Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei (33)
-
newsWadanda Suka Kitsa Kashe Shahidin Jagora Ba Za Su Kuɓuta Daga Ramuwar Gayyar 'Yantattun Mutanen Duniya Ba
Hauza/ Wannan bidiyo, wanda aka ƙirƙira ta amfani da fasahar basirar wucin gadi (AI), yana nuna a matsayin alama cikar alkawarin da Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i ya yi bayan shahadar Imam…
-
newsJagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Nuna Godiyarsa Ga Al'ummar Iraki Kan Gagarumar Jana'izar Imam Shahid
Hauza / Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya fitar da saƙo inda ya nuna godiyarsa ga al'ummar Iraki bisa gagarumar jana'izar Imam Mujahidi Shahidi.
-
Jagoran Juyin Juya Hali:
Maraji'ai da MalamaiAl'ummar Iran Suna da Darussan Da Ba Za a Taɓa Mantuwa Ba ga Amurka
Hauza / Jagoran Juyin Juya Hali ya ce keta yarjejeniyar fahimtar juna ta sake tabbatar da cewa sa hannun shugaban ƙasar Amurka ba shi da wata ƙima kuma ba abin dogaro ba ne.
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a saƙonsa dangane da jana'iza da binne "Shahidin Iran":
Maraji'ai da MalamaiZa Mu Dauki Fansar Jinin Tsarkakan Shahidai A Kan Masu Laifi, Masu Aikata Wannan Mummunar Ta'asa Marasa Daraja / Godiya Ta Musamman Ga Halartar Tarihi Da Al'ummomin Iran Da Iraki Suka Yi
Hauza / Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamene'i ya fitar da saƙo inda ya yi godiya ta musamman ga halartar dubban miliyoyin al'ummar Iran da Iraki a jana'izar "Shahidin Iran", sannan ya ce…
-
news"Labbayka Sayyid Mujtaba"; Taken Mahalarta Babban Taron Bankwana Da Shahidin Jagora + Bidiyo
Hauza/ Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ta hanyar dogaro da tushen addini na gaskiya da kuma kafa tsarin Wilayatul Faƙih (Jagorancin Malaman Addini), ta gina dabarunta na kiyaye asali bisa dangantaka…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci:
Maraji'ai da Malamai Dole Ne A Hukunta Waɗanda Suka Aikata Laifin Yaki Na Minab Da Lamerd A Kotunan Cikin Gida Da Na Kasa Da Kasa
Hauza / Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a cikin wani sako da ya aike na taya murnar makon ma'aikatar shari'a, ya jaddada cewa: "Daga jinin shahidai wadanda aka zalunta a yakin danniya na…
-
Maraji'ai da MalamaiCikakken Saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Game Da Yarjejeniyar Fahimtar Juna Tsakanin Shugabannin Iran Da Amurka
Hauza/ Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei, a cikin wani saƙo da ya aike wa al’ummar Iran, ya yi ishara da yarjejeniyar fahimtar juna da aka cimma tsakanin shugabannin Iran da Amurka.
-
Maraji'ai da MalamaiTa’aziyyar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Kan Rasuwar Ayatullah al‑Uzma Fayyad
Hauza/ Mai girma Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei ya fitar da saƙon ta’aziyya dangane da rasuwar Ayatullah al‑Uzma Haj Sheikh Ishaƙ Fayyad.
-
news Za A Gudanar Da Taron Juyayi, Da Binne Jagoran Shahidan Juyin Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza / Za a gudanar da taron juyayi, da binne Jagoran Shahidan Juyin Juyin Juya Halin bayan ƙarshen makon farko na Muharram.
-
newsSakamakon Zagayowar Ranar Eid al-Ghadir; Jagoran Juyin Juya Hali Ya Amince Da Yin Afuwa Da Rage Hukunci Ga Masu Laifi Dubu Biyu
Hauza/ Hazrat Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, ya amince da bukatar da Shugaban Ma'aikatar Shari'a ya gabatar na yin afuwa, ko ragewa, tare da canza…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci:
Maraji'ai da MalamaiKhumaini Mai Girma da Shahid Khamenei Suka Farfaɗo da Shirye-shiryen Al'umma
Hauza/ Hazrat Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei ya bayyana cewa: "Khumaini Mai Girma da Shahid Khamenei sune suka gano tare da farfaɗo da shirye-shiryen al'umma."
-
Maraji'ai da MalamaiBayani Kan Rayuwar Ilimi da Halayyar Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Talkhabi ya bayyana bangarori daban-daban na halayyar Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei, inda ya ce: "Duk da cewa shi dan babban jagora ne (Agazadeh), amma…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci:
Maraji'ai da Malamai“Karɓar Mas'uliyya da Kasancewa Kusa da Jama’a” Suna Daga Cikin Fitattun Siffofin Shahid Ayatullah Ra'isi
Hauza/ Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei, jagoran juyin juya halin Musulunci, ya fitar da saƙon cika shekara biyu da shahadar Ayatullah Ra'isi da kuma tunawa da shahidan hidima.
-
Maraji'ai da MalamaiSaƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a Ranar Girmama Harshen Farisanci da Tunawa da Firdausiy
Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a cikin wani saƙo da ya fitar a ranar girmama harshen Farisanci da tunawa da Firdausiy ya jaddada cewa al’ummar Iran a “tsaron ƙasa na uku” ma sun nuna…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya ce:
newsRundunar Sojan Ƙasa Tana Kare Ƙasa Cikin Jarumta
Hauza/ Jagoran juyin juya halin Musulunci, cikin sakonsa na taya murnar Ranar Sojan ƙasa, ya bayyana cewa rundunar sojan Musulunci tana kare ƙasar da tutar da take da ita cikin jarumta.
-
newsSALIHI BAYAN SALIHI | Sirrin Jagoranci a Tunani da Tafarkin Shahid Imam Khamenei
Hauza/ Sake nazarin tunani da rayuwar Shahid Imam Khamenei yana nuna cewa jagoranci a ganinsa ba kawai wani matsayi ne na gudanarwa ba ko kuma babban shugabanci na siyasa kawai. A gare shi, jagoranci…
-
newsSaƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Sabuwar Shekarar Shamsi (1405), Shekarar “Tattalin Arzikin Juriya a ƙarƙashin Haɗin Kan Ƙasa da Tsaron Ƙasa”
Hauza/ Saƙon Hazrat Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, na sabuwar shekarar Shamsi (Nowruz) domin fara shekarar 1405 da kuma salla karama ta shekarar…
-
newsSaƙon Ta’aziyyar Shahadar Dokta Ali Larijani Daga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei
Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei, ya fitar da saƙon ta’aziyya bisa shahadar Dokta Ali Larijani, sakataren Babban Majalisar Tsaron Ƙasa, tare…
-
newsSaƙon Ayatullah A‘arafi Zuwa Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza / Ina mika sakon taya murna tare da bayyana biyayya da sabunta mubaya’a daga dukkanin rukunonin malamai da daliban Hauza da manyan mutanen Hauza da cibiyoyin ilimi da na Hauza, tare da…
-
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci:
Maraji'ai da MalamaiMuna Tabbatarwa Cewa Ba Za Mu Yi Watsi da Ramuwar Jinanen Shahidai ba / A Ci Gaba da Kiyaye Kasancewa Mai Tasiri a Fagage
Hauza/ Ayatullah Hazrat Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a cikin sakonsa na farko ya jaddada cewa ta kowace hanya za mu karɓi diyya daga abokan gaba, kuma…
-
newsSanarwar Mubaya’ar Sakateriyar Majalisar Tsare‑Tsaren Makarantun Ilimin Addinin Musulunci ta Ahlus‑Sunna ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hausa/ Sakateriyar Majalisar Tsare-tsare ta Makarantun ilimin Addini ta Ahlus-Sunna yayin bayyana murna da mubaya'arta bisa zaɓen Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei a matsayin Jagoran Juyin Juya…
-
newsGoyon Bayan Malaman Ahlus‑Sunna na lardin Gilan ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/ Malaman Ahlus-Sunna na lardin Gilan sun yi ta'aziyya da kuma taya murnar shahadar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatullah al-Uzma Sayyid Ali Khamenei (R), sannan kuma sun taya murna…
-
newsSanarwar Mubaya’ar Malamai da Limaman Ahlus‑Sunna na lardin Khurasan ta Kudu ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/ Malamai da Limaman Ahlus-Sunna na lardin Khurasan ta Kudu sun bayyana mubaya'arsu ga Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei (DZ) biyo bayan bayyana shi a matsayin sabon Jagoran Juyin Juya Halin…
-
A Babban Taron Malamai da Limaman Addini na Lardin Golestan:
newsMalaman Shi’a da na Ahlus-Sunnar Golestan Sun Bayyana Mubaya'arsu ga Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei
Hauza/ Wakilin Waliyul Faqih a lardin Gulistan yayin bayyana jaddada mubaya'ar Malaman lardin ga Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei (DZ) ya ce: Malaman wannan lardin suna sanar da dukkan mutanen…
-
newsSanarwar Bai'ar Cibiyar Albasira ga Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei
Hauza/ Cibiyar Albasira Qom karkashin Harkar Musulunci bisa Jagorancin Imam Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) ta sanar da mika bai'arta ga sabon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci kuma babban…
-
Wakilin Al'ummar Khurasan Radhawi a Majalisar Kwararru:
newsBin Umarnin Jagora Wajibi ne ga Mambobin Khubregan da Al’ummar Musulmi
Hauza / Ayatullah Husaini, yayin da yake mika ta’aziyya kan shahadar mahaifin Jagoran Jamhuriyar Musulunci, ya jaddada muhimmancin hadin kai da goyon bayan Majalisar Kwararru ta Zaben Jagora…
-
newsRiwayar Ayatullah Khatami Game da Zaman Ƙarshe na Majalisar Kwararru/ “Trump Mai Laifi Sai ya Mutu Don Bakin Ciki Saboda Zaben Jagoran Jamhuriyar Musulunci”
Hauza/ Daya daga cikin malaman Majalisar Kwararru ya ce bayan gabatar da Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei a matsayin Waliyul Faqih, makiyan Musulunci sun cika da fushi da bakin ciki, kuma ya…
-
Ayatullah al‑Uzma Nuri Hamedani:
newsAyatullah Sayyid Mujtaba Khamenei Ya Hada Dukkan Sharuddan da Ake Buƙata na Jagoranci / Jaddada Wajibcin bin Wilayatul Faqih
Ayatullah al‑Uzma Nuri Hamedani ya bukaci dukkan al’ummar Musulmi, musamman al’ummar Iran masu imani, masu daraja kuma masoya juyin juya hali, da kuma jami’an gwamnati masu aminci da hidima,…
-
newsTa’aziyyar Ayatullah al‑Uzma Shubairi Zanjani ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci da Addu’ar Nasara Gare Shi
Hauza/ Ayatullah al‑Uzma Shubairi Zanjani ya miƙa ta’aziyya tare da girmama tunawa da Shahidin jagoran juyin juya hali (Q), sannan ya yi addu’ar samun cikakkiyar nasara ga sabon jagoran Jamhuriyar…