Lah 20 Satumba 2026
  • Gida
  • Labarai
  • Maraji'ai da Malamai
  • Labaran Duniya
  • Addini
    • Alkur'ani
    • Nahjul Balaga
    • Sahifa Sajjadiyya
    • Hadisi
    • Mahdawiyya
    • Hukunce-hukunce
    • Tambaya da Amsa
    • Litattafai da Muƙaloli
    • Akhlaƙ
    • Iyali
    • Munasibobi
filterLabaran Yau
  • Me Ya Sa Muke Roƙon Allah Ya ɗaukaka Darajar Manzon Allah (S)?

    Amsa ga wata shubuha:

    AddiniMe Ya Sa Muke Roƙon Allah Ya ɗaukaka Darajar Manzon Allah (S)?

    Hauza/ Wata tambaya da ake iya yi game da addu’o’in da muke yi wa Manzon Allah (S) ita ce: Idan Manzon Allah (S) ya kai matsayi mafi girma na kamala, me ya sa muke roƙon Allah Ya ƙara ɗaukaka…

    2026-09-11 21:37
  • Idan Annabi (S.A.W.A.) Ya Kasance Ummiyyi, Ta Yaya Sayyida Khadija (S.A.) Ta Damƙa Masa Gudanar da Ayarin Kasuwancinta?

    AddiniIdan Annabi (S.A.W.A.) Ya Kasance Ummiyyi, Ta Yaya Sayyida Khadija (S.A.) Ta Damƙa Masa Gudanar da Ayarin Kasuwancinta?

    Hauza/ “Annabi Ummiyyi ne”; mene ne ainihin ma’anar wannan kalma? Idan muka ɗauki kalmar “Ummiyyi” da ma’anar rashin sanin karatu da rubutu, to, labarin kasuwancin Annabi (S.A.W.A.) da kuma amincewar…

    2026-09-07 23:12
  • Me Ya Sa Alƙur’ani Ya Ce “Duk Inda Kuka Samu Mushrikai, Ku Kashe Su”?

    Amsa ga wata shubuha da ta shahara:

    AddiniMe Ya Sa Alƙur’ani Ya Ce “Duk Inda Kuka Samu Mushrikai, Ku Kashe Su”?

    Hauza/ Shubuhar da ake kawowa game da Alƙur’ani galibi ba wasu abubuwa ne masu rikitarwa ko sabbi ba. Sau da yawa dai wasu ƴan batutuwa ne da ake ta maimaitawa, kawai a riƙa gabatar da su cikin…

    2026-09-05 22:23
  • Sharhin Hadisin Akhlaƙ; Tasirin Tunawa da Mutuwa

    AddiniSharhin Hadisin Akhlaƙ; Tasirin Tunawa da Mutuwa

    Hauza/ Shahid Imam Ayatullah Khamene'i ya bayyana ma’anar hadisin «أَکثِرْ ذِکْرَ الْمَوْتِ» (Ka yawaita tuna mutuwa), inda ya jaddada cewa mallakar dukiya, ’ya’ya da sauran abubuwan kawata rayuwar…

    2026-08-26 21:24
  • Me Ya Sa Allah Ya Halicci Jahilci?

    AddiniMe Ya Sa Allah Ya Halicci Jahilci?

    Hauza/ Ɗan Adam halitta ce mai hankali, sha’awa da ikon zaɓi; wannan baiwa ce da ta sanya shi tsakanin faɗuwa da ɗaukaka. Jahilci shi ne rashin kula da hankali da ilimi, kuma wannan damar ta…

    2026-08-26 21:06
  • Shakkun Tashin Matattu | Bayanin shakkun “Mai Ci da Wanda Aka Ci” Cikin Sauƙi

    AddiniShakkun Tashin Matattu | Bayanin shakkun “Mai Ci da Wanda Aka Ci” Cikin Sauƙi

    Hauza/ Idan bayan mutuwar wani mutum, wani ɓangare na jikinsa ya shiga jikin wani mutum ta hanyar abinci da tsarin halittar duniya, to a ranar tashin kiyama wane jiki ne za a tayar? Wannan shi…

    2026-08-25 16:31
  • Bambancin Mahangar Kiristanci da Musulunci Game da Dangantakar Imani da Hankali

    AddiniBambancin Mahangar Kiristanci da Musulunci Game da Dangantakar Imani da Hankali

    Hauza/ Imani a matsayin ginshiƙi shi ne ɗaya daga cikin muhimman hanyoyin fahimtar ilimin tauhidin Kiristanci. A wasu fahimtoci, ana ɗaukar imani a matsayin wanda ya fi hankali muhimmanci, ko…

    2026-08-25 14:57
  • Dalilin da ya sa Wilayatul Faƙih Ta Zama Ci gaba da Tafarkin Annabi (SAWA) da Amirul Muminin (AS)

    AddiniDalilin da ya sa Wilayatul Faƙih Ta Zama Ci gaba da Tafarkin Annabi (SAWA) da Amirul Muminin (AS)

    Hauza/ Wilayatul Faƙih na nufin mika al’amuran al’umma ga mutum wanda yake da ilimi, taƙawa, jarumtaka, da sanin yanayi (lokaci da zamani); wato wanda, bisa hasken tafarkin Ma’asumai (AS), yake…

    2026-06-01 19:09
  • Ta Yaya Allah Yake Taimakawa Juyin Juya Hali?

    AddiniTa Yaya Allah Yake Taimakawa Juyin Juya Hali?

    Wannan ƙasa tana da mai ita. Ya kamata a buɗe wani tunani a zuciya game da Mai ita. Game da abubuwan da suka fice a ikonmu, kada mu damu da yadda za a tafiyar da su. A cikin abubuwan da suka…

    2026-04-25 22:14
  • Salihi Bayan Salihi | Wane Matsayi ne Wilayatul Faqih ke da shi a Tsarin Jamhuriyar Musulunci?

    AddiniSalihi Bayan Salihi | Wane Matsayi ne Wilayatul Faqih ke da shi a Tsarin Jamhuriyar Musulunci?

    Hauza/ Batun Wilayatul Faqih yana daga cikin muhimman batutuwan fikihun siyasar Shi’a wanda a tsawon tarihi ya fara ne da bayanai a warwatse da kuma a matsayin batu na gefe a cikin rubuce‑rubucen…

    2026-04-07 16:15

Riska Cikin Sauri

  • Gida
  • Labarai
  • Maraji'ai da Malamai
  • Labaran Duniya
  • Addini

Zaɓen Yare

  • Hausa
  • فارسی
  • English
  • العربیة
  • اردو
  • Français
  • हिन्दी
  • বাংলা
  • Türkçe
  • Русский
  • Español
  • Azərbaycan
  • Kiswahili
  • Italiano
  • Hausa
  • indonesia
  • 中文

Kafafen Sada Zumunta

Haƙƙin mallakar wannan shafin ya ta'allaka ne kawai ga Kamfanin Dillancin Labaran Hauza.

Sauran kafafen yada labarai da jaridu zasu iya yada dukkan abinda yake shafin nan ba tare da faɗin inda aka dauko ba.

ha.hawzahnews.com. All rights reserved

Nastooh Saba Newsroom