Nahjul Balagha (7)
-
AddiniTafarkin Rayuwa | Ka Karɓi Uzurin Ɗan’uwanka, Ko da Ka San Ƙarya Yake
Hauza/ Wani lokaci wasu mutane suna aikata kuskure, daga baya su zo neman afuwa da yafiya, alhali ba su da wani uzuri mai gamsarwa. Wataƙila ma suna zuwa cikin kunya da nadama. Koyarwar addinin…
-
newsDole Ne Muminai Su Tsaya Tsayin Daka da Makamin Imani da Taƙawa Don Yaƙar Tasirin Shaiɗan da Maƙiya
Hauza/ Wakilin Jagoran Juyin Juya Hali a Lardin Markazi, yayin da yake jaddada bukatar kasancewa a faɗake, ya ce: "Shaidan yana amfani da hanyoyi daban-daban don yaudarar mutane da karkatar da…
-
AddiniHanyar Rayuwa | Me Ya Sa Kwaɗayi Ke Wulaƙanta Mutum?
Hauza/ Kalmar “kwaɗayi” tana nufin son samun abin da ya fi haƙƙin mutum, da kuma ƙoƙarin karɓar ni’imomin rayuwa daga hannun wasu. A bayyane yake cewa, mai kwaɗayi kan yarda ya aikata abubuwan…
-
Ayatullahil Uzma Ja’afar Subhani:
Maraji'ai da MalamaiHankali Shi Ne Muhimmin Darajar Dan Adam da Tushen Fahimtar Ma’arifar Ubangiji
Hauza/ Mai girma Ayatullah Ja’afar Subhani ya bayyana cewa hankali da basira su ne mafi muhimmiyar daraja da Allah Ya bai wa dan Adam a kan sauran halittu, yana mai jaddada cewa daukakar kowane…
-
AddiniHanyar Rayuwa | Kada Ka Sayar da Kanka a Ƙasa da Farashin Aljanna
Hauza/ Idan mutum ya san darajarsa da matsayinsa na ɗan Adam, ba zai taɓa yarda da wulaƙanci ko bautar wanin Allah ba.
-
Maraji'ai da MalamaiRiwayar Ayatullah Jawadi Amuli kan Girman Musibar Wafatin Manzon Allah (S) Daga Harshen Amirul Muminin (AS)
Hauza/ A mahangar Amirul Muminin (AS), wafatin Manzon Allah (S) ya bar wa al’ummar Musulmi wani babban rauni da baƙin ciki a zukata, har a gaban girman wannan musiba, sauran musibu komai girmansu…
-
newsHANYAR RAYUWA | Me Ya Sa Ya Kamata Mu Riƙa Tunawa da Mutuwa?
Hauza/ Idan duniya ta zama abin ƙyama kuma marar daraja a idon mutum, hankalinsa zai karkata zuwa Lahira, kuma wataƙila wannan ne mafarin fara bautar Allah.