Ayatullah Aarafi (29)
-
Saƙon Ayatullah A’arafi ga Fafaroma:
news“Muryarku ta Zama Haske a Lokacin Shiru Gaban Zalunci”
Hauza/ A cikin zamanin da yin shiru gaban zalunci ya zama harshen gama‑gari na masu ƙarfi da masu ikirarin kare haƙƙin ɗan Adam, kuma shugabanni da dama sun yi shiru ko kuma suka makale a cikin…
-
Ayatullah A’arafi ya bayyana:
newsKallafaffen Yaƙi na Uku, Kare Juyin Juya Hali, Al’ummar Iran da Mayaƙan Musulunci / Muhimman Ayyukan Hauzozi a Yau
Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimi ya nuna cewa makarantu da cibiyoyin gudanarwa na jihohi sun yi aiki mai yawa da daraja a Yaƙin Ramadan. Ya jaddada cewa: "Ayyukan yau da kullum na Hauzozi su ci…
-
Maraji'ai da MalamaiMatsayar Ayatullah A’arafi Kan Allah‑wadai da Hare‑haren Amurka da Gwamnatin Sahyoniyawa Kan Wuraren Addini da Tarihi
Hauza/ Shugaban makarantun ilimin addinin Musulunci (Hauza) ya fitar da sanarwa inda ya yi Allah‑wadai da hare‑haren Amurka da gwamnatin sahyoniyawa kan wuraren addini da tarihi.
-
Ayatullah A'arafi a Hudubar Sallar Juma’a:
newsKuskuren Lissafi Guda Bakwai na Abokan Gaba a Yaƙin Ramadan / Bukatun Al’ummar Iran
Hauza/ Limamin Juma’ar Qom ya yi bayani kan kuskuren lissafi guda bakwai na abokan gaba a Yaƙin Ramadan da kuma bukatun al’ummar Iran.
-
newsWasikar Ayatullah A’arafi ga Shugaban Cocin Orthodox na Rasha; Bukatar Yin Allah-wadai da Laifukan Cin Zarafin Bil’adama da Amurka da Gwamnatin Sahayoniya Suka Aikata
Hauza/ Ayatullah A’arafi a cikin wata wasiƙa da ya aika wa Patriarch Kirill, jagoran ruhaniya na Cocin Orthodox na Rasha, ya bukaci da a la’anci laifukan cin zarafin bil’adama da Amurka da gwamnatin…
-
newsMuhimmin Sakon Ayatullah A'arafi ga Al'ummar Iran Mai Daraja Kuma Jaruma da Kuma Al'ummar Musulmin Duniya
Hauza/ Ayatullah A'arafi ya aika da muhimmin sako ga al'ummar Iran mai daraja kuma jaruma da kuma al'ummar Musulmin duniya.
-
Mataimakin Sashen Hulɗa da Ƙasashen Waje na Hauzozin Ilimi:
newsAyatullah A’arafi Ya Bukaci Malaman Duniyar Musulmi su Ƙara Nuna Haɗin kai a Wannan Lokaci na Tarihi
Hauza/ Hujjatul Islam Wal Muslimin Hussaini Kouhsari ya yi nuni da godiya da yabawa da Shugaban Hauzozin Ilimin Addini, Ayatullah A’arafi, ya aikewa malaman da suke da tasiri a ra’ayoyin jama’a…
-
Martanin Ayatullah A’arafi ga Al‑Azhar:
newsMe Ya Sa Kuke Kiran Kasar Da Ke Kare Kanta da “Mai Kai Hari”? Shin Yin Watsi da Laifukan Amurka da Isra’ila Adalci Ne?
Hauza/ Ayatullah Alireza A’arafi, shugaban makarantun ilimin addinin Musulunci (Hauza) na Iran, a cikin wata wasiƙa zuwa ga Sheikh din Al‑Azhar, Dokta Ahmad al‑Tayyib, ya bukaci a sake duba sanarwar…
-
newsMuhimmiyar Wasiƙar Ayatullah A'arafi Ga Malamai da Ɗaliban Hauza / Ya jaddada Buƙatar Samar da Sarkar Haɗa Dukkan Ayyukan Al’adu da Kuma Haɗa Kayan Aikin Wa’azi
Hauza/ Shugaban makarantun addinin Musulunci (Hauza) a wata muhimmiyar wasiƙa da ya aike wa malamai da daliban hauza ya jaddada cewa dole ne a bai wa al’amuran yaƙi fifiko, kuma a cikin jihadut…
-
newsSaƙon Ayatullah A‘arafi Zuwa Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza / Ina mika sakon taya murna tare da bayyana biyayya da sabunta mubaya’a daga dukkanin rukunonin malamai da daliban Hauza da manyan mutanen Hauza da cibiyoyin ilimi da na Hauza, tare da…
-
Ayatullah A'arafi ya bayyana a Huɗubar Juma'ar Qom:
newsTaswirar Nasarar Al'umma a Lokuta Masu Muhimmanci/Siffofin Watan Ramadana Guda 10
Hauza/ Limamin Juma'a na birnin Qom ya bayyana hanyoyi guda bakwai na samun nasarar al'umma a yayin fuskantar "yaƙin basira" (cognitive warfare) daga maƙiya, sannan ya bayyana watan Ramadana…
-
Ayatullah A'arafi Ya Gode Wa Al'ummar Iran:
newsTattakin 22 Ga Bahman Ya Nuna Ƙarfin Iran da Bukatar Magance Matsalolin Jama'a
Hauza/ Shugaban makarantun Hauza (Islamic Seminaries) ya bayyana cewa: "Sakon al'umma a fili yake; shi ne tsayin daka kan manufofin Musulunci da Juyin Juya Hali da bin tafarkin shahidai, da kuma…
-
Ayatullah A'arafi:
newsAbotar Duniya da Ba a Taɓa Gani Ba Da Nazariyyar Juyin Juya Halin Musulunci Yayin Fuskantar Sabbin Kalubale
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, Shugaban Makarantun Hauza, a wata ganawa da kwamitotin Tablig, ya bayyana cewa duniya a yau tana cikin wani yanayi da ba a taba gani ba; a gefe guda, mutanen…
-
Ayatullah A'arafi:
newsDuniyar Musulmi Tana Bukatar "Mahdawiyyar Muƙawama" da "Intizar Mai Ci Gaba"
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, yayin da yake jaddada bukatar komawa ga Mahdawiyya ta gaskiya da kuma jiran mai ceto (Intizar) mai aiki, ya bayyana cewa: "Duniyar Musulmi a yau fiye da kowane…
-
Ayatullah A'arafi a Taron Mas'ulan Sashen Kasa da Kasa na Hauza:
newsDole ne Makarantun Hauza Su Yi Amfani da Shirye-shirye da Sabbin Fasahohi Don Yada Maganganun Juyin Juya Halin Musulunci a Duniya
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, shugaban makarantun Hauza na ƙasar Iran, ya bayyana cewa, makarantun Hauza dole ne su inganta yadda suke yada maganganun ilimi da fahimta na juyin juya halin…
-
Ayatullah Arafia Ganawa da Mataimakin Sashen Bincike na Makarantun Hauza:
newsDole ne Binciken Makarantun Hauza ya Kasance Mai Gina Wayewa kuma a Matakin Duniya / Buƙatar Sauyi na Asali a Zamammakin Yancin Tunani
Hauza/ A wata ganawa da jami'an sashen bincike na makarantun Hauza, Ayatullah Alireza A'arafi ya yi bayani game da fata da kuma abubuwan da ake bukata kan bincike a cikin tsarin ilimin Hauza.
-
Ayatullah A'arafi a Taron Rufe Bikin Gasar Ilimin Ɗalibai:
newsAsali da Falsafar Wanzuwar Makarantun Hauza Na Da Nasaba da Mahadawiyya da Intizar
Hauza/ Shugaban makarantun Hauza na ƙasa, Ayatullah Alireza A'arafi, yayin jaddada cewa asali da falsafar wanzuwar makarantun Hauza ta ta'allaka ne akan haɗin kai mai zurfi da Mahadawiyya da…
-
Ayatullah Arafi a Taron Hedkwatar Fadada Al'dun Mahadawiyya da Intizar:
newsTunanin Mahadawiyya da Intizar An Kafa Shi Ne Bisa Ruhin Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/ Shugaban hedkwatar fadada Mahadawiyya da Intizar ya bayyana cewa Mahadawiyya da Intizar ra'ayi ne mai bangarori da dama a ruhin juyin juya halin Musulunci, kuma ya kamata cibiyar fadada…
-
Ayatullah A'arafi Yayin Ganawa da Membobin Cibiyar Kula da Bincike ta Hauza:
newsFahimtar Sabuwar Duniya da Sabbin Guguwowi Masu Tasowa Shi Ne Babban Aikin Mu / Makarantun Hauza; Jagororin Tunanin Musulunci a Wannan Zamanin
Hauza/Ayatullah A'arafi yayin bayyana cewa cibiyoyin addini suna da babban nauyi a wuyansu, ya bayyana cewa: " Farko kuma asalin aikinmu shi ne fahimtar sabuwar duniya da guguwowi masu tasowa,…
-
Ayatullah A'arafi a Taron Rufe Bikin Alkur'ani da Hadisi na Jami'ar Al-Mustafa (SAWA):
newsMai girma Jagoran Juyin Juya Hali Mai Girma Yana da Tsarin Wayewa ta Alƙur'ani / Miliyoyin Mutane sun Tsaya har Zuwa Digon jininsu na ƙarshe don kare Jagora
Shugaban Makarantun ilimin Addinin Musulunci (Hauza) ya bayyana cewa: "Jagoran Mu Mai Girma suna da sojoji masu jihadi da sadaukarwa da yawa a duk faɗin duniya, kuma duk wani barazana ko tauye…
-
Ayatullah A'arafi Yayi Bitar:
newsAlaƙar Fiƙhu da Akhlaƙ
Hauza/Shugaban Makarantun Hauza a taron kasa na Fiƙhu da Akhlaƙ, ya gudanar da bitar alaƙar dake tsakanin Fiƙhu da Akhlaƙ inda ya tabbatar da bukatar sake dubawa da nazarin wannan alaƙa.
-
newsTa'aziyyar Ayatullah A'arafi ga Ayatullahil Uzma Sistaniy
Hauza/ Shugaban makarantun ilmin addinin Musulunci (Hauza) ya mika ta'aziyyarsa ta rasuwar Ayatullah Hajj Sayyid Hadi Sistaniy, dan uwan mai girma Ayatullah Sistaniy.
-
newsAyatullahil Uzma Nouri Hamedani Ya Yabawa Hidimar Ayatullah A'arafi
Hausa/Babban marja'i, Ayatullah Nouri Hamedani, yayin da yake nuni da ayyuka masu daraja da Ayatullah A'arafi yake gudanarwa a matsayin shugaban makarantun addini (Hauza), ya nuna godiyarsa kan…
-
newsDole ne Itikafi ya Kasance na Jama'a Kuma Ya Zama Cibiyar Zurfafa Ilimi ga Matasa
Hauza/ Shugaban makarantun addini (Hauza) na ƙasar Iran, ya jaddada muhimmancin kiyaye yanayin i'itikafi a matsayin wani yunkuri na jama'a (ba na gwamnati kawai ba). Ya bayyana wannan ibada a…
-
Ayatullah A’arafi a Wajen Rufe Bikin Baje Kolin Honare Asimani (Fasahar Samaniya):
newsBikin Baje Kolin "Fasahar Samaniya" Yana Nuni ne da Hazaka Mai Girma ta Fasaha a Makarantun Hauza / Dole ne Fasahar Addini ta Samo Asali Daga Addu’o’i da Wahayi Kuma ta Koma Mazhaba ta Duniya
Hauza/ Shugaban makarantun Hauza, yayin da yake jaddada muhimmancin fasaha wajen daukaka dan Adam da gina wayewar Musulunci, ya bayyana cewa: "Fasaha madaukakiya, wadda ta samo asali daga addu'o'i,…
-
Ayatullah A'arafi a Taron Malaman Ilimin Kalam (Tauhid):
newsFaɗaɗa Darussan Bincike na Koli (Kharij) a Fannin Ilimin Kalam na Daya Daga Cikin Buƙatu na Gaggawa / Muhimmancin Kasancewa a Fagen Ilimin Duniya
Hauza/Shugaban makarantun addini (Hauza )na ƙasar Iran, yayin da yake jaddada muhimmancin daukaka matsayin ilimin Kalam na Musulunci ya kai matsayin ijtihadi na Fiqhu da Usul, ya yi kira da a…
-
Ayatullah A'arafi a taron shekara-shekara na wakilan dalibai da masana cibiyoyin Hauza:
newsGwagwarmayar Makarantun Ilmin Addinin Musulunci a Tsarin Tunanin Al'umma da Ƙasa Tabbataccen Abu ne Da Ba Zai Yiwu a Yi Inkari Ba
Hauza/Ayatullah A'arafi ya bayyana cewa: Gwagwarmayar Hauza a cikin tsarin tunani na al'umma da tsarin ƙasa wani abu ne da ba za a iya musantawa ba. Ko da yake Hauzozi sun kasance a fannoni da…
-
Ayatullah A'arafi A Taron Mallaman Tafsiri Ya Gabatar Da:
newsAbubuwan Dubawa Goma Sha Biyu (12) Na Ayyukan Alkur'ani A Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza)
Hauza/Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza) Ayatullah Alireza A'arafi, a taron masu fassara da kuma tafsirin Alkur'ani mai girma ya bayyana cewa, Alkur'ani shi ne kawai rubutu…
-
Shugaban Makarantun Ilmin Addinin Musulunci(Hauza) a taron Shugabannin Cibiyoyin Bada Shawara na Hauza (Samah):
newsShawarwarin Musulunci Sune Mahadin Ilmi da Addini
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, shugaban makarantun ilmin addinin Musulunci (Hauza) ya bayyana cewa addini shi ke kawo haɓakar ilmi. Ya ce: "a kan wannan tushen, yayin shawarwari, tare da girmama…