Asabar 7 Maris 2026 - 00:12
Daliban Hauza ’Yan Ƙasashen Waje Mazauna Qom Sun Sabunta Alƙawari da Tabbata kan Manufofin Shaheed Imam Khamenei

Hauza/ A yayin tunawa da shahadar zaluncin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatullahil Uzma Imam Sayyid Ali Khamenei (R), da kuma nuna Allah wadai da ta'addancin Amurka da gwamnatin sahyoniyawan Isra’ila, an gudanar da babban taro da gagarumar zanga-zanga ta daliban Hauza ’yan ƙasashen waje a birnin mai tsarki na Qom.

A cewar rahoton Sashen Fassarar Labarai na Kamfanin Dillancin Labaran Hauza, an shirya wannan babban taro da zanga-zanga ne domin tunawa da shahadar zaluncin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Imam Sayyid Ali Khamenei (R), tare da yin Allah wadai da ta'addancin Amurka da gwamnatin sahyoniyawan Isra’ila. A yayin wannan taro, dalibai daga ƙasashe daban-daban masu dimbin yawa be suka halarta, inda suka bayyana baƙin ciki da juyayi, suka yi Allah wadai da abin da suka bayyana a matsayin ta'addanci da manufofin danniya na Amurka da Isra’ila, tare da jaddada ci gaba da bin tafarki da manufofin Juyin Juya Halin Musulunci.

Daliban Hauza ’Yan Ƙasashen Waje Mazauna Qom Sun Sabunta Alƙawari da Tabbata kan Manufofin Shaheed Imam Khamenei

Daliban Hauza ’Yan Ƙasashen Waje Mazauna Qom Sun Sabunta Alƙawari da Tabbata kan Manufofin Shaheed Imam Khamenei

Daliban Hauza ’Yan Ƙasashen Waje Mazauna Qom Sun Sabunta Alƙawari da Tabbata kan Manufofin Shaheed Imam Khamenei

Daliban Hauza ’Yan Ƙasashen Waje Mazauna Qom Sun Sabunta Alƙawari da Tabbata kan Manufofin Shaheed Imam Khamenei

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha