Tal 11 Agusta 2026
  • Gida
  • Labarai
  • Maraji'ai da Malamai
  • Labaran Duniya
  • Addini
    • Alkur'ani
    • Nahjul Balaga
    • Sahifa Sajjadiyya
    • Hadisi
    • Mahdawiyya
    • Hukunce-hukunce
    • Tambaya da Amsa
    • Litattafai da Muƙaloli
    • Akhlaƙ
    • Iyali
    • Munasibobi
filterLabaran Yau
  • Kyawawan Ɗabi’un Annabi (S.A.W.A); Abin Koyi ga Al’ummar Yau (1)

    AddiniKyawawan Ɗabi’un Annabi (S.A.W.A); Abin Koyi ga Al’ummar Yau (1)

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Husaini Qumi ya ce: "Sanin halayen Manzon Allah (S.A.W.A) da sake nazarin kyawawan ɗabi’u da salon rayuwarsa, musamman a yayin da ake gab da ranar tunawa da…

    2026-08-10 23:04
  • Taswirar Maƙiyi ta Tabbatar da Kwaɗayinsa Kan Lebanon; Sassautawar da Gwamnati Ke Yi na Jefa Kasar Cikin Manyan Haɗurra

    Hizbullah:

    Labaran DuniyaTaswirar Maƙiyi ta Tabbatar da Kwaɗayinsa Kan Lebanon; Sassautawar da Gwamnati Ke Yi na Jefa Kasar Cikin Manyan Haɗurra

    Hauza/ Ma’aikatar Harkokin Wajen Isra’ila ta fitar da wata taswira a yau wadda ta haɗa kudancin Lebanon da aka mamaye cikin ƙasar da take ikirarin mallaka.

    2026-08-10 21:59
  • ’Yan Jarida Su Kasance Masu Bayar da Labarin Farko na Abubuwan da ke Faruwa da Makamai Biyu: “Da’a ga Ka’idojin Aikin Jarida” da “Nazarin da ke Ƙara Basira”

    Ayatullah A’arafi:

    Maraji'ai da Malamai’Yan Jarida Su Kasance Masu Bayar da Labarin Farko na Abubuwan da ke Faruwa da Makamai Biyu: “Da’a ga Ka’idojin Aikin Jarida” da “Nazarin da ke Ƙara Basira”

    Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimi na kasar Iran ya buƙaci ’yan jarida da sojojin Jihadut-Tabyeen da su kasance masu bayar da labarin farko na abubuwan da ke faruwa a wannan fagen, tare da amfani…

    2026-08-10 21:50
  • Shigar Hauza Cikin Kasuwar Samarwa da Rarraba Ilimi a Duniya Muhimmiyar Dabara ce

    Ayatullah A’arafi:

    newsShigar Hauza Cikin Kasuwar Samarwa da Rarraba Ilimi a Duniya Muhimmiyar Dabara ce

    Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimi na ƙasar Iran ya jaddada cewa, gabatar da Hauza da nasarorin da ta samu a kasuwar ilimi ta duniya, da kuma cibiyoyin jami’o’i da na ƙwararru a Iran da duniya, muhimmiyar…

    2026-08-10 21:01
  • Pezeshkian Ya Gana da Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran

    newsPezeshkian Ya Gana da Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran

    Hauza/ Mas'ud Pezeshkian ya tattauna da Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamene'i game da halin rayuwar jama’a da makomar ƙasar.

    2026-08-09 21:57
  • Imam Husaini (A.S.) Ya Koyar da Mutane Darasin Tsayawa Tsayin Daka a Gaban Zalunci

    Masanin Addini ɗan Kashmir ya bayyana cewa:

    Labaran DuniyaImam Husaini (A.S.) Ya Koyar da Mutane Darasin Tsayawa Tsayin Daka a Gaban Zalunci

    Hauza/ Hujjatul Islam Masrur Abbas Ansari ya bayyana cewa: "Tawayen Imam Husaini (A.S.) ya koyar da ɗan’adam cewa wajen kare gaskiya, adalci da ƙa’idojin Ubangiji, kada a taɓa sunkuyar da kai…

    2026-08-09 21:39
  • Musulunci Makarantar Son Mutumtaka ce, ba Makarantar Son Mutum ba Kawai

    newsMusulunci Makarantar Son Mutumtaka ce, ba Makarantar Son Mutum ba Kawai

    Hauza/ Son mutum yana nufin son mutumtaka; wato mu so tafarki da manufar ɗan’adam da kuma kamalar ɗan’adam. Son Ali (A.S.) son mutumtaka ne, domin Imam Ali (A.S.) ya kasance abin misali na mutumtaka,…

    2026-08-09 20:27
  • HANYAR RAYUWA | Me Ya Sa Ya Kamata Mu Riƙa Tunawa da Mutuwa?

    newsHANYAR RAYUWA | Me Ya Sa Ya Kamata Mu Riƙa Tunawa da Mutuwa?

    Hauza/ Idan duniya ta zama abin ƙyama kuma marar daraja a idon mutum, hankalinsa zai karkata zuwa Lahira, kuma wataƙila wannan ne mafarin fara bautar Allah.

    2026-08-09 19:24
  • Ta Yaya Dan Jarida Zai Iya Zama Garkuwar Wayar da Kai da Gaskiya a Cikin Al’umma?

    Sake Nazarin Bayanan Shahidin Jagora a Yayin Tunawa da Ranar ’Yan Jarida:

    Maraji'ai da MalamaiTa Yaya Dan Jarida Zai Iya Zama Garkuwar Wayar da Kai da Gaskiya a Cikin Al’umma?

    Hauza/ Masu gudanar da harkokin jaridu da kafafen yaɗa labarai ya kamata su kasance masu ilimi, hangen nesa da kuma iya bambance gaskiya da ƙarya, domin su iya wayar da kan jama’a da ta dace.…

    2026-08-08 21:40
  • Ta Yaya Ya Kamata a Dauki Fansar Jinin Shahidin Jagora?

    A tattaunawa da shugaban ofishin sakateriyar Majalisar Kwararrun Jagoranci:

    newsTa Yaya Ya Kamata a Dauki Fansar Jinin Shahidin Jagora?

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Faƙihi ya jaddada cewa: "Ɗaukar fansar jinin Shahidin Jagora, ba wani mataki ne na ɗan lokaci ko wanda motsin rai ya jawo ba; a maimakon haka, tsari ne mai…

    2026-08-08 16:23
  • Mashigar Hormuz da Babul Mandib Ginshiƙan Ƙarfi da Juriya ne

    newsMashigar Hormuz da Babul Mandib Ginshiƙan Ƙarfi da Juriya ne

    Hauza/ Limamin Juma'ar Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Jawad Haj Ali Akbari, ya bayyana mashigar Hormuz da Babul Mandid, rundunonin sojoji masu ƙarfi, diflomasiyyar maƙwabta, haɗin…

    2026-08-08 15:33
  • Darussa 8 na Duniya da Wayewar Kai daga Muƙawamar Al'ummar Iran a Kallafaffen Yaƙi na Uku / Duniya ta Fahimci Darajar Muƙawama

    Ayatullah A'arafi ya bayyana a Khudubar Juma'a a Qum:

    newsDarussa 8 na Duniya da Wayewar Kai daga Muƙawamar Al'ummar Iran a Kallafaffen Yaƙi na Uku / Duniya ta Fahimci Darajar Muƙawama

    Hauza/ Limamin Juma'ar birnin Qum, Ayatullah Alireza A'arafi, yayin da yake bayyana darussa 8 na duniya da na wayewar kai da gwagwarmayar al'ummar Iran ta koyar, ya jaddada cewa: "Gwagwarmaya…

    2026-08-08 14:54
  • Tattakin Arba’in na Bana ya Bayyana Tsantsar Ƙaunar Al’ummar Musulmi ga Shahidin Jagora

    Hujjatul Islam Nawaab:

    newsTattakin Arba’in na Bana ya Bayyana Tsantsar Ƙaunar Al’ummar Musulmi ga Shahidin Jagora

    U Hauza/ Wakilin Waliyyul Faƙih kan harkokin Hajji da Ziyara ya bayyana cewa Tattakin Arba’in na bana ya kasance wata alama ta tsantsar ƙaunar al’ummar Musulmi ga Shahidin Jagora.

    2026-08-06 20:59
  • Halayen Annabi (S.A.W.A.) 10 a Cikin Aya ta 157 ta Suratul A’araf

    Hujjatul Islam wal Muslimin Rafi’i ya bayyana:

    newsHalayen Annabi (S.A.W.A.) 10 a Cikin Aya ta 157 ta Suratul A’araf

    Hauza/ Mai wa’azi a Haramin Mai Tsarki na Sayyida Fatimah Ma’asuma (S.A.) ya yi bayani kan halaye goma na Manzon Allah (S.A.W.A.) da suka zo cikin Aya ta 157 ta Suratul A’araf, inda ya ce: "Manzon…

    2026-08-06 20:34
  • Taron Rufe Tattakin Arba’in din Almajiran Sheikh Zakzaky Ya Gudana a Haramin Abul Fadl Abbas (A.S.)

    newsTaron Rufe Tattakin Arba’in din Almajiran Sheikh Zakzaky Ya Gudana a Haramin Abul Fadl Abbas (A.S.)

    Hauza/ Karbala: An gudanar da taron rufe tattakin Arba’in na Imam Husaini (A.S.) na shekarar 1448H, wanda almajiran Sheikh Ibraheem Yaƙub Zakzaky (H) suka gudanar daga Najaf zuwa Karbala, a ɗakin…

    2026-08-06 13:52
  • Muhimmiyar Rawar Jagoranci Wajen Kare Muradun Jama’a da Dakile Fitintinu

    newsMuhimmiyar Rawar Jagoranci Wajen Kare Muradun Jama’a da Dakile Fitintinu

    Hauza/ Marigayi Allama Misbah Yazdi (R.A.) ya jaddada cewa bambancin fahimtar mutane yana daga cikin tushe da dama na sabani, kuma bai kamata a fassara kowane irin sabani da cewa cin amana ne…

    2026-08-06 11:31
  • Mabiyan Makarantar Imam Husaini (AS) Ba Za Su Taɓa Miƙa Wuya Ga Azzalumai Ba

    Shaikh Zakzaky Ya Jaddada:

    newsMabiyan Makarantar Imam Husaini (AS) Ba Za Su Taɓa Miƙa Wuya Ga Azzalumai Ba

    Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada cewa mabiyan makarantar Imam Husaini (AS) ba za su taɓa miƙa wuya ga azzalumai ba, yana mai cewa za su fifita…

    2026-08-05 23:48
  • An Gudanar da Gagarumin Tattakin Arba'in din Imam Husaini (A.S) na Yankin Kaduna a Garin Suleja

    newsAn Gudanar da Gagarumin Tattakin Arba'in din Imam Husaini (A.S) na Yankin Kaduna a Garin Suleja

    Hauza/ A ranar Litinin, 19 ga Safar 1448H, wanda ya yi daidai da 3 ga Agustan 2026, almajiran Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na Yankin Kaduna sun gudanar da gagarumin tattakin Arba'in na…

    2026-08-05 23:26
  • An Gudanar da Tattakin Arba’in Daga Kaduna Zuwa Zariya Cikin Nasara Ba Tare da Wata Matsala Ba

    newsAn Gudanar da Tattakin Arba’in Daga Kaduna Zuwa Zariya Cikin Nasara Ba Tare da Wata Matsala Ba

    Hauza/ A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan Arba’in din Imam Husaini (A.S.), dubban Musulmai almajiran Shaikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) a jihar Kaduna sun gudanar da tattakin Arba’in…

    2026-08-03 23:56
  • An Kammala Tattakin Arba’in Na Yankin Kano A Kwanar Dangora Cikin Nasara 

    newsAn Kammala Tattakin Arba’in Na Yankin Kano A Kwanar Dangora Cikin Nasara 

    Hauza/ A safiyar Lahadi, 2 ga Agustan 2026, ’yan’uwa Musulmi almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) na yankin Kano suka kammala tattakin Arba’in na tunawa da shahadar jikan Manzon Allah (S.A.W.A.),…

    2026-08-03 23:40
  • Ziyarar Wakilin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci kan Hajji da Ziyara Maukibin Ofishin Jagora Sheikh Zakzaky a Hanyar Najaf zuwa Karbala

    Labaran DuniyaZiyarar Wakilin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci kan Hajji da Ziyara Maukibin Ofishin Jagora Sheikh Zakzaky a Hanyar Najaf zuwa Karbala

    Hauza/ A yayin gudanar da tattakin Arba’in na Imam Husaini (A.S.), Sheikh Ridha’i, wakilin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci mai kula da harkokin Hajji da ziyara, tare da Sheikh Muhammad Jawad…

    2026-08-03 23:04
  • An Bayyana Falalar Musamman ta Ziyarar Sayyidush Shuhada (A.S.) a Cikin Ruwayoyi: Waɗanda Ba Su Samu Zuwa Arba’in Ba Kada Su Manta da Ziyara Daga Nesa

    AddiniAn Bayyana Falalar Musamman ta Ziyarar Sayyidush Shuhada (A.S.) a Cikin Ruwayoyi: Waɗanda Ba Su Samu Zuwa Arba’in Ba Kada Su Manta da Ziyara Daga Nesa

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Ali Husaini, malami kuma mai bincike a Hauzar Ilimi ta Qum, ya bayyana cewa ya dace masu ziyara su gudanar da wannan tafiya mai albarka cikin sani, ikhlasi…

    2026-08-03 22:34
  • Arba’in Ya Samo Asali ne Daga Saƙon da Sayyida Zainab (S.A.) Ta Bar Wa Duniya / Ƙarfafa Ilimi Ita Ce Hanya Daya Tilo ta Amsa Shubuhohi

    Ayatullah Jawadi Amuli:

    Maraji'ai da MalamaiArba’in Ya Samo Asali ne Daga Saƙon da Sayyida Zainab (S.A.) Ta Bar Wa Duniya / Ƙarfafa Ilimi Ita Ce Hanya Daya Tilo ta Amsa Shubuhohi

    Hauza/ Ayatullah mai girma Jawadi Amuli ya bayyana cewa: “Tattakin Arba’in ya samo asali ne daga wannan saƙo mai ɗorewa da Sayyida Zainab Kubra (S.A.) ta isar, inda ta bayyana cewa: ‘Ba za mu…

    2026-08-03 22:06
  • Gwagwarmaya da Jajircewa a Gaban Maƙiyi na Daga Cikin Fitattun Darussan Rayuwar Imam Husaini (A.S) / Muhimmancin Sanin Yazidun Wannan Zamanin (Ƙarshe)

    newsGwagwarmaya da Jajircewa a Gaban Maƙiyi na Daga Cikin Fitattun Darussan Rayuwar Imam Husaini (A.S) / Muhimmancin Sanin Yazidun Wannan Zamanin (Ƙarshe)

    Hauza/ Saƙon gwagwarmayar Imam Husaini (A.S.) ga mutanen Iran (da ma duniya) shi ne cewa rayuwa ba ta da ƙima idan mutum zai rayu cikin wulakanci. Rayuwa ta hakika tana samun ma'ana ne cikin…

    2026-08-02 12:27
  • Shaikh Zakzaky (H) Ya Jaddada Cewa Ranar Ƙudus ta Duniya Rana ce ta Goyon Bayan Dukkanin Mazalumai A Duniya

    newsShaikh Zakzaky (H) Ya Jaddada Cewa Ranar Ƙudus ta Duniya Rana ce ta Goyon Bayan Dukkanin Mazalumai A Duniya

    Hauza/Abuja: An gudanar da taron shekara-shekara karo na 12 na tunawa da shahidan waƙi'ar Ranar Ƙudus ta shekarar 2014 a Abuja, babban birnin Najeriya, inda Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya,…

    2026-08-02 11:37
  • Ana Ci Gaba da Tattakin Arba’in a Yankin Kano na Najeriya Tare da Halartar Dubban Masu Tattaki

    newsAna Ci Gaba da Tattakin Arba’in a Yankin Kano na Najeriya Tare da Halartar Dubban Masu Tattaki

    Hauza/Kano: Ana ci gaba da gudanar da Tattakin Arba’in na Imam Hussaini (A.S.) a yankin Kano na Najeriya, tare da halartar dubban Musulmi da mabiya Ahlul Baiti (A.S.) da almajiran Shaikh Ibraheem…

    2026-08-02 11:07
  • Al-Sa'adi Ya Bukaci Firaministan Iraki Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Harin Saudiyya Kan Hashdush Sha'abi

    Labaran DuniyaAl-Sa'adi Ya Bukaci Firaministan Iraki Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Harin Saudiyya Kan Hashdush Sha'abi

    Hauza/ Wakilin jam'iyyar Huquq a Majalisar Dokokin Iraki ya buƙaci Babban Kwamandan Rundunar Sojin ƙasar da ya ɗauki mataki mai tsauri dangane da harin da aka kai kan wuraren Hashdush Sha'abi.

    2026-08-01 07:28
  • Ilimin Iyali | Me Ya Sa Dangantakar Wasu Ma’auratan Ke Yin Sanyi Kuma Ta Rasa Armashi Bayan Shekaru na Rayuwar Aure?

    AddiniIlimin Iyali | Me Ya Sa Dangantakar Wasu Ma’auratan Ke Yin Sanyi Kuma Ta Rasa Armashi Bayan Shekaru na Rayuwar Aure?

    Hauza/ A cewar Hujjatul Islam wal Muslimin Ridha Yusufzadeh, matsalar ma’aurata da dama ba rashin soyayya ba ce, sai dai rashin iya samar da kuzarin motsin zuciya da iyali ke buƙata. Idan ba…

    2026-08-01 07:11
  • Arba'in tare da Imam Shahid | Arba'in; Babbar Kafar Yaɗa Saƙon Ashura

    newsArba'in tare da Imam Shahid | Arba'in; Babbar Kafar Yaɗa Saƙon Ashura

    Hauza/ Arba'in babban abin tunawa ne da mafi girman jihadin yaɗa saƙon Ahlul Baiti (A.S.); wani gagarumin motsi da ya girgiza katafariyar na'urar yaɗa farfagandar Banu Umayya.

    2026-07-31 23:34
  • An Kammala Ranar Farko ta Tattakin Arba'in na Tawagar Yankin Pambegua Zuwa Zariya

    newsAn Kammala Ranar Farko ta Tattakin Arba'in na Tawagar Yankin Pambegua Zuwa Zariya

    Hauza/ An kammala ranar farko ta tattakin Arba'in da almajiran Jagora Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na yankin Pambegua ke gudanarwa zuwa Zariya, inda mahalarta suka isa garin Dutsen Wai…

    2026-07-31 23:13
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • Na Gaba

Riska Cikin Sauri

  • Gida
  • Labarai
  • Maraji'ai da Malamai
  • Labaran Duniya
  • Addini

Zaɓen Yare

  • Hausa
  • فارسی
  • English
  • العربیة
  • اردو
  • Français
  • हिन्दी
  • বাংলা
  • Türkçe
  • Русский
  • Español
  • Azərbaycan
  • Kiswahili
  • Italiano
  • Hausa
  • indonesia
  • 中文

Kafafen Sada Zumunta

Haƙƙin mallakar wannan shafin ya ta'allaka ne kawai ga Kamfanin Dillancin Labaran Hauza.

Sauran kafafen yada labarai da jaridu zasu iya yada dukkan abinda yake shafin nan ba tare da faɗin inda aka dauko ba.

ha.hawzahnews.com. All rights reserved

Nastooh Saba Newsroom