LABARAN HAUZA (367)
-
Ayatullah al‑Uzma Subhani:
Maraji'ai da MalamaiTaron Girmama Ayatullah Makarem Shirazi; Ayatullah Subhani Ya Yaba da Kokarinsa na Kirkire-kirkire a Fannin Ilimi”
Hauza/ Ayatullah Subhani ya bayyana cewa “kirkire-kirkire” na daya daga cikin muhimman abubuwan da suka bambanta ilimin Ayatullah Makarem Shirazi, inda ya kara da cewa: "Idan muka binciki ayyukansa,…
-
Maraji'ai da MalamaiAn Kaddamar da Littafin Tarihin Rayuwar Shahid Ayatullah Sayyid Ali Khamenei (R) a Tehran tare da Saƙon Bidiyon Sheikh Zakzaky
Hauza/ A wajen bikin ƙaddamar da littafin “Tarihin Rayuwar Shahidin Jagora, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei (R)” wanda aka gudanar a birnin Tehran, Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) ya gabatar…
-
AddiniImam Jawad (A.S); Rayuwa Gajera Amma Cike da Manyan Hidimomi
Hauza/ Daya daga cikin siffofin Imam Jawad (A.S) shi ne iliminsa mai yawa da faɗi. Kamar yadda iyayensa masu daraja ma suka kasance da wannan ilimi mai zurfi (ilmin ladunni), wanda Allah ke bai…
-
A cikin rahoton nazari na Kamfanin Dillancin Labaran Hauza an yi bayani cewa:
Maraji'ai da MalamaiƘarfafa Bege da Ɗaga Al’adar Dogaro da Kai; Gadon da ya Dawwama Daga Shahidin Jagora
Hauza/ Riƙewa da ƙarfafa bege (fata) a cikin al’umma tare da ɗaga matakin yarda da kai na ƙasa na daga cikin muhimman abubuwan da Jagoranmu Shahidi suka yi ta jaddadawa a lokacin jagorancinsu.…
-
Sheikh Ahmad Ibrahim A Wajen Rufe Mu'utamar Na Matasan Yankin Potiskum
news“Ku Guji Saɓon Allah Kamar Yadda Kuke Ƙyamar Najasa"
Hauza/ Dandalin Matasan Harkar Musulunci ƙarƙashin jagorancin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) na Imam Muhammad Baƙir Zone (Potiskum), sun rufe Mu'utamar da suka shiga mai taken “Gina Shakhsiyyar…
-
news"Cikin Dare Ake Tashi A Roƙi Shahada, A Tashi A Yi Sujuda A Yi Wa Allah Kuka, Bawai A Zance Ba" — Alhaji Ado Ga Matasa Wajen Rufe Mu'utamar Na Kano
Hauza/ Dandalin Matasan Harkar Musulunci a Nijeriya karkashin jagorancin Imam Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) na yankin Kano (Zone ɗin Rasulul Akram) sun gudanar da taron karawa juna sani na tsawon…
-
Mu’utamar ɗin Matasa:
newsMalamai Sun Jaddada Muhimmancin Gyaran Kai da Haɗin Kan Al’umma
Dandalin Matasan Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sheikh Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na yankin Funtua (Zone ɗin Sayyid Zakzaky) sun gudanar da taron kara wa juna sani domin kwakkwafa…
-
AddiniDarasin Akhlaƙ | Aikin da Imam Mahdi (A.S.) Ke So
Hauza/ Wani mutum ya ce: "Na sami ganawa da Imam Mahdi ( AS), amma ban san cewa a gaban wa nake ba. Na ce masa, ina da burin yin wani aiki da zai faranta ran Imam (A.J.). Sai Imam suka ce: "Ɗaya…
-
Tsohon Jakadan Iran a Lebanon:
Labaran DuniyaShahid Nasrullah ya Haɗa “Shi’a” da Muƙawama” Ya Kuma Karya Shirin Sahayoniyawa
Hauza/ An gudanar da wani taron ilimi mai taken “Rawar Shahid Sayyid Hassan Nasrullah wajen fayyace da gabatar da tsarin mulkin Wilayatul Faƙih” a yayin jerin tarukan ilimi na taron Umana’ul‑Rusul,…
-
Sheikh Aflah Al‑Khalili:
Labaran DuniyaBukatar Haɗin kan Duniyar Musulunci Bayan Ci Gaba da yin Katsalandan din Isra’ila da Goyon Bayan Amurka
Hauza/ Sheikh Aflah Al‑Khalili, ɗaya daga cikin masana addini na ƙasar Oman, a taron «Makomar Yaƙi» ya ce: ci gaba da katsalandan na Isra’ila da goyon bayan Amurka ga wannan aiki ya ƙara tabbatar…
-
Labaran DuniyaGodiyar Ayatullah Araki ga Matsayar Jarumtar Fafaroma Leo na XIV / Bin Injila Yana Nufin Tsayuwa Gaban Ruɗin Ƙarfin Girman Kai
Hauza/ Ayatullah Araki a cikin wasikar da ya aike wa Fafaroma Leo na XIV, jagoran babbar cocin Katolika ya ce: "Lokacin da kuka bayyana barazanar “hallaka wata al’ada gaba ɗaya” da “yi wa sauran…
-
Muftin Iraki:
Labaran DuniyaYaƙin Labarai Shi ne Babban Filin Fafatawa Tsakanin Gaskiya da Ƙarya a Yau
Hauza/ Sheikh Mahdi al‑Sumaidaie, babban mufti a ƙasar Iraki, a yayin taron “Makomar Yaƙi” ya jaddada cewa dole ne a ƙarfafa kafafen yaɗa labarai na ɓangaren gaskiya. Ya bayyana cewa a yau, yaƙin…
-
newsFalala da Yadda ake yin Sallar Ranakun Lahadi na Watan Zul‑Ƙa’ada
Hauza/ An rawaito daga Manzon Allah (SAWA) cewa duk wanda ya yi wannan sallah, za a karbi tubarsa, a gafarta zunubansa, masu ƙara ko haƙƙi a kansa a ranar Kiyama za su yarda da shi, zai mutu…
-
Maraji'ai da MalamaiMartanin Ayatullah al‑Uzma Jawadi Amuli kan Zagin da aka yi wa Fafaroma / Dole a Kiyaye Mutuncin Shugabannin Addinai na Duniya
Hauza/ Ayatullah al‑Uzma Jawadi Amuli a cikin wani saƙo ya nuna bakin ciki game da zagin da shugaban Amurka ya yi wa Fafaroma Leo na 14, shugaban Katolika mafi girma na duniya, tare da jaddada…
-
newsBinciken Halayen Amurka Biyu a Taron Mu'utamar na Kasa da Kasa a Najeriya
Hauza/ Zaman ƙarshe na ranar farko na taron Mu'utamar din kasa da kasa a Bauchi, Najeriya, daren Juma’a 17 Afrilu 2026, an gudanar da shi a Husainiyyar “Aali Muhammad”. Wannan taron, wanda mabiyan…
-
newsMartanin Bidiyon Ofishin Jakadancin Iran kan Hoton Trump Ya Karya Record
Hauza/ Martanin bidiyo da Ofishin jakadancin Iran a Tajikistan ya fitar dangane da hoton da ya haddasa cece-kuce game da Donald Trump—inda aka gabatar da shi cikin kamannin Yesu Almasihu—ya samu…
-
AddiniMuƙami da Matsayin Sayyida Fatima Maʿasumah (S.A.)
Hauza/ Sayyida Maʿasumah (S) ‘yar Imam al‑Kazim (A) tana da matsayi mai girma na ruhaniya da ilimi, kuma a ranar kiyama za ta yi ceto ga Shi’a. Saboda matsin lamba da aka yi wa na kusa da Imam…
-
A cikin rahoton binciken Kamfanin Dillancin Labaran Hauza an bayyana cewa:
newsMuhimman Jagororin Gudanarwa a Tunanin Imam Shahid
Hauza/ A cewar abokan gaba da masoya, jagoranci na ilimi, basira da ƙwarewar Imam Khamenei Shahid—bayan taimako da ni’imar Allah Maɗaukaki—ya kasance ɗaya daga cikin manyan sirrin nasarorinsa…
-
Majalisar Tsaron Ƙasa:
newsIran ta Ƙuduri Aniyar Ci gaba da Kula da Mashigar Hormuz
Hauza/ Majalisar Tsaron Ƙasar Iran ta jaddada cewa Iran za ta ci gaba da sa ido da kula da duk wani motsi a mashigar Hormuz har zuwa ƙarshen yaƙin gaba ɗaya.
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya ce:
newsRundunar Sojan Ƙasa Tana Kare Ƙasa Cikin Jarumta
Hauza/ Jagoran juyin juya halin Musulunci, cikin sakonsa na taya murnar Ranar Sojan ƙasa, ya bayyana cewa rundunar sojan Musulunci tana kare ƙasar da tutar da take da ita cikin jarumta.
-
Labarin da aka karɓa:
newsDabarun Wayewar kai da Hangen Nesa na Imam Khamenei Wajen Fuskantar Ƙalubalen Gaba
Hauza/ A cikin al’adar siyasa da ta samo asali daga juyin juya halin Musulunci, ma’anar sadaukarwa da shahada tana da matsayi mai ƙarfafa gwiwa. Shahada ba a kallonta a matsayin ƙarshe ba, sai…
-
Daraktan Cibiyar Nazarin Sa‘ada:
newsMa’aunin Asali na Addini shi ne Bin Wilaya
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Raji ya ce: Bisa koyarwar Alƙur’ani da riwayoyi, ceton mutum da al’umma yana samuwa ne kawai ta bin shugaba na Allah. Kuma auna hakikanin imani yana ta’allaka…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdiyya (16) | Sanya Lokacin Bayyanar Imam Mahdi (AJ)
Hauza/ Tun da daɗewa akwai wasu mutane da ke ƙoƙarin ayyana lokacin bayyanar Imam Mahdi (AJ) saboda wasu mugayen dalilai, kuma irin waɗannan mutane za su ci gaba da bayyana a nan gaba. Saboda…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (15) | Alamomin Bayyanar Imam Mahdi (A.S.)
Hauza/ Tun da alamomi da alamu na bayyanar Imam suna ɗauke da bisharar faraj na Mahdi ɗan gidan Annabi Muhammad (A.S.), faruwar kowanne daga cikinsu na ƙara haskaka hasken bege a zukatan masu…
-
newsWasikar Godiya Daga Ayatullah Rajabi Kan Matsayar Fafaroma Leo na 14/ Trump Ne Fir'aunan Zamaninmu
Hauza/ Shugaban Cibiyar Ilimi da Bincike ta Imam Khomeini (RA) ya kuma yi Allah-wadai da cin mutuncin da Trump ya yi wa shugaban Kiristocin duniya, yana gargadin cewa idan mabiyan Annabi Isa…
-
newsTaron Tunawa da Shahadar Imam Ja’afarus Sadiq da Ɗaliban Makarantar Minab a Kano + Bidiyo da Hotuna
Hauza/ ’Yan uwa Musulmi mabiyan Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na Kano sun gudanar da taron tunawa da shahadar Imam Ja’farus Sadiq (AS), tare da tunawa da ɗaliban firamaren makarantar Shajaratud…
-
Saƙon Ayatullah A’arafi ga Fafaroma:
news“Muryarku ta Zama Haske a Lokacin Shiru Gaban Zalunci”
Hauza/ A cikin zamanin da yin shiru gaban zalunci ya zama harshen gama‑gari na masu ƙarfi da masu ikirarin kare haƙƙin ɗan Adam, kuma shugabanni da dama sun yi shiru ko kuma suka makale a cikin…
-
Wakilin Waliyyul Faqih a Khurasan Razavi:
newsYaƙi da Girman Kai ya Zama Al’ada a Rayuwar Al’umma
Hauza/ Ayatullah Alamulhuda, yayin jaddada cewa mahangar juyin juya halin Musulunci ta samo asali ne daga yaƙi da girman kai da zalunci, ya ce: "Dole ne al’adar yaƙi da masu nuna karfi da danniya…
-
Maraji'ai da MalamaiAyatullah al‑Uzma Nuri Hamedani ya yi godiya ga Matsayar Paparoma na 14
Hazrat Ayatullah Nuri Hamedani, a cikin wata wasiƙa, ya gode wa matsayar Paparoma Leo na 14 wajen tsayuwa kan batun adawa da girman kan Amurka da kuma fasadin Sahyoniyawa.
-
Fitaccen Malamin Addini a Pakistan:
newsShahadar Jagoran Musulmi Ta Zama Farkon Sabon Yunkuri a Tafiyar Al’umma
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sheikh Muhammad Shifa Najafi ya bayyana cewa shahadar Ayatullah al‑Uzma Sayyid Ali Khamenei (Q), Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, ta kasance a matsayin farkon…