-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (65) | Matsayi da Rawar Da Mata Za Su Taka a Bayyana da Gwamnatin Imam Mahadi (A.F.) (Sashe na biyu)
Hauza/ Idan aka yi magana kan rawar da mace take takawa a cikin al'umma Musulma da kuma tabbatar da manufofin Allah, akwai wasu ayyuka na gama-gari kamar kiyaye tsoron Allah, umarni da kyakkyawan…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (64) | Matsayi da Rawar da Mata Za Su Taka a Bayyana da Gwamnatin Imam Mahdi (A.F) (Sashe na Farko)
Hauza/ Mata kamar yadda maza suke a cikin al’umma, su ma wajibi ne su bayar da dukkan ƙoƙarinsu wajen taka rawa domin cimma manufofin Ubangiji. Hakika, ba za a iya cika alkawuran Allah ba tare…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (63) | Mahdawiyya a Tunanin Yammaci (Kashi na Karshe)
Hauza/ Nuna Mai Ceton Musulunci na ƙarshen zamani da mummunar fuska mai cike da tashin hankali da tsoro ga mutanen duniya, wata manufa ce da ake gani a cikin ayyuka da dama na Yammacin duniya,…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (62) | Mahdawiyya A Tunanin Yammaci (Kashi na Biyu)
Hauza / Kafafen yaɗa labarai na daga cikin manyan kayan aiki masu tasiri a duniyar yau. Ba wai kawai suna tasiri kai tsaye ga mutane ba, har ma suna iya yin tasiri ga al'adu, ƙa'idoji, ma'aunai…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (61) | Mahdawiyya a Tunanin Yammaci (Kashi na Farko)
Hauza/ Alaƙar da ke tsakanin bayyanar Mai Ceto da siffofi irin su yaɗuwar adalci, yaƙi da zalunci da makamantansu, ta sa mutane na kowane addini da akida suna da sha'awar bayyanar mai cetonsu.…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (60) | Illolin Kungiyoyin Karkata da Yadda Ake Tunkarar Su
Hauza/ Duk da yawan ƙiyayyar da ake yi wa koyarwar addini, kulawa da imani da Mahdawiyya na ci gaba da ƙaruwa a kowace rana. Wannan ƙaruwa ta sha'awa da jin buƙatuwa a fannonin hankali da zuciya,…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (59) | Da'awar Wakilcin Ƙarya
Hauza/ Babu shakka, duk wata akida da ta fi kusanci da gaskiya kuma ta zauna a cikin zukata, mutane masu son zuciya za su fi ƙoƙarin cin moriyarta ta haramtacciyar hanya. Koyarwar Mahdawiyya…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (58) | Mubarazozi Kafin Bayyanar Imam Mahdi (A.F)
Hauza/ Wasu suna jingina da wasu ruwayoyi suna zaton cewa duk wani yunkuri na tunkarar shugabanni azzalumai kafin bayyanar Imam Mahadi (A.F.) haramun ne. Saboda haka suke adawa da duk wani kira…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (57) | Tawqi'o'in Imam Mahdi (A.F)
Hauza/ Daya daga cikin hanyoyin tantance al'amura da warware shubuhohi ita ce amfani da shawarwari da kuma amfana da tawqi'o'i da rubuce-rubucen da Imam Mahdi (A.F) yake aikawa ga amintattun…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (56) | Hanyoyin Sanin (Gane) Imam
Hauza/ Babu shakka, ɗaya daga cikin manyan wajibai da ke kan bayin Allah a gaban Ubangijinsu shi ne sanin wannan tsarkakakken wanzuwar. Wannan ma'arifa tana kaiwa ga kamala ne idan sun san Annabawan…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (55) | Abubuwan Da Shi'a Da Ahlus Sunna Suka Yi Tarayya A Mahdawiyya
Hauza/ Ahlus-Sunnah sun yi nuni da hakikanin "tunanin Mahdawiyya" a cikin ruwayoyi masu yawa. Duk da cewa a wasu wurare akwai bambance-bambance tsakanin akidarsu da akidar Shi'a, akwai kuma abubuwa…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (54) | Mahdawiyya A Littattafan Ahlus Sunna
Hauza / Da nazarin littattafan hadisan Ahlus-Sunnah, a fili yake cewa batun Mahdawiyya ya samu kulawa sosai a cikinsu. Baya ga dimbin ruwayoyin da suka zo a warwatse cikin littattafansu, rubuce-rubuce…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (53) | Mahdawiyya A Cikin Alƙur'ani (Kashi Na Ƙarshe)
Hauza/ Wasu ayoyin Alƙur'ani suna da ma'anoni masu yawa. Wata ma'anar a fili take kuma ta shafi kowa, yayin da ɗayar take ta ɓoye wadda ake kira baɗinin aya. Babu wanda ya san wannan ma'ana sai…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (52) | Mahdawiyya A Cikin Alƙur'ani (Kashi Na Hudu)
Hauza/ Allah Maɗaukakin Sarki Ya yi wa wani rukuni daga cikin muminai da salihai alkawarin mallakar shugabanci a bayan ƙasa, ɗaukaka addini da kuma samar da cikakken tsaro. Sai dai malamai masu…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (51) | Mahdawiyya A Cikin Alƙur'ani (Kashi Na Uku)
Hauza / Wasu ayoyin Alkur'ani mai girma suna nuni ne ga nasarar raunana a kan masu girman kai, da kuma cewa a karshe, duniya za ta kasance ƙarƙashin mutanen kirki masu adalci.
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (50) | Mahdawiyya A Cikin Alƙur'ani (Kashi Na Biyu)
Hauza / Kasancewa cikin rauni ko zalunci kadai ba shi ne dalilin samun nasara a kan makiya da mulkar kasa ba; a'a, kasancewar imani da samun cancanta su ma sharadi ne na dole. Saboda haka, raunanan…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (49) | Mahdawiyya A Cikin Alkur'ani (Sashe na Farko)
Hauza/ Alkur'ani ya yi magana ne ta bai-daya game da bayyana da juyin juya halin Hazrat Al-Mahdi (A.F), kuma ya yi bushara game da kafa gwamnatin adalci ta duniya da kuma nasarar mutanen kirki…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (48) | Wazifa Ta Musamman Na Muntazirun
Hauza/ A yau mutane da yawa, saboda wasu dalilai, ba su yi imani da Imamin da yake cikin gaiba (Imam Mahdi) da kuma tunawa da shi ba, kuma suna yin duk abin da za su iya domin yaƙar wannan tunanin.…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (47) | Wazifar Bai Daya Ta Ma'abota Jira (Muntazirun)
Hauza/ Ayyuka da nauyin da ke wuyan masu jira (Masu jiran bayyanar Imam Mahdi) ba su takaita da lokacin gaiba kadai ba; watakila an ambace su ne a matsayin ayyukan lokacin Gaiba domin jaddadawa…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (46) | Matsayi Da Darajar Masu Jiran Bayyanar Imam Mahdi (A.F) Na Gaskiya
Hauza/ Sakamakon keɓantattun yanayi da ke mulkar mutanen zamanin jiran bayyanar Imam, idan har suka kasance masu jiran gaskiya, za su sami matsayi da daraja mai kima sosai.
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (45) | Matsayin Intizar A Al'adar Shi'a (Kashi Na Hudu)
Hauza/ Jiran bayyanar Imam Mahdi (A.S) ba ya nufin sauke nauyin da ke kan mutum, kuma ba ya ba da damar jinkirta ayyukan kwarai. Sakaci da nuna halin ko-in-kula ga ayyukan addini ba abin amincewa…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (44) | Matsayin Intizar A Al'adar Shi'a (Kashi na Uku)
Hauza: Intizar yana nufin sa ido da jiran makoma mai kunshe da dukkan siffofin al'umma ta Ubangiji, wanda tabbataccen misalinsa guda daya ne kawai, wato zamanin mulkin wakilin Ubangiji na karshe.
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (43) | Matsayin Intizar A Al'adar Shi'a (Kashi na Biyu)
Hauza/ A cikin wannan ma'ana, koyarwar addini tana nufin, ban da bayyana falalar "samun sauki na bai-daya" da sanya tsammani da fata ga rayuwa ta gaba da kuma karkatar da mutane zuwa ga wannan…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyyah (42) | Matsayin Jira (Intizar) A Cikin Al'adar Shi'a (Kashi na Farko)
Hauza/ Abin da yake ba dan Adam karsashi da fatan rayuwa kuma yake sanya damuwa da bacin rai su zama masu sauki a gare shi, shi ne jira da fatan samun kyakkyawar gaba mai ciyar da gaba, wadda…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (41) | Wurare Da Alamomin Jin Kan Imam Mahdi (AS) Ga Mabiyansa
Hauza / Sakamakon tsananin tausayi da soyayyar da Imam (AF) yake da ita ga mabiyansa, yana da kyakkyawar alaƙa da sadarwa ta kusa da su. Domin wannan soyayya da abota ce yake taya su baƙin ciki…
-
Zuwa Ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (40) | Imam – Bayyanar Rahamar Allah Marar Iyaka
Hauza/ Koda yake Imam Mahdi (A) yana cikin gaiba, amma shi kamar gajimaren rahama ne da ke ci gaba da zubar da albarka, yana ba wa hamadar rayuwar mutane rai da kuzari. Wanda ya yi asara shi…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (39) | Hujjojin Wilayatul Faƙih (Hujjoji na Nassosi) - Kashi na Biyu
Hauza/ Daya daga cikin ingantattun hadisan da malaman fiƙihu (fuƙaha) ke kafa hujja da su domin tabbatar da shugabancin Wilayatul Faƙih, shi ne hadisin da Umar bn Hanzalata ya ruwaito.
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (38) | Shaidun Wilayatul Faƙih (Hujjoji na Nassosi)
Hauza/ A lokacin ɓoyuwar (Gaiba) Imamin Zamani (AS), ya zama wajibi ga mabiya (Shi'a) su koma ga masu ruwaito hadisai don neman mafita a kan lamuran da suka taso musu. A bayyane yake cewa fahimtar…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (37) | Hujjojin Wilayatul Faƙih (Dalilan Hankali)
Hauza/ Hujja kan Wilayatul Faƙih ana iya nazarinta ta fuskar hankali da kuma ta fuskar ruwayoyi; wato, hankali yana umartar musulmi ya yi biyayya ga faƙihi a lokacin gaibar Imam, haka kuma ruwayoyin…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (36) | Jagorancin Al’umma A Lokacin Gaiba Kubra
Hauza/ Bayan gaibar Imam na goma sha biyu, wato a lokacin Gaiba Kubra, waye ke da alhakin jagoranci da imamancin al’umma? Shin akwai mutum ko wasu mutane da suke da ikon jagoranci a kan al’umma?…