Shahidin Jagora (13)
-
Ayatullah Shabzandedar:
Maraji'ai da MalamaiShahidin Jagora Ya Ɗauki Fikihu a Matsayin Tushen Tafiyar da Al'umma
Hauza/ Ayatullah Shabzandedar, mamba a Majalisar Malaman Fikihu ta Majalisar Tsaron Kundin Tsarin Mulki ta Iran, ya bayyana cewa Jagoran juyin juya halin Musulunci da ya yi shahada, Ayatullah…
-
Limamin Juma’ar Aran da Bidgol:
newsBa Za A Iya Kashe Fitilar Shiriya Da Gwagwarmaya Da Kisan Gilla Da Ta’addanci Ba
Hauza/ Hujjatul Islam Farhang ya ce: “Makiyanmu su sani cewa ba za su iya kashe fitilar shiriya da al’adar gwagwarmaya ta hanyar kisan gilla da ta'addanci ba; domin an shayar da wannan tafarki…
-
newsAn Gudanar da Taron Cikar Kwanaki Arba’in da Binne Jagoran Shahidan Juyin Juya Halin Musulunci a Musalla Imam Khumaini Tehran
Hauza/ An gudanar da taron cikar kwanaki arba’in da jana’iza da binne Jagoran Shahidan Juyin Juya Halin Musulunci, tare da halartar al’umma daga sassa daban-daban, a Musalla Imam Khumaini (RA)…
-
newsLabarai Masu Ban Sha’awa Daga Rayuwar Shahidin Jagora: Girmama Malami da Kiyaye Haƙƙin Mutane
Hauza/ Mai ɗaukar hoto a gidan Shahidin Jagora, a yayin ganawarsa da ɗaliban Hauza da suka halarci sansanin “Misali kamar Imam Khumaini”, mai taken “Tarihin mai ɗaukar hoto na musamman na Jagora…
-
Sake Nazarin Bayanan Shahidin Jagora a Yayin Tunawa da Ranar ’Yan Jarida:
Maraji'ai da MalamaiTa Yaya Dan Jarida Zai Iya Zama Garkuwar Wayar da Kai da Gaskiya a Cikin Al’umma?
Hauza/ Masu gudanar da harkokin jaridu da kafafen yaɗa labarai ya kamata su kasance masu ilimi, hangen nesa da kuma iya bambance gaskiya da ƙarya, domin su iya wayar da kan jama’a da ta dace.…
-
Hujjatul Islam Nawaab:
newsTattakin Arba’in na Bana ya Bayyana Tsantsar Ƙaunar Al’ummar Musulmi ga Shahidin Jagora
U Hauza/ Wakilin Waliyyul Faƙih kan harkokin Hajji da Ziyara ya bayyana cewa Tattakin Arba’in na bana ya kasance wata alama ta tsantsar ƙaunar al’ummar Musulmi ga Shahidin Jagora.
-
Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli:
Maraji'ai da MalamaiJagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Yanzu Amintacce ne a Gurinmu; Wajibi ne Mu Mara Masa Baya kuma Mu Kare Shi
Hauza/ Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli ya yi bayani kan kalmomin da ya karanta a sallar jana'izar Shahidin jagora, inda ya bayyana bambanci tsakanin shahada ta musamman da shahada ta bai-ɗaya,…
-
AddiniDarasin Akhlaƙ | Shahidin Jagora: Neman Mulki; Farkon Halaka
Hauza/ Wasu mutane suna bin kowace hanya domin su mallaki kujerar shugabanci; alhali kuwa ba su sani ba cewa wani lokaci wannan kujerar ita ce takan zama matattakalar halakar kansu da ta sauran…
-
AddiniDarasin Akhlaƙ: Sirrin Kariyar Ɗan Adam a Cikin Wata Wasiyyar Ubangiji
Hauza/ Tsoron Allah na hakika shi ne tsoro na cikin zuciya wanda yake fitowa daga tsoron Allah. Wannan tsoro yana sa mutum ya riƙa tuna Ubangijinsa ko da yana shi kaɗai ne ko kuma yana cikin…
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko (7)
Hauza/ A wancan lokacin, ana raba duniya ne ta yadda al'ummomi ko dai su kasance masu danniya ko kuma waɗanda ake wa danniya. Kasashen da ke da ikon danniya sun hada da Amurka, Ingila da wasu…
-
Marubuci Kuma Mai Sharhi Daga Maroko:
Labaran DuniyaJana'izar Jagoran Shahidi Ta Zama Kuri'ar Amincewa Da Tafarkin Gwagwarmaya
Hauza/ Ahmad Waihman, marubuci kuma mai sharhi daga ƙasar Maroko, ya yi nazari kan ma'anoni da tasirin shahadar Ayatullah al-Uzma Imam Sayyid Ali Khamene'i ta fuskar bincike da nazari, inda ya…
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko? (6)
Hauza/ Kamar yadda muka fada, asalin tushen tsarin tunanin Imam Khumaini shi ne "Kiyam lillah" (Tashi tsaye saboda Allah), kuma a saboda haka ne, gwagwarmaya da jihadi suka saje da rayuwar Imam,…
-
AddiniDarasin Akhlaƙ | Sirrin Zubar Hawaye Da Shahidin Jagora Ya Bayyana Daga Wasiyyar Annabi (S.A.W.A)
Hauza/ Shahidin jagora, a lokacin da yake yin bayani kan wasiyyar Annabi (S.A.W.A) ga Amirul Muminina (A.S) game da muhimmancin yin kuka saboda tsoron Allah, ya bayyana kuka a matsayin sakamakon…