Gwagwarmaya (17)
-
Limamin Juma’ar Tehran:
newsTsayin Dakan Yemen Ya Sauya Ma’aunin Ƙarfi a Yankin Yammacin Asiya
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Haj Ali Akbari, Limamin Juma’ar Tehran, ya yi magana kan sauye-sauyen baya-bayan nan a fagen gwagwarmayar Yemen, yana mai cewa al’ummar Yemen ta tsaya tsayin…
-
newsI’itikafi Ginshiƙin Ruhaniya Ne ga 'Yan Gwagwarmaya
Hauza/ Wani memba na Majalisar Kwararru ta Jagoranci ya jaddada muhimmancin i’itikafi wajen ƙarfafa bangaren gwagwarmaya, yana mai cewa i’itikafi ya kamata ya zama wata hanya ta ƙarfafa ruhaniya,…
-
Hujjatul Islam Wal Muslimin Mundigari Ya Bayyana:
newsAlamomi Biyar na Taimakon Waliyyin Allah Bisa Koyarwar Sayyida Ma’asuma (A.S)
Hauza/ Hujjatul Islam Wal Muslimin Muhammad Mahdi Mandegari, yana mai yin koyi da tarihin rayuwar Sayyida Fatima Ma’asuma (A.S), ya bayyana muhimman alamomi guda biyar na taimakon Waliyyin Allah.…
-
Daraktan Sashen Al’adu da Wa’azi na Harkokin Hauza:
newsGwagwarmaya a Yau, Hanya Ce Ta Shirye-shiryen Bayyanar Imam Mahdi (A.S)
Hauza/ Daraktan Sashen Al’adu da Wa’azi na Harkokin Hauza a ƙasar Iran ya jaddada muhimmancin kiyaye haɗin kai, basira da ruhin gwagwarmaya a cikin al’ummar Musulmi, yana mai cewa: "Yanayin da…
-
Addini9 ga Rabi’ul Awwal: Waɗanne Saƙonni Yake Ɗauke Da Su Ga Masu Jiran Bayyanar Imam? / Jihadut-Tabyeen; Makamin Mataimaka Imam Mahdi a Zamanin Gaiba
Hauza/ Zuwan ranar 9 ga Rabi’ul Awwal wata babbar dama ce ta sabunta alkawari da mubaya’a ga Imamin Zamani (A.F), tare da tabbatar da cewa wajen bin sa da kuma samar da yanayin bayyanarsa, ba…
-
Limamin Juma’ar Aran da Bidgol:
newsBa Za A Iya Kashe Fitilar Shiriya Da Gwagwarmaya Da Kisan Gilla Da Ta’addanci Ba
Hauza/ Hujjatul Islam Farhang ya ce: “Makiyanmu su sani cewa ba za su iya kashe fitilar shiriya da al’adar gwagwarmaya ta hanyar kisan gilla da ta'addanci ba; domin an shayar da wannan tafarki…
-
Mai Wa’azi a Masallaci Mai Tsarki na Jamkaran ya bayyana:
newsGwagwarmaya da Hakuri ; Hanyar Muminai Wajen Tsallake Wahalhalu da Kuma Share Fagen Samun Taimakon Allah
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Samadi, yayin da yake bayyana ma’anar aya ta ƙarshe ta Suratul Ali Imran, ya bayyana umarni huɗu na “haƙuri, tsayin daka wajen fafatawa, tsayawa kan iyaka da…
-
Limamin Juma'ar Mashhad:
AddiniMakarantar Imam Ridha (A.S); Abin Koyi Ga Gwagwarmayar Muminai a Gaban Tafarkin Ɓata
Hauza/ Ayatullah Alamul-Huda, yayin da yake jaddada rawar da makarantar Imam Rida (A.S.) take takawa wajen ƙarfafa ruhin gwagwarmaya da basirar addini, ya ce: "Al’adun Rida ta hanyar bayyana…
-
Maraji'ai da MalamaiShaikh Zakzaky: Yunkurin Maƙiya Na Kawar Da Addini Ba Zai Taba Cika Ba
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin tunani, gane gaskiya da kuma kiyaye akidar addini a yayin rufe taron Tadrib na kwanaki uku da ƴan…
-
AddiniGwagwarmaya da Jajircewa a Gaban Maƙiyi na Daga Cikin Fitattun Darussan Rayuwar Imam Husaini (A.S) / Muhimmancin Sanin Yazidun Wannan Zamanin (3)
Hauza/ Tambaya mai muhimmanci ita ce: A cikin yanayin da muke ciki a yau, wane darasi ne za mu iya koya daga rayuwa da hanyar Imam Husaini (A.S.), musamman game da gwagwarmaya a gaban maƙiya?
-
A Tattaunawa da Malamin Hauzar Ilimi ta Qum:
newsGwagwarmaya da Jajircewa a Gaban Maƙiyi na Daga Cikin Fitattun Darussan Rayuwar Imam Husaini (A.S.) / Muhimmancin sanin "Yazidun Wannan Zamani" (1)
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Malakzade ya ce: "Saƙon Ashura ga al'ummar yau shi ne dole ne mu san "Yazidun wannan zamani" da kuma "Harmalan wannan zamani." A yau maƙiyan al'ummomin…
-
Sheikh Ibraheem Zakzaky:
newsBarazana Ba Za Ta Taba Hana Mu Ci Gaba Da Tafarkin Gwagwarmaya Ba
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, yayin da yake jaddada cewa lamarin Ashura da Tattakin Arba'een suna da tushe mai zurfi a tarihin Musulunci, ya bayyana cewa babu wata barazana da za…
-
Shugaban Hai'ar Amintattu Ta Majalisar Ahlul Baiti (A.S) Ta Duniya:
newsKoyarwar Ghadir Ta Ƙarfafa Tushen Rundunonin Gwagwarmaya A Duniyar Musulunci
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Akhtari, yayin da yake jaddada alaka mai zurfi tsakanin al'adun Ghadir da rundunonin gwagwarmaya, ya bayyana cewa: "Muƙawama umarni ne na Alƙur'ani kuma tana…
-
Masani Kuma Mai Binciken Tarihin Musulunci:
newsJuyin Juya Halin Musulunci Shi Ya Farfaɗo Da Al'adun Ghadir Da Juriya (Muƙawama) A Wannan Zamani
Hauza/ Rajabi Davani, yayin da yake bayyana cewa Juyin Juya Halin Musulunci na Iran shi ne ya farfaɗo da al'adun Ghadir da juriya a wannan zamani, ya jaddada cewa: "Waki'ar Ghadir ba kawai wani…
-
Maraji'ai da MalamaiGwagwarmayar Siyasa Mai Haske ta Imam Ridha (AS) Don Kare Shi’a Kamar Yadda Shahidin Jagora ya Bayyana
Hauza/ Shahidin Jagoran juyin juya hali, a jawabansa game da rayuwar Imam Ali ibn Musa al‑Ridha (AS), ya bayyana “gwagwarmayar siyasa mai tsanani” ta Imam a matsayin ɗaya daga cikin mafi hasken…
-
Ayatullah al-Uzma Makarim Shirazi:
newsKada Mu Nemi Yardar Maƙiya / Masu Girman Kai Ba Za Su Gamsu Ba Sai Mun yi Bankwana da Musulunci
Hauza/ Ayatullah al-Uzma Makarim Shirazi ya jaddada cewa masu girman kai na duniya ba za su daina cutar da musulmi ba, kuma duk lokacin da musulmi suka ja da baya da taku guda, su kuma suna matsawa…
-
Shugaban Makarantar Hauzar Waliyul Asr (AJ) Tabriz ya ce:
newsƘarfin Iran Haɗin Gwiwa ne na Goyon Bayan Jama’a, Al’adar Ashura da Kuma Sauya Barazana Zuwa Dama
Hauza/ Hujjatul Islam Ahmad Yaghmaeiya bayyana cewa duk da matsin lamba mara misali daga manyan ƙasashen duniya, Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta rikide zuwa mai tasiri a matakin yanki da duniya.…