Tattakin Arba'in 1448 (13)
-
Hujjatul Islam Nawaab:
newsTattakin Arba’in na Bana ya Bayyana Tsantsar Ƙaunar Al’ummar Musulmi ga Shahidin Jagora
U Hauza/ Wakilin Waliyyul Faƙih kan harkokin Hajji da Ziyara ya bayyana cewa Tattakin Arba’in na bana ya kasance wata alama ta tsantsar ƙaunar al’ummar Musulmi ga Shahidin Jagora.
-
Shaikh Zakzaky Ya Jaddada:
newsMabiyan Makarantar Imam Husaini (AS) Ba Za Su Taɓa Miƙa Wuya Ga Azzalumai Ba
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada cewa mabiyan makarantar Imam Husaini (AS) ba za su taɓa miƙa wuya ga azzalumai ba, yana mai cewa za su fifita…
-
newsAn Gudanar da Gagarumin Tattakin Arba'in din Imam Husaini (A.S) na Yankin Kaduna a Garin Suleja
Hauza/ A ranar Litinin, 19 ga Safar 1448H, wanda ya yi daidai da 3 ga Agustan 2026, almajiran Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na Yankin Kaduna sun gudanar da gagarumin tattakin Arba'in na…
-
newsAn Gudanar da Tattakin Arba’in Daga Kaduna Zuwa Zariya Cikin Nasara Ba Tare da Wata Matsala Ba
Hauza/ A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan Arba’in din Imam Husaini (A.S.), dubban Musulmai almajiran Shaikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) a jihar Kaduna sun gudanar da tattakin Arba’in…
-
newsAn Kammala Tattakin Arba’in Na Yankin Kano A Kwanar Dangora Cikin Nasara
Hauza/ A safiyar Lahadi, 2 ga Agustan 2026, ’yan’uwa Musulmi almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) na yankin Kano suka kammala tattakin Arba’in na tunawa da shahadar jikan Manzon Allah (S.A.W.A.),…
-
Labaran DuniyaZiyarar Wakilin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci kan Hajji da Ziyara Maukibin Ofishin Jagora Sheikh Zakzaky a Hanyar Najaf zuwa Karbala
Hauza/ A yayin gudanar da tattakin Arba’in na Imam Husaini (A.S.), Sheikh Ridha’i, wakilin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci mai kula da harkokin Hajji da ziyara, tare da Sheikh Muhammad Jawad…
-
newsAna Ci Gaba da Tattakin Arba’in a Yankin Kano na Najeriya Tare da Halartar Dubban Masu Tattaki
Hauza/Kano: Ana ci gaba da gudanar da Tattakin Arba’in na Imam Hussaini (A.S.) a yankin Kano na Najeriya, tare da halartar dubban Musulmi da mabiya Ahlul Baiti (A.S.) da almajiran Shaikh Ibraheem…
-
newsAn Kammala Ranar Farko ta Tattakin Arba'in na Tawagar Yankin Pambegua Zuwa Zariya
Hauza/ An kammala ranar farko ta tattakin Arba'in da almajiran Jagora Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na yankin Pambegua ke gudanarwa zuwa Zariya, inda mahalarta suka isa garin Dutsen Wai…
-
newsAn Fara Tattakin Arba'in na 1448 Daga Yankin Kano
Hauza/ A safiyar yau Alhamis, 30 ga Yuli, 2026, al'ummar Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) sun fara tattakin Arba'in daga yankin Kano domin tunawa da cikar kwanaki arba'in da shahadar…
-
newsAlmajiran Sheikh Zakzaky a Iraki Sun Ci Gaba da Tattakin Arba'in ; An Shiga Rana ta Biyu daga Najaf Zuwa Karbala
Hauza/ A yau Alhamis, 15 ga Safar 1448H (30 ga Yuli, 2026), almajiran Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) sun ci gaba da tattakin Arba'in a ƙasar Iraki, inda suka shiga rana ta biyu ta tafiyarsu…
-
newsOfishin Sheikh Ibraheem Zakzaky Na Ci Gaba da Yi Wa Mahajjatan Arba'in Hidima a Hanyar Najaf Zuwa Karbala
Hauza/ Maukibin Ofishin Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) na ci gaba da gudanar da ayyukan hidima ga maziyartan Imam Hussain (A.S.) a hanyar tattakin Arba'in na shekarar 1448 Hijira.
-
newsAlmajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Sun Fara Tattakin Arba'in Daga Najaf zuwa Karbala
Hauza | Almajiran Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) sun fara tattakin Arba'in na bana daga yankin Thawratul Ishrin da ke birnin Najaf Ashraf zuwa Karbala Mai Tsarki, a safiyar yau Laraba, 14…
-
Maraji'ai da MalamaiJagora Sheikh Zakzaky Ya Gana da Masu Ziyartar Arba'een; Ya Jaddada Muhimmancin Zama Jakadu Nagari
Hauza / Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya yi kira ga masu ziyartar Arba'een da su kasance masu wakiltar Musulunci da Makarantar Ahlul Baiti (AS) ta hanyar kyawawan…