Kamfanin Dillancin Labaran Hauza ya wallafa wannan riwaya ne daga littafin "Biharul Anwar".
Imam Sajjad (A) ya ce:
«أَنَّ لِلْعَبَّاسِ عِنْدَ اللَّهِ مَنْزِلَةً یَغْبِطُهُ بِهَا جَمِیعُ الشُّهَدَاءِ یَوْمَ الْقِیَامَةِ.»
"Lallai Abbas (A.S) yana da wani matsayi a gurin Allah, wanda dukkanin shahidai za su yi kishin daukakarsa (bayan sun yi sha'awar misalinsa) a ranar kiyama." (Biharul Anwar, Juzu'i na 22, Shafi na 274)
Ra'ayinka