Hauza/ Imam Sajjad (A) a cikin wata riwaya, ya yi ishara da girman matsayin Hazrat Abul Fadlul Abbas (A) a gurin Allah Madaukakin Sarki.