Darussan Mahdawiyya (9)
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (37) | Hujjojin Wilayatul Faƙih (Dalilan Hankali)
Hauza/ Hujja kan Wilayatul Faƙih ana iya nazarinta ta fuskar hankali da kuma ta fuskar ruwayoyi; wato, hankali yana umartar musulmi ya yi biyayya ga faƙihi a lokacin gaibar Imam, haka kuma ruwayoyin…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (35) | Yadda Gaibar Imam Mahdi (A.S) Take
Hauza/ Yaya gaibar Hazrat Sahibul Amr (A.S) take? Shin jikinsa mai daraja ne yake ɓoye ga idanun mutane? Ko kuwa ana ganin jikinsa na zahiri, sai dai kawai babu wanda yake gane shi?
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (34) | Shin Zai Yiwu a Hadu da Imam Mahdi (A.S.)?
Hauza/ Tabbas akwai mutane da suka sami damar haɗuwa da Imam Mahdi (A.S.), amma kuma a lokaci guda an tabbatar da cewa duk wanda ya yi iƙirarin cewa shi wakili ne na musamman ko jakada tsakanin…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdiyya (16) | Sanya Lokacin Bayyanar Imam Mahdi (AJ)
Hauza/ Tun da daɗewa akwai wasu mutane da ke ƙoƙarin ayyana lokacin bayyanar Imam Mahdi (AJ) saboda wasu mugayen dalilai, kuma irin waɗannan mutane za su ci gaba da bayyana a nan gaba. Saboda…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (15) | Alamomin Bayyanar Imam Mahdi (A.S.)
Hauza/ Tun da alamomi da alamu na bayyanar Imam suna ɗauke da bisharar faraj na Mahdi ɗan gidan Annabi Muhammad (A.S.), faruwar kowanne daga cikinsu na ƙara haskaka hasken bege a zukatan masu…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Bahasin Mahdawiyya (14) | Sharuɗɗa da Yanayin Bayyanar Imam Mahdi (AS)
Hauza/ Kowane abu a duniya yana faruwa ne idan sharuɗɗansa da yanayinsa sun cika. Idan waɗannan yanayi ba su cika ba, babu wani abu da zai samu wanzuwa.
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa kan Mahdawiyya (10) | Nau’o’in Gaibar Imam Mahdi (A.S.)
Hausa/ Dangantaka da wakilai na musamman guda huɗu (Nawwab al‑Arba’a), da kuma samun damar wasu daga cikin Shi’a su kai ziyara ga Imam dinsu a lokacin Gaiba karama(Ghaybat al‑Sughra), ya taka…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (9) | Falsafar Gaibar Imam Mahdi (A.F.)
Hauza/ Me ya sa Imam kuma hujjar Allah ya kasance a bayan labulen boyuwa (gaiba)? Kuma wane dalili ne ya sa mutane suka rasa albarkar bayyanarsa?
-
Zuwa ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Darussan Mahdawiyya (8) | Ma'ana da Tarihin Ghaiba
Hauza/ Ghaiba da rayuwa a ɓoye ba wani abu ba ne da ya faru a karon farko ga hujjar Allah ta ƙarshe ba kawai. Ruwayoyi da dama sun nuna cewa wasu manyan Annabawan Allah ma sun yi wani ɓangare…