Sababbin Labarai
Mafi yawan kallo
Addini
-
Ayatullah Makarem Shirazi Ya Jaddada Muhimmancin Kiyaye Fata Da Ƙarfafa Ruhin Addini Da Gwagwarmaya…
Hauza/ Ayatullah Sayyid Nasir Makarem Shirazi, ɗaya daga cikin manyan maraji'an addinin Musulunci masu daraja, ya jaddada muhimmancin yaɗa al’adun sadaukarwa da jihadi, yana mai bayyana cewa…
-
Hujjatul Islam Qara’ati:
Fahimtar Addini Mai Zurfi da Yaɗa Addini Su Ne Manyan Manufofin Ɗaliban Hauza
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Muhsin Qara’ati ya bayyana cewa tafaƙƙuhu (zuzzurfan sanin Addini) a cikin addini da yaɗa koyarwar addinin Allah su ne manyan ayyukan da ya kamata ɗaliban makarantun…
-
Ayatullah Marwi A Darasin Fiƙihu:
Nasarar Al’ummar Yemen "Nasara Ce Mai Girma" / Ya Yi Allah-wadai da Harin da Taliban ta Kai…
Hauza/ Ayatullah Jawad Marwi, mamba a Majalisar Koli ta Makarantun Hauza a Iran, ya bayyana nasarorin da al’ummar Yemen suka samu a matsayin "Fathul Futuh" (nasara mafi girma). Ya kuma jaddada…
-
Shaikh Zakzaky Ya Gargadi Musulmi Kan Rikice-rikicen Da Maƙiya Ke Haddasawa
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin haɗin kan al’ummar Musulmi da komawa ga sahihiyar koyarwar addinin Musulunci, yana mai cewa maƙiya…
-
Ayatullah A'arafi ya bayyana:
Manyan Dabarun Gudanar da Harkokin Ilimi da Tarbiyya / Jaddada Haɗa Dukkan Ƙarfi da Hanyoyi…
Hauza/ Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza) na kasar Iran, Ayatullah Alireza A'arafi, ya bayyana manyan dabarun gudanar da harkokin ilimi da tarbiya, inda ya jaddada bukatar tattara…
-
Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli:
Tsohon Tsarin Ilimi Ba Zai Dace da Hauza da Jami'a Ba / Ba Tare da Imani Ba, Ilmi Ba Ya Bunƙasa
Hauza/ Mai girma Ayatullah Jawadi Amuli, yayin da ya jaddada muhimmancin samun sabon ilmi mai inganci, ya bayyana cewa: "Ilmin da ya lalace ko ya tsufa ba zai kai Hauza ga bunƙasa ba, haka kuma…
-
Ayatullah A’arafi:
Ta'addancin Amurka a Wajen Bikin Aure a Sirik Ya Kasance “Laifin Yaƙi” / A Ci gaba da Mayar…
Hauza/ Shugaban Makarantun Hauza na ƙasar Iran, Ayatullah Ali Reza A’arafi, ya yi Allah-wadai da harin sama da Amurka ta kai kan wuraren zama da kuma wani bikin aure a yankin Sirik na lardin…
-
Sheikh Zakzaky (H) a Makon Haɗin Kan Musulmi:
Ranakun Mauludin Manzon Allah, Lokacin Sake Nazarin Matsayar Al'ummar Musulmi
Hauza/ Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da malamai da mahalarta taron Makon Haɗin Kan Musulmi da Harkar Musulunci ta shirya a Abuja, a matsayin wani ɓangare na shirye-shiryen bikin…
-
Ayatullah A’arafi Ya Bayyana Muhimman Abubuwa Uku da Hauza Za Ta Fi Ba Wa Fifiko a Sabuwar…
Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimin Addinin Musulunci na ƙasar Iran, Ayatullah Alireza A’arafi, ya jaddada wajibcin kasancewar Hauza cikin shiri domin fuskantar yanayi daban-daban da ka iya tasowa,…
-
Ayatullah Khamene'i a cikin saƙonsa na Makon Haɗin Kai:
Duk Wani Aiki da Zai Kawo Rarrabuwar Kai Daga Kowane Mutum, Komai Matsayinsa, Yana Cikin Manufar…
Hauza/ Ayatullah Sayyid Mujtaba Husaini Khamene'i, Jagoran juyin juya halin Musulunci, a cikin saƙonsa na murnar Makon Haɗin Kan Musulmi, tare da taya murnar zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah…
-
Saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na bikin Makon Gwamnati:
An Haramta Aikata Duk Wani Abu da Zai Cutar da Haɗin Kan Al’umma
Hauza/ Mai girma Ayatullah Sayyid Mujtaba Husaini Khamene'i, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a cikin saƙonsa na zagayowar Makon Gwamnati, ya nuna godiya ga kyawawan ayyukan da gwamnati ta…
-
Riwayar Shahidin Jagora Kan Ma’aunin Gane Gaskiya Daga Ƙarya a Maganar Amirul-Muminin (A.S.)
Hauza/ Shahidin Jagora, yayin da yake bayyana rikitattun al’amuran gane gaskiya daga ƙarya, ya dogara da kalaman Amirul-Muminin (A.S.) masu cike da damuwa, inda ya bayyana cewa dalilin da ya…