin samu ba komai ba ne face “Huɗam”. Wato, wani ɗan jin daɗin duniya da yake gushewa cikin sauri, wanda yake…
-
Ayoyin Rayuwa | Ku Saka Mummuna da Kyakkyawa
Hauza/ Yin haƙuri da mutane ba kawai kyawawan ɗabi’a ba ne, har ila yau hanya ce ta shiryarwa da kuma mayar da ƙiyayya zuwa abota. Labarin mutumin Sham da yadda Imam Hasan (A.S) ya kyautata mu’amala…
-
Mataimakin Daraktan Harkokin Tarbiyya da Gyaran Halayen Makarantun Addini:
Babban Haɗari Shi ne Munafukai Masu Bayyana Kansu a Matsayin 'Yan Juyin Juya Hali
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Alamzadeh Nouri, Mataimakin Daraktan Harkokin Tarbiyya da Gyaran Halayen Makarantun Addini (Hauza), ya yi gargaɗi kan rikitarwar tafiyar munafunci,…
-
Sarkar Kutse, Leƙen Asiri da Kisa a Tarihin Musulunci: Nazari Kan Wasu Ruwayoyi da Ikirarin…
Hauza/ Akwai ruwayoyi masu yawa da suka yi magana kan yadda wasu bangarori suka yi kokarin samun bayanai, shiga cikin wasu kungiyoyi ko kai hari kan manyan jagorori. Wasu daga cikin wadannan…
-
Sarkar Kutse, Leƙen Asiri da Kisa a Tarihin Musulunci: Nazari Kan Wasu Ruwayoyi da Ikirarin…
A cikin littafin Al-Fadha'il na Shadhan bn Jabra'il al-Qummi, akwai wata ruwaya da ke magana kan tafiyar Abdulmuttalib zuwa Yemen. Ruwayar ta ce Sarkin Yemen ya nemi ganawa da Abdulmuttalib a…
-
Amsa ga wata shubuha:
Me Ya Sa Muke Roƙon Allah Ya ɗaukaka Darajar Manzon Allah (S)?
Hauza/ Wata tambaya da ake iya yi game da addu’o’in da muke yi wa Manzon Allah (S) ita ce: Idan Manzon Allah (S) ya kai matsayi mafi girma na kamala, me ya sa muke roƙon Allah Ya ƙara ɗaukaka…
-
Ilimin Iyali | Wane Ƙarfi Ne Ke Hana Matashi Yin Zunubi A Lokacin Da Yake Shi Kaɗai A Intanet?…
Hauza/ Yanzu ku yi tunani a kan wannan muhimmiyar tambaya: Idan mutum ya fahimci yanayin sha'awar jima'i, zurfin jin daɗin da yake tattare da ita, da kuma yadda zai iya samun wannan jin daɗin…
-
Idan Annabi (S.A.W.A.) Ya Kasance Ummiyyi, Ta Yaya Sayyida Khadija (S.A.) Ta Damƙa Masa Gudanar…
Hauza/ “Annabi Ummiyyi ne”; mene ne ainihin ma’anar wannan kalma? Idan muka ɗauki kalmar “Ummiyyi” da ma’anar rashin sanin karatu da rubutu, to, labarin kasuwancin Annabi (S.A.W.A.) da kuma amincewar…
-
Ilimin Iyali | Wane Ƙarfi Ne Ke Hana Matashi Aikata Zunubi A Lokacin Da Yake Shi Kaɗai A Intanet?…
Hauza/ Gudanar da sha'awar jima'i da kuma kare lafiyar ƙarni na matasa yayin fuskantar ɗimbin abubuwan motsa sha'awar da al'adu ke samarwa, ba abu ne da za a iya cimma shi ta hanyar lissafin…
-
Ayoyin Rayuwa | Gargadin Alƙur’ani ga Masu Amfani da Shafukan Sada Zumunta
Hauza/ A cikin addinin Musulunci, duk wata magana ko aiki da ke haifar da yaɗuwar zunubi da munanan abubuwa a cikin al’umma abin zargi ne; domin hakan na iya sa munin zunubi ya gushe a zukatan…
-
Amsa ga wata shubuha da ta shahara:
Me Ya Sa Alƙur’ani Ya Ce “Duk Inda Kuka Samu Mushrikai, Ku Kashe Su”?
Hauza/ Shubuhar da ake kawowa game da Alƙur’ani galibi ba wasu abubuwa ne masu rikitarwa ko sabbi ba. Sau da yawa dai wasu ƴan batutuwa ne da ake ta maimaitawa, kawai a riƙa gabatar da su cikin…