Shahadar Sayyid Ali Khamenei (7)
-
Limamin Kirista daga Indiya:
newsZa mu Tsaya a Gaban Mamayar Amurka da Isra’ila
Hauza/ Wani limamin Kirista daga Indiya ya bayyana kashe Ayatullah al‑Uzma Khamenei a lokacin da ake tsaka da tattaunawa da cewa “abin da ba za a yarda da shi ba ne”, tare da jaddada cewa dole…
-
newsSheikh Ibraheem Zakzaky (H) Ya Gudanar da Zaman Ranar 7 Din Shahadar Sayyid Qa'id (R)
Hauza/ Da yammacin yau Asabar 18 ga watan Ramadan 1447 (7/3/2026), Jagoran Harkar Musulunci Sayyid Ibraheem Zakzaky (H), ya jagoranci zaman jajen Shahadar Ayatullah al-Uzma Sayyid Qa'id al-Khamene|…
-
newsRufe Zaman Makokin Shahadar Shaheed Sayyid Ali Khamenei Daga Cibiyar Albasira Qom + Hotuna
Hauza/ Biyo bayan harin ta'addancin gwamnatin ta'addanci ta Sahyoniyawa tare da haɗin gwiwar yar ta'addar gwamnatin Amurka karkashin jagorancin Trump a kan ƙasar Jamhuriyyar Musulunci ta Iran…
-
newsDaliban Hauza ’Yan Ƙasashen Waje Mazauna Qom Sun Sabunta Alƙawari da Tabbata kan Manufofin Shaheed Imam Khamenei
Hauza/ A yayin tunawa da shahadar zaluncin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatullahil Uzma Imam Sayyid Ali Khamenei (R), da kuma nuna Allah wadai da ta'addancin Amurka da gwamnatin sahyoniyawan…
-
Shahadar Sayyid Ali Khamene'i:
newsSakon Ta'aziyyar Shahadar Sayyid Ali Khamene'i Daga Cibiyar Albasira
Hauza/ Biyo bayan harin ta'addancin gwamnatin Sahyoniyawa da haɗin gwiwar ɗan ta'adda Trump wanda ya yi sanadiyar shahadar shugaban shahidan wannan ƙarni, Ayatullahil Uzma Sayyid Ali Khamenei…
-
Ayatullah al-Uzma Jawadi Amoli:
newsA Yanzu Maganar Imam Mahdi (a.s) Ita ce “ Ku Yi Yaƙi da Sahayoniya da Azzaluma Amurka, Jininsu na Kaina"
Hauza/ Ayatullahil Uzma Jawadi Amoli, a cikin wani muhimmin sako, ya bayyana cewa muna fuskantar babbar jarabawa, kuma ya bayyana cewa: "A yanzu maganar Imam Mahdi (a.s) ita ce: “Ku yi yaƙi da…
-
Sheikh Zakzaky:
newsSheikh Zakzaky Ya Aika da Sakon Ta'aziyyar Shahadar Sayyid Ali Khamene'i
Hauza/ Sakamakon harin ta'addancin gwamnatin Sahyoniyawa ga Jamhuriyyar Musulunci ta Iran wanda ya yi sanadiyar shahadar shugaban Musulmin Duniya, Sayyid Ali Khamene'i (R), Sheikh Ibraheem Zakzaky…