Alhamis 5 Nuwamba 2026 - 19:12
Gujewa Cin Abinci Da Yawa

Hauza/ Imam Ali (AS) a wata ruwaya ya nuna tasirin dabi'un cin abinci ga lafiyar jiki.

Daya daga cikin abubuwan da suke haifar da cututtuka ga jikin dan adam shi ne abinci. Don gane da wannan,  Kamfanin Dillancin Labaran Hauza ya wallafa wannan ruwaya ta Amirul Muminin (A.S) daga littafin "Ghurar al-Hikam":

Imam Ali (AS):

"قِلَّةُ الْأَکْلِ یَمْنَعُ کَثِیرًا مِنْ أَعْلَالِ الْجِسْمِ."

"Karancin cin abinci yana hana cututtuka da dama na jiki."

Ghurar al-Hikam, Babi na 4, shafi 505

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha