Hawzah News Agency (783)
-
Daga Bayyananniyar Hujja Zuwa Aiwatarwa:
AddiniMe Ya Sa Wilayatul Faƙih Wata Buƙata ce ta Hankali? (1)
Hauza/ Manufar wannan bincike ita ce bayyana wajibcin Wilayatul Faƙih a zamanin gaibar Imam Zaman (A.F) ta hanyar hujjojin hankali guda huɗu, tare da bayyana rawar da mataimakan Imam Zaman (A.F)…
-
Ayatullah Isah Qasim:
Labaran DuniyaGwamnatin Bahrain Tana Soke Shari’ar Allah Mai Girma
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci ta Bahrain ya fitar da wata sanarwa, inda ya yi Allah wadai da matakan da gwamnatin Aal Khalifa take ɗauka, waɗanda ke takaita wasu daga cikin siffofi da abubuwan…
-
Labaran DuniyaBoyayyen Sirrin Kasancewar Amurka a Gabashin Siriya: Daga Satar Mai Zuwa Amfani da Ragowar Ɗaliban ISIS
Hauza/ Wani jami’in tsaron Siriya ya bayyana dabarun da Amurka ke amfani da su wajen kwace albarkatun mai da kuma katse hanyoyin tallafawa Ƙungiyoyin Gwagwarmaya (Axis of Resistance).
-
AddiniDarasin Akhlaƙ | Alamar Farko ta Ɗagutu da Mabiyansa: Me Ya Sa Bai Kamata Mu Yaudaru da Ɗagutai ba?
Hauza/ A mahangar Alƙur’ani da Ahlul Baiti (A.S), abin da mutanen duniya suke ƙoƙarin samu ba komai ba ne face “Huɗam”. Wato, wani ɗan jin daɗin duniya da yake gushewa cikin sauri, wanda yake…
-
AddiniAyoyin Rayuwa | Ku Saka Mummuna da Kyakkyawa
Hauza/ Yin haƙuri da mutane ba kawai kyawawan ɗabi’a ba ne, har ila yau hanya ce ta shiryarwa da kuma mayar da ƙiyayya zuwa abota. Labarin mutumin Sham da yadda Imam Hasan (A.S) ya kyautata mu’amala…
-
Ayatullah Saeedi:
newsAl’umma Na Neman Ɗaukar Fansar Jinin Shahidin Jagora da Sauran Shahidai
Hauza/ Limamin Juma’ar birnin Qum, Ayatullah Sayyid Muhammad Saeedi, ya bayyana cewa al’ummar Iran sun shafe sama da dare 200 suna fitowar dare, yana mai cewa al’ummar Iran, bisa imani da taimakon…
-
Maraji'ai da MalamaiAyatullah Makarem Shirazi Ya Jaddada Muhimmancin Kiyaye Fata Da Ƙarfafa Ruhin Addini Da Gwagwarmaya A Cikin Al’umma
Hauza/ Ayatullah Sayyid Nasir Makarem Shirazi, ɗaya daga cikin manyan maraji'an addinin Musulunci masu daraja, ya jaddada muhimmancin yaɗa al’adun sadaukarwa da jihadi, yana mai bayyana cewa…
-
Limamin Juma’ar Tehran:
newsTsayin Dakan Yemen Ya Sauya Ma’aunin Ƙarfi a Yankin Yammacin Asiya
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Haj Ali Akbari, Limamin Juma’ar Tehran, ya yi magana kan sauye-sauyen baya-bayan nan a fagen gwagwarmayar Yemen, yana mai cewa al’ummar Yemen ta tsaya tsayin…
-
Sheikh Sa’eed Ibrahim Birnin Kudu:
newsNeman Ilimin Addini da na Zamani Wajibi Ne Ga Dukkan Matasa
Hauza/ Sheikh Sa’eed Ibrahim Birnin Kudu, wakilin almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) na yankin Birnin Kudu, ya jaddada muhimmancin neman ilimin addini da na zamani ga matasa, yana mai cewa…
-
Bayyanar Soyayyar Annabi a Kano:
newsRaba Gaggaruman Kyaututtuka ga Masu Sunan Manzon Allah (SAWA) da Ahlulbaiti (AS)
Hauza/ An gudanar da wani gagarumin taron Maulidin Manzon Allah (S) a birnin Kano na Najeriya, inda aka rarraba motoci, babura, kayan ɗinki, kayan abinci da sauran kyaututtuka ga wasu daga cikin…
-
Hujjatul Islam Qara’ati:
Maraji'ai da MalamaiFahimtar Addini Mai Zurfi da Yaɗa Addini Su Ne Manyan Manufofin Ɗaliban Hauza
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Muhsin Qara’ati ya bayyana cewa tafaƙƙuhu (zuzzurfan sanin Addini) a cikin addini da yaɗa koyarwar addinin Allah su ne manyan ayyukan da ya kamata ɗaliban makarantun…
-
Wakilin Waliyyul Faƙih a Gabashin Azarbaijan:
newsAl’ummar Iran Ba Za Su Huta Ba Matuƙar Ba Su Dauki Fansar Jinin Shahidin Jagora Ba
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Mutahhari-Asl, Wakilin Waliyyul Faƙih a Gabashin Azarbaijan, ya jaddada muhimmancin jajircewa wajen samun ci gaba da kamalar ɗan Adam, yana mai cewa al’ummar…
-
Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Yemen:
Labaran DuniyaKai Hari Ga Makka Aikin Abokan Epstein Masu Cin Naman Mutane Ne
Hauza/ Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Yemen, Abdulwahid Aburas, ya bayyana cewa hukumomin da ke kulla alaƙa da gwamnatin Isra’ila da kuma alamomin cin hanci da rashawa na duniya, su ne waɗanda…
-
Shugaban Majalisar Malaman Shi’a ta Pakistan:
Labaran DuniyaGaza Ita ce Babban Gwaji ga Masu Iƙirarin Kare Dimokuraɗiyya a Duniya
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Sajid Ali Naqvi, shugaban Majalisar Malaman Shi’a ta Pakistan, ya soki shirun da ƙasashen duniya suka yi kan laifukan da gwamnatin Isra’ila ke aikatawa…
-
Hujjatul Islam Qazi Askar:
newsKoyar da Addini na Buƙatar Zurfin Fahimta da Sahihin Sanin Musulunci
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Qazi Askar, mai kula da Harami Mai Tsarki na Hazrat Abdul'azim Hasani (A.S.), ya jaddada cewa koyar da addini ba aikin kowa ba ne. Ya ce mutanen da suke da…
-
Ɗan Majalisar Kwararrun Jagoranci:
newsYaƙi Bai Takaita ga Arangamar Soji Kawai ba
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Hussain Rada'i, ɗan Majalisar Kwararrun Jagoranci, ya jaddada buƙatar sake nazarin ma’anar «اثخان فیالارض» ta fuskar ijtihadi a fikihun jihadi da kariya, yana…
-
Mataimakin Daraktan Harkokin Tarbiyya da Gyaran Halayen Makarantun Addini:
AddiniBabban Haɗari Shi ne Munafukai Masu Bayyana Kansu a Matsayin 'Yan Juyin Juya Hali
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Alamzadeh Nouri, Mataimakin Daraktan Harkokin Tarbiyya da Gyaran Halayen Makarantun Addini (Hauza), ya yi gargaɗi kan rikitarwar tafiyar munafunci,…
-
AddiniSarkar Kutse, Leƙen Asiri da Kisa a Tarihin Musulunci: Nazari Kan Wasu Ruwayoyi da Ikirarin Tarihi (2)
Hauza/ Akwai ruwayoyi masu yawa da suka yi magana kan yadda wasu bangarori suka yi kokarin samun bayanai, shiga cikin wasu kungiyoyi ko kai hari kan manyan jagorori. Wasu daga cikin wadannan…
-
Ayatullah Marwi A Darasin Fiƙihu:
Maraji'ai da MalamaiNasarar Al’ummar Yemen "Nasara Ce Mai Girma" / Ya Yi Allah-wadai da Harin da Taliban ta Kai Hauzar Khatamun Nabiyyin (SAWA) a Afghanistan
Hauza/ Ayatullah Jawad Marwi, mamba a Majalisar Koli ta Makarantun Hauza a Iran, ya bayyana nasarorin da al’ummar Yemen suka samu a matsayin "Fathul Futuh" (nasara mafi girma). Ya kuma jaddada…
-
Maraji'ai da MalamaiShaikh Zakzaky Ya Gargadi Musulmi Kan Rikice-rikicen Da Maƙiya Ke Haddasawa
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin haɗin kan al’ummar Musulmi da komawa ga sahihiyar koyarwar addinin Musulunci, yana mai cewa maƙiya…
-
Shaikh Zakzaky:
newsHarkar Musulunci Za Ta Ci Gaba, Addini Kuma Zai Tabbata
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci ta Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya bayyana cewa tunanin maƙiyan Harkar Musulunci na kawo ƙarshenta “mafarki ne da ba zai taɓa yiyuwa ba”, yana mai jaddada…
-
AddiniSarkar Kutse, Leƙen Asiri da Kisa a Tarihin Musulunci: Nazari Kan Wasu Ruwayoyi da Ikirarin Tarihi (1)
A cikin littafin Al-Fadha'il na Shadhan bn Jabra'il al-Qummi, akwai wata ruwaya da ke magana kan tafiyar Abdulmuttalib zuwa Yemen. Ruwayar ta ce Sarkin Yemen ya nemi ganawa da Abdulmuttalib a…
-
Ayatullah A'arafi ya bayyana:
Maraji'ai da MalamaiManyan Dabarun Gudanar da Harkokin Ilimi da Tarbiyya / Jaddada Haɗa Dukkan Ƙarfi da Hanyoyi Domin Ci Gaban Ilimi
Hauza/ Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza) na kasar Iran, Ayatullah Alireza A'arafi, ya bayyana manyan dabarun gudanar da harkokin ilimi da tarbiya, inda ya jaddada bukatar tattara…
-
newsHanyoyin Rayuwa | Falaloli Bakwai na Yin Shiru
Hauza/ Imam Ja’afar Sadik (A.S) ya bayyana yin shiru a matsayin wata hanya ta mutanen da suke neman gaskiya da ilimi, tare da jaddada cewa shiru yana kawo yardar Allah da kuma kare mutum daga…
-
Sheikh Sanusi Abdulƙadir:
newsYanzu Lokaci Fata, Izza da Nasara ne
Hauza/ Wakilin ‘yan’uwa mabiyan Harkar Musulunci a birnin Kano, Sheikh Sunusi Abdulƙadir, ya jaddada muhimmancin fata, ɗaukaka da tsayin daka a wannan lokaci da duniya ke fuskantar manyan sauye-sauye…
-
Hujjatul Islam Rafi'i:
newsKyakkyawan Ƙarshe Ya Fi Kyakkyawan Farkon Rayuwa Muhimmanci
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Nasir Rafi'i ya jaddada cewa abin da ya fi muhimmanci ga mutum ba kawai kyakkyawan farkon rayuwarsa ba ne, sai dai ya kasance ƙarshensa ya zama mai kyau, kuma…
-
Wakilin Waliyyul Faƙih a Mazandaran:
newsBabban Aikin Hauza Shi Ne Fahimtar Maganar Allah Daidai da Kuma Isar da Ita ga Jama'a
Hauza/ Wakilin Waliyyul Faƙih a lardin Mazandaran, Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammadi La'ini, ya bayyana cewa babban nauyi da manufar makarantun addini shi ne fahimtar maganar Allah Madaukakin…
-
Amsa ga wata shubuha:
AddiniMe Ya Sa Muke Roƙon Allah Ya ɗaukaka Darajar Manzon Allah (S)?
Hauza/ Wata tambaya da ake iya yi game da addu’o’in da muke yi wa Manzon Allah (S) ita ce: Idan Manzon Allah (S) ya kai matsayi mafi girma na kamala, me ya sa muke roƙon Allah Ya ƙara ɗaukaka…
-
Limamin Juma’ar Birjand:
newsHaɗin Kan Al’umma Ƙarƙashin Wilaya Shi ne Mabudin Samun Rayuwa Ta Gari
Hauza/ Limamin Juma’ar wucin gadi na Birjand, Hujjatul Islam wal Muslimin Mahdi Rahim'abadi, ya bayyana cewa zurfafa alaƙa tsakanin al’umma da Waliyyin Allah da kuma tafiya bisa tafarkin Wilaya,…
-
Limamin Juma'ar Mashhad:
newsGwagwarmaya da Maƙiya Ba Tada Iyaka da Lokaci
Hauza/ Ayatullah Sayyid Ahmad Alamul Huda, limamin Juma’ar Mashhad, ya jaddada cewa tsayin dakan al’ummar Iran wajen fuskantar hare-haren makiya ba ya da iyaka da wani takamaiman lokaci, yana…