Yaƙin Ramadan (21)
-
Yunkurin Satar Uranium:
newsShin Ko Operation din Amurka da ya Gaza An yi Nufin Kwace Uranium din Iran ne?
Hauza/ Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran, Isma'il Baƙaei, ya bayyana cewa “aikin Amurka ya gaza matuka,” yana mai cewa sojojin Iran sun dakile wannan yunkuri yadda ya kamata. Ya kuma kwatanta…
-
Maraji'ai da MalamaiMatsayar Ayatullah A’arafi Kan Allah‑wadai da Hare‑haren Amurka da Gwamnatin Sahyoniyawa Kan Wuraren Addini da Tarihi
Hauza/ Shugaban makarantun ilimin addinin Musulunci (Hauza) ya fitar da sanarwa inda ya yi Allah‑wadai da hare‑haren Amurka da gwamnatin sahyoniyawa kan wuraren addini da tarihi.
-
Shugaban Cibiyar Mihrab Al‑Azhar:
newsFaduwar Ƙarfin Amurka ta Bayyana; Haɗin kan Duniyar Musulunci shi ne Makullin Nasara
Hauza/ A wata tattaunawa ta yanar gizo da Majalisar Qadimun ta Duniya ta shirya, Salama Abdul‑Qawi, shugaban cibiyar Mihrab Al‑Azhar, ya bayyana cewa alamomin raguwar tasirin Amurka a duniya…
-
newsKetarewar Makamai Masu Linzamin Iran su Tsallake Tsarin Tsarin Kariyar Amurka da Isra’ila Alama ce ta Taimakon Allah
Hauza/ Mashahurin malami kuma daraktan cibiyar nazarin dabaru ta Sa‘adaa ya jaddada cewa abin da ake gani a yau a fagen gwagwarmayar da ake yi tsakanin gungun gwagwarmaya da manyan ƙasashen masu…
-
Ayatullah A'arafi a Hudubar Sallar Juma’a:
newsKuskuren Lissafi Guda Bakwai na Abokan Gaba a Yaƙin Ramadan / Bukatun Al’ummar Iran
Hauza/ Limamin Juma’ar Qom ya yi bayani kan kuskuren lissafi guda bakwai na abokan gaba a Yaƙin Ramadan da kuma bukatun al’ummar Iran.
-
Sheikh Zakzaky:
newsIran ce ta Hana Tabbatuwar Shirin “Isra’ila Babba” a Gabas ta Tsakiya
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H), a wata ganawa da ya yi da wasu daga cikin almajiransa a Abuja a lokacin bukukuwan Sallah Karama, ya jaddada cewa…
-
Sakon Shugaban Ƙasar Iran ga Mutanen Amurka:
newsHari Kan Kayayyakin More Rayuwa na Iran Yana Nuna Gazawar Abokan Gaba Wajen Samun Mafita Mai Ɗorewa
Hauza/ Shugaban Ƙasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Dr. Mas'ud Pezeshkian, ya aika saƙo ga mutanen Amurka inda ya yi tambaya cewa: wannan yaƙin da ake yi yanzu a zahiri wane irin anfani na gaskiya…
-
Limamin Kirista daga Indiya:
newsZa mu Tsaya a Gaban Mamayar Amurka da Isra’ila
Hauza/ Wani limamin Kirista daga Indiya ya bayyana kashe Ayatullah al‑Uzma Khamenei a lokacin da ake tsaka da tattaunawa da cewa “abin da ba za a yarda da shi ba ne”, tare da jaddada cewa dole…
-
Mataimakin Shugaban Hauzar Ilimi ta Qom:
newsMuƙawama ce Kadai Hanyar Samun Nasara / Ƙoƙarin da Abokan Gaba ke yi ba Tare da Gajiyawa ba Don Yada Tsoro da Rashin Fata a Tsakanin Al’ummar Iran
Hauza/ Hujjatul Islam Wal Muslimin Maliki ya yi nuni da muhimmancin muƙawama, kasancewar mutane a sahun gaba, da ƙarfafa ruhin addini, tare da jaddada wajabcin tsayawa da ƙarfi a gaban barazanar…
-
newsWasikar Ayatullah A’arafi ga Shugaban Cocin Orthodox na Rasha; Bukatar Yin Allah-wadai da Laifukan Cin Zarafin Bil’adama da Amurka da Gwamnatin Sahayoniya Suka Aikata
Hauza/ Ayatullah A’arafi a cikin wata wasiƙa da ya aika wa Patriarch Kirill, jagoran ruhaniya na Cocin Orthodox na Rasha, ya bukaci da a la’anci laifukan cin zarafin bil’adama da Amurka da gwamnatin…
-
Ayatullah Fazil Lankarani:
newsFitowar Jama’a Kan Tituna Ya Fi Dubban Sallar Dare Falala
Shugaban Cibiyar Fiqhun A’immatul Adhar (AS) ya jaddada cewa fitowar mutane kan tituna cikin wayo da faɗakarwa ya fi dubban sallolin dare falala. A cewar wata ruwaya a cikin Kanz al‑Ummal, Manzon…
-
newsMuhimmin Sakon Ayatullah A'arafi ga Al'ummar Iran Mai Daraja Kuma Jaruma da Kuma Al'ummar Musulmin Duniya
Hauza/ Ayatullah A'arafi ya aika da muhimmin sako ga al'ummar Iran mai daraja kuma jaruma da kuma al'ummar Musulmin duniya.
-
Shugaban Wifaq al‑Madaris al‑Shi’a na Pakistan:
newsNasarar Iran a kan Isra’ila da Amurka Nasarar Musulunci ce
Hauza/ Ayatullah Sayyid Hafiz Riyaz Najafi ya bayyana cewa yaƙin da ke gudana tsakanin Iran da Amurka ba kawai rikicin siyasa ba ne, wani yaƙi ne tsakanin bangaren tauhidi da risala da kuma bangaren…
-
Mataimakin Sashen Hulɗa da Ƙasashen Waje na Hauzozin Ilimi:
newsAyatullah A’arafi Ya Bukaci Malaman Duniyar Musulmi su Ƙara Nuna Haɗin kai a Wannan Lokaci na Tarihi
Hauza/ Hujjatul Islam Wal Muslimin Hussaini Kouhsari ya yi nuni da godiya da yabawa da Shugaban Hauzozin Ilimin Addini, Ayatullah A’arafi, ya aikewa malaman da suke da tasiri a ra’ayoyin jama’a…
-
Ayatullah Sa'eedi:
newsIran ba Zata Bari Amurka ta Ƙayyade Ƙarshen Yaƙi ba
Hauza/ Ayatullah Sayyid Muhammad Sa'eedi, limamin Juma’ar birnin Qom, ya bayyana a hudubar Juma’a cewa Iran ba za ta bari Amurka ta ƙayyade lokacin ƙarshen yaƙin ba. Ya kuma ce mashigar Hormuz…
-
Malami a Jami’ar Johannesburg:
newsYaƙin Ramadan da Irin Wannan Rashin Bin Doka Abin Mamaki ne Kuma Abin Takaici'
Hauza/ Dr. Manusi Mankob, farfesa a fannin shari’a da hulɗar ƙasashen duniya a Jami’ar Johannesburg ta Afirka ta Kudu, ya yi magana kan bangarorin shari’a na Yaƙin Ramadan, yana mai cewa wannan…
-
newsAl‑Azhar; Nukusasasshen Labari Tare da Hukunci Cikin Gaggawa
Hauza/ Martanin da aka yi wa bayanin Al‑Azhar ba ya tsaya ga suka kan abun ciki kaɗai ba, har ma ya taso tambayoyi masu zurfi game da rawar da manyan cibiyoyin addini ke takawa a rikice‑rikicen…
-
newsƘungiyar Malaman Hauzar Qom ta Soki Matsayar Al‑Azhar ta Masar / Cikakken Goyon Baya ga Amurka da Wakilan “Babban Shaiɗani” Abin Takaici ne
Hauza/ Ƙungiyar Malaman Hauzar Ilimi ta Qom ta soki matsayar jami’ar Al‑Azhar ta Masar da ta nuna cikakken goyon baya ga Amurka da kuma gwamnatocin da ake ganin wakilan “ Babban Shaiɗani” ne,…
-
Martanin Ayatullah A’arafi ga Al‑Azhar:
newsMe Ya Sa Kuke Kiran Kasar Da Ke Kare Kanta da “Mai Kai Hari”? Shin Yin Watsi da Laifukan Amurka da Isra’ila Adalci Ne?
Hauza/ Ayatullah Alireza A’arafi, shugaban makarantun ilimin addinin Musulunci (Hauza) na Iran, a cikin wata wasiƙa zuwa ga Sheikh din Al‑Azhar, Dokta Ahmad al‑Tayyib, ya bukaci a sake duba sanarwar…
-
newsDandazon Jama'ar Qom a Sallar Juma'a; Jaddada Haɗin Kan Ƙasa da Ci Gaban Tafarkin Wilaya
Hauza/ Dubun dubatar al'umma ne suka halarci sallar Juma'ar Qom da kuma Muzaharar nuna goyon baya ga tafarkin Wilaya ta wannan satin. Yayin Muzaharar sun rika rera taken goyon bayan tsarin Jamhuriyyar…
-
newsAyatullah al-Uzma Sistani Ya yi Allah Wadai da Yaki kan Iran, Ya Bukaci a Dakatar da Shi Nan Take
Hauza/ A cikin wata sanarwa da aka fitar ranar Laraba ta hanyar gidan talabijin na *Alrabiaa Network* na Iraki, babban limamin Shi’a na Iraki, Ayatullahil Uzma Ali al‑Sistani, ya yi Allah wadai…