Lah 20 Satumba 2026
  • Gida
  • Labarai
  • Maraji'ai da Malamai
  • Labaran Duniya
  • Addini
    • Alkur'ani
    • Nahjul Balaga
    • Sahifa Sajjadiyya
    • Hadisi
    • Mahdawiyya
    • Hukunce-hukunce
    • Tambaya da Amsa
    • Litattafai da Muƙaloli
    • Akhlaƙ
    • Iyali
    • Munasibobi
filterLabaran Yau
  • Bayanin Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Kan Ɗaukaka da Girman Imam Hasan Askari (A.S)

    AddiniBayanin Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Kan Ɗaukaka da Girman Imam Hasan Askari (A.S)

    Hauza/ Rayuwar Imam Hasan Askari (A.S) ta kasance cikin tsananin matsin lamba da zaman baƙunci. Duk da haka, a zamaninsa da kuma zamanin Imamai da suka gabace shi, hulɗa da alaƙar mabiya mazhabar…

    2026-09-20 18:38
  • Wata Mahangar Daban Game da Auren Annabi (S.A.W.A) da Sayyida Khadija (S.A): Sake Nazarin Shekarunta da Rayuwar Babbar Baiwar Allah

    Auren Manzon Allah (S.A.W.A) da Sayyida Khadija (S.A)

    AddiniWata Mahangar Daban Game da Auren Annabi (S.A.W.A) da Sayyida Khadija (S.A): Sake Nazarin Shekarunta da Rayuwar Babbar Baiwar Allah

    Hauza/ Auren Annabi Muhammad (S.A.W.A) da Sayyida Khadija (S.A) yana daga cikin auratayyar da suka bar tarihi mai ɗorewa a Musulunci. Sai dai wasu shahararrun bayanai game da shekarun Nana Khadija…

    2026-08-25 14:49
  • 9 ga Rabi’ul Awwal: Waɗanne Saƙonni Yake Ɗauke Da Su Ga Masu Jiran Bayyanar Imam? / Jihadut-Tabyeen; Makamin Mataimaka Imam Mahdi a Zamanin Gaiba 

    Addini9 ga Rabi’ul Awwal: Waɗanne Saƙonni Yake Ɗauke Da Su Ga Masu Jiran Bayyanar Imam? / Jihadut-Tabyeen; Makamin Mataimaka Imam Mahdi a Zamanin Gaiba 

    Hauza/ Zuwan ranar 9 ga Rabi’ul Awwal wata babbar dama ce ta sabunta alkawari da mubaya’a ga Imamin Zamani (A.F), tare da tabbatar da cewa wajen bin sa da kuma samar da yanayin bayyanarsa, ba…

    2026-08-22 14:36
  • 9 ga Rabi’ul Awwal: Ranar Sabunta Mubaya’a da Wazifar Mai Jiran Imam na Zamani

    Addini9 ga Rabi’ul Awwal: Ranar Sabunta Mubaya’a da Wazifar Mai Jiran Imam na Zamani

    Hauza/ Masanin Mahdawiyya ya bayyana cewa ranar 9 ga Rabi’ul Awwal wata dama ce ga mabiya Ahlul-Baiti (A.S) ta sake duba dangantakarsu da Imamin Zamani(A.F), tare da sabunta mubaya’a da ƙarfafa…

    2026-08-22 14:09
  • Ayatullah Bahjat: A Ranar 9 ga Rabi’ul Awwal, Idan da Gaske Kake Son Yi wa Ahlul-Baiti (A.S.) Hidima, Ka Yi Wannan 

    AddiniAyatullah Bahjat: A Ranar 9 ga Rabi’ul Awwal, Idan da Gaske Kake Son Yi wa Ahlul-Baiti (A.S.) Hidima, Ka Yi Wannan 

    Hauza/ Ranar 9 ga watan Rabi’ul Awwal na daga cikin ranakun da ake da ra’ayoyi da bayanai daban-daban a kansu. Marigayi Ayatullah Bahjat (R.A.) ya kuma yi wasu bayanai masu muhimmanci game da…

    2026-08-21 19:01
  • Intizar ɗin Imam Mahdi (A.S.); Alkawari ne na Saninsa, Yi Masa Biyayya da Taimakonsa

    AddiniIntizar ɗin Imam Mahdi (A.S.); Alkawari ne na Saninsa, Yi Masa Biyayya da Taimakonsa

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Rafi’i ya bayyana nauyin da ke kan masu jiran bayyanar Imam Mahdi (A.S.) a zamanin gaiba, yana mai jaddada cewa jiran bayyanar Imam ba wai kawai jin wani yanayi…

    2026-08-21 18:51
  • A Wane Yanayi Imam Hassan Askari (A.S) Ya Karɓi Imamanci?

    AddiniA Wane Yanayi Imam Hassan Askari (A.S) Ya Karɓi Imamanci?

    Hauza/ Imam Hasan Askari (A.S), Imami na goma sha ɗaya daga cikin Imaman Shi’a, an haife shi a shekara ta 232 bayan Hijira. Bisa umarnin halifan Abbasawa, ya kasance yana zaune a Samarra, a unguwar…

    2026-08-20 21:40
  • Imam Hasan Askari (A.S.): Wanda Ya Kawo Ƙarshen Makircin Shekaru 250

    AddiniImam Hasan Askari (A.S.): Wanda Ya Kawo Ƙarshen Makircin Shekaru 250

    Hauza/ Wani malamin makarantar Hauza, Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Muhammad Taƙi Qadiri, ya yi nazari kan zamanin imamancin Imam Hasan Askari (A.S.), da yadda ya fuskanci makircin siyasa…

    2026-08-20 01:09
  • Makarantar Imam Ridha (A.S); Abin Koyi Ga Gwagwarmayar Muminai a Gaban Tafarkin Ɓata

    Limamin Juma'ar Mashhad:

    AddiniMakarantar Imam Ridha (A.S); Abin Koyi Ga Gwagwarmayar Muminai a Gaban Tafarkin Ɓata

    Hauza/ Ayatullah Alamul-Huda, yayin da yake jaddada rawar da makarantar Imam Rida (A.S.) take takawa wajen ƙarfafa ruhin gwagwarmaya da basirar addini, ya ce: "Al’adun Rida ta hanyar bayyana…

    2026-08-13 21:32
  • Sirar Manzon Allah; Misalin Ƴantar da Ɗan Adam Daga Jahiliyar Zamani da Samar da Rayuwa Mai Tsafta

    AddiniSirar Manzon Allah; Misalin Ƴantar da Ɗan Adam Daga Jahiliyar Zamani da Samar da Rayuwa Mai Tsafta

    Hauza/ Wani malami kuma mai bincike a Hauzar Ilimi ta Qum, ya jaddada muhimmancin sake nazarin rayuwa da koyarwar Annabi Muhammad (S.A.W.A) a wannan zamani, inda ya ce: "Kamar yadda Manzon Allah…

    2026-08-13 19:17
  • Abin da Majiyoyin Shi’a da Ahlus-Sunna Suka Ce Kan Shahadar Manzon Allah (S)

    AddiniAbin da Majiyoyin Shi’a da Ahlus-Sunna Suka Ce Kan Shahadar Manzon Allah (S)

    Hauza/ Wasu ingantattun majiyoyi daga Shi’a da Ahlus-Sunna sun danganta wafatin Manzon Allah (S) da guba da kuma shahada. Shaikh Tusi da Shaikh Mufid sun yi magana game da sanya wa Manzon Allah…

    2026-08-12 10:28
  • Annabi Muhammad (S.A.W.A); Mai Isar da Falalar Allah ga Dukkan Halittun Duniya

    AddiniAnnabi Muhammad (S.A.W.A); Mai Isar da Falalar Allah ga Dukkan Halittun Duniya

    Hauza/ Hujjatul Islam Mahdi Nakhawali, masanin addini, ya bayyana matsayi mai haske kan Manzon Allah (S.A.W.A) a tsarin halitta, yana mai cewa: "Manzon Allah (S.A.W.A) ba Annabin wata al’umma…

    2026-08-11 20:29
  • Kyawawan Ɗabi'un Annabi (S.A.W.A); Abin Koyi Ga Al'ummar Yau (2)

    AddiniKyawawan Ɗabi'un Annabi (S.A.W.A); Abin Koyi Ga Al'ummar Yau (2)

    Hauza/ Salon rayuwar Manzon Allah (S.A.W.A) yana koya mana cewa kyawawan ɗabi’u, tawali’u, yafiya, girmama mutuncin mutane da kyakkyawar mu’amala da masu adawa ba alamar rauni ba ne, a’a, suna…

    2026-08-11 19:53
  • Ayyukan Dare da Ranar 28 ga Safar; Jagorar Ziyarar Annabi (S.A.W.A) da Imam Hassan (A.S)

    AddiniAyyukan Dare da Ranar 28 ga Safar; Jagorar Ziyarar Annabi (S.A.W.A) da Imam Hassan (A.S)

    Hauza/ A cikin majiyoyin addini, an ambaci wasu ayyuka da ladubban ibada da ake so a yi a ranar 28 ga Safar domin samun fa’idar ruhaniya daga wannan rana; daga cikin su akwai yin wanka na ibada,…

    2026-08-11 19:10
  • Kyawawan Ɗabi’un Annabi (S.A.W.A); Abin Koyi ga Al’ummar Yau (1)

    AddiniKyawawan Ɗabi’un Annabi (S.A.W.A); Abin Koyi ga Al’ummar Yau (1)

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Husaini Qumi ya ce: "Sanin halayen Manzon Allah (S.A.W.A) da sake nazarin kyawawan ɗabi’u da salon rayuwarsa, musamman a yayin da ake gab da ranar tunawa da…

    2026-08-10 23:04
  • An Bayyana Falalar Musamman ta Ziyarar Sayyidush Shuhada (A.S.) a Cikin Ruwayoyi: Waɗanda Ba Su Samu Zuwa Arba’in Ba Kada Su Manta da Ziyara Daga Nesa

    AddiniAn Bayyana Falalar Musamman ta Ziyarar Sayyidush Shuhada (A.S.) a Cikin Ruwayoyi: Waɗanda Ba Su Samu Zuwa Arba’in Ba Kada Su Manta da Ziyara Daga Nesa

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Ali Husaini, malami kuma mai bincike a Hauzar Ilimi ta Qum, ya bayyana cewa ya dace masu ziyara su gudanar da wannan tafiya mai albarka cikin sani, ikhlasi…

    2026-08-03 22:34
  • Siffofin Aboki na Gaskiya Daga Mahangar Imam Hassan Mujtaba (A.S)

    Hujjatul Islam Isa Zadeh:

    AddiniSiffofin Aboki na Gaskiya Daga Mahangar Imam Hassan Mujtaba (A.S)

    Hauza/ A daidai lokacin tarukan makokin shahadar Imam Hasan Mujtaba (A.S), Hujjatul Islam wal-Muslimin Isa Zadeh ya bayyana cikakken tsarin “abota ta addini” a gaban masu makoki a ofishin yada…

    2026-07-22 21:11
  • Karamar 'Yar Sayyidus Shuhada Wadda Ta Mayar da Baƙin Ciki Zuwa Shaida Ta Har Abada

    AddiniKaramar 'Yar Sayyidus Shuhada Wadda Ta Mayar da Baƙin Ciki Zuwa Shaida Ta Har Abada

    Hauza/ Rukayya 'yar Imam Husain (A.S.) A ranar tunawa da wafatinta, ana tuna da 'yar Imam Husain (A.S.), shaidar abin da ya faru a Karbala kuma alamar tsarkin yara da aka zalunta.

    2026-07-20 19:53
  • Rahotannin Tarihi Kan Halayya, Falalar Ruhi da Matsayin Ilimi da Zamantakewar Imam Sajjad (A.S.)

    AddiniRahotannin Tarihi Kan Halayya, Falalar Ruhi da Matsayin Ilimi da Zamantakewar Imam Sajjad (A.S.)

    Hauza/ Imam Ali bn Husain (A.S.), wanda aka fi sani da Zainul Abidin da Sajjad, shi ne Imam na huɗu a wajen mabiya Ahlul Baiti. A cewar mafi mashahurin ra'ayi, an haife shi ne a shekara ta 38…

    2026-07-10 15:12
  • Matsayin Imam Sajjad (AS) Wajen Tarbiyantar Da Rukunonin Muminai Masu Juriya; Me Yasa Azzaluman Mahukunta Suke Tsoron Imami Na Hudu?

    AddiniMatsayin Imam Sajjad (AS) Wajen Tarbiyantar Da Rukunonin Muminai Masu Juriya; Me Yasa Azzaluman Mahukunta Suke Tsoron Imami Na Hudu?

    Hauza / Hujjatul Islam Murawwaji Tabasi, yayin da yake ishara da matsalolin lokacin imamancin Imam Sajjad (A.S) a karkashin mulkin kama-karya na Bani Umayya, ya bayyana matsayin da Imamin ya…

    2026-06-29 23:09
  • Addu’o’in Imam Sajjad (AS); Makami Mai Tasiri A Jihadut-Tabyeen 

    AddiniAddu’o’in Imam Sajjad (AS); Makami Mai Tasiri A Jihadut-Tabyeen 

    Hauza/ Addu’a da munajati sun kasance makami mai tasiri na Imam Zainul Abidin (AS) a fagen Jihadut-Tabyeen da kuma jagorantar al’umma zuwa ga gaskiya da haske.

    2026-06-27 18:42
  • Mubahala; Ranar Bayyanar Iyaka Tsakanin Gaskiya Da Karya

    AddiniMubahala; Ranar Bayyanar Iyaka Tsakanin Gaskiya Da Karya

    Hauza/ Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci yana kallon abin da ya keɓance tare da ɗaukaka ranar Mubahala shi ne "zama babban ma'auni na wayar da kai" da kuma rawar da ta taka wajen "rarrabe…

    2026-06-09 21:48
  • Mubahalar Annabi (S.A.W.W) Da Kiristocin Najran Tana Cikin Abubuwan Al'ajabi Na Tarihin Musulunci

    Limamin Masallacin Ahbabul Husain (A.S) Da Ke Isfahanak:

    AddiniMubahalar Annabi (S.A.W.W) Da Kiristocin Najran Tana Cikin Abubuwan Al'ajabi Na Tarihin Musulunci

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Badri, ya bayyana taron Mubahala tsakanin Annabin Musulunci (S.A.W.W) da Kiristocin Najran a matsayin daya daga cikin abubuwa masu ban sha'awa, girgizawa da…

    2026-06-08 22:53
  • Mubahala Ce Hujja Mafi Karfi Kan Falalar Amirul Muminin Ali (A.S)

    AddiniMubahala Ce Hujja Mafi Karfi Kan Falalar Amirul Muminin Ali (A.S)

    Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Ra'ufi, yayin da yake nuni da lamarin Mubahala da matsayinta wajen tabbatar da gaskiyar Ahlul Baiti (A.S), ya bayyana cewa: "Mubahala ita ce hujja mafi karfi…

    2026-06-08 22:26

Riska Cikin Sauri

  • Gida
  • Labarai
  • Maraji'ai da Malamai
  • Labaran Duniya
  • Addini

Zaɓen Yare

  • Hausa
  • فارسی
  • English
  • العربیة
  • اردو
  • Français
  • हिन्दी
  • বাংলা
  • Türkçe
  • Русский
  • Español
  • Azərbaycan
  • Kiswahili
  • Italiano
  • Hausa
  • indonesia
  • 中文

Kafafen Sada Zumunta

Haƙƙin mallakar wannan shafin ya ta'allaka ne kawai ga Kamfanin Dillancin Labaran Hauza.

Sauran kafafen yada labarai da jaridu zasu iya yada dukkan abinda yake shafin nan ba tare da faɗin inda aka dauko ba.

ha.hawzahnews.com. All rights reserved

Nastooh Saba Newsroom