Negine Afarinesh (17)
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (41) | Wurare Da Alamomin Jin Kan Imam Mahdi (AS) Ga Mabiyansa
Hauza / Sakamakon tsananin tausayi da soyayyar da Imam (AF) yake da ita ga mabiyansa, yana da kyakkyawar alaƙa da sadarwa ta kusa da su. Domin wannan soyayya da abota ce yake taya su baƙin ciki…
-
Zuwa Ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (40) | Imam – Bayyanar Rahamar Allah Marar Iyaka
Hauza/ Koda yake Imam Mahdi (A) yana cikin gaiba, amma shi kamar gajimaren rahama ne da ke ci gaba da zubar da albarka, yana ba wa hamadar rayuwar mutane rai da kuzari. Wanda ya yi asara shi…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (39) | Hujjojin Wilayatul Faƙih (Hujjoji na Nassosi) - Kashi na Biyu
Hauza/ Daya daga cikin ingantattun hadisan da malaman fiƙihu (fuƙaha) ke kafa hujja da su domin tabbatar da shugabancin Wilayatul Faƙih, shi ne hadisin da Umar bn Hanzalata ya ruwaito.
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (38) | Shaidun Wilayatul Faƙih (Hujjoji na Nassosi)
Hauza/ A lokacin ɓoyuwar (Gaiba) Imamin Zamani (AS), ya zama wajibi ga mabiya (Shi'a) su koma ga masu ruwaito hadisai don neman mafita a kan lamuran da suka taso musu. A bayyane yake cewa fahimtar…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (37) | Hujjojin Wilayatul Faƙih (Dalilan Hankali)
Hauza/ Hujja kan Wilayatul Faƙih ana iya nazarinta ta fuskar hankali da kuma ta fuskar ruwayoyi; wato, hankali yana umartar musulmi ya yi biyayya ga faƙihi a lokacin gaibar Imam, haka kuma ruwayoyin…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (36) | Jagorancin Al’umma A Lokacin Gaiba Kubra
Hauza/ Bayan gaibar Imam na goma sha biyu, wato a lokacin Gaiba Kubra, waye ke da alhakin jagoranci da imamancin al’umma? Shin akwai mutum ko wasu mutane da suke da ikon jagoranci a kan al’umma?…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya 32 | Tsarin Imamanci, Tsari Ne Na Ubangiji Kuma Wanda Ba Ya Yankewa
Hauza/ Tsarin Imamanci tsari ne na Ubangiji wanda ba ya yankewa kuma ba shi da lokacin tsayawa; yana nan a kowane zamani da kowace gaba. An kafa shi ne tun daga zamanin fiyayyen halitta Manzon…
-
Zuwa Ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (31) | Matsayi da Manyan Sha’aninnikan Imam Mahdi (A.F) a Cikin Addu’o’i
Hauza/ Kula da sha’anin Imamuz Zaman (A.F) a cikin wannan duniya na iya zama sanadiyyar kusancin bayin Allah ga Allah Madaukaki fiye da da.
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa kan Mahdawiyya (29) | Addu’o’i da Ziyarorin Mahdawiyya
Hauza/ Daya daga cikin muhimman hanyoyi da mabiyan Imam Mahdi (A.S) suke da su a lokacin ɓoyuwarsa (Gaiba) shi ne addu’a da kuma ƙulla dangantaka da wannan Imami, domin kada su manta da shi,…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (28) | Masu Iƙirarin Ƙarya Kan Mahdawiyya
Hauza/ Kowane Shi’a mai wayewa yana da alhakin ƙaryata masu iƙirarin samun alaƙa ta musamman ko wakilci na musamman daga Imam, tare da toshe ƙofar yaudara da cin moriyar waɗannan masu son duniya.
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (27) | Raj’ar Annabawa, Imamai da Muminai
Hauza/ Annabawa, Imamai ma’asumai (AS) da kuma muminai masu tsarki — bisa ga riwayoyi— za su dawo duniya a lokacin raj’a.
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (26) | Wasu Daga Cikin Siffofin Raj’a
Hauza/ Ga dukkan muminai da masu jiran bayyanar Imam Mahdi (AS) na gaskiya waɗanda suka rasu kafin bayyanarsa, akwai yiwuwar su dawo duniya domin su taimaki wannan Imami.
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (23) | Karɓuwar Gwamnatin Imam Mahdi (AJ) a Wajen Jama’a
Hauza/ Ɗaya daga cikin muhimman siffofin gwamnatin Imam Mahdi (AS) shi ne cewa za ta samu karɓuwa daga dukkan mutane da al’ummomin duniya. Ba mutanen duniya kaɗai ba, har ma mazaunan sama za…
-
Zuwa Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (22) | Yanayin Mulkin Imam Mahdi (AS)
Hauza/ Yanayin mulkin Imam Mahdi (AS) yana daidai da yanayin na Manzon Allah (SAWA). Kamar yadda Manzon Allah (SAWA) ya yi yaƙi da jahiliyya a zamaninsa kuma ya kafa addinin Musulunci na gaskiya…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (21) | Faɗin Mulkin Imam Mahdi (AJ) da Cibiyarsa
Hauza/ Akwai hadisai da yawa da suka bayyana sarai cewa mulkin Imam Mahdi (AS) zai zama na duniya ne baki ɗaya.
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (19) | Abubuwan Da Zasu Samu A Mulkin Imam Mahdi (AS)
Hauza/ Abubuwan da za su samu a mulkin Imam Mahdi (AS) suna da girma da muhimmanci ƙwarai. A taƙaice, ana iya cewa waɗannan nasarori za su biya dukkan bukatun ruhaniya da na rayuwar duniya na…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (18) | Manufofin Gwamnatin Imam Mahdi (A.S.)
Hauza/ Mutum ya ƙunshi bangarori biyu: gangar jiki da ruhi. Haka zalika, bukatunsa suna rarrabuwa gida biyu — na zahiri (maddi) da na ma’ana (ruhaniya). Don haka, domin ya kai ga kamala, dole…