Jana'izar Shahidin Jagora (32)
-
AddiniBayanin Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Kan Ɗaukaka da Girman Imam Hasan Askari (A.S)
Hauza/ Rayuwar Imam Hasan Askari (A.S) ta kasance cikin tsananin matsin lamba da zaman baƙunci. Duk da haka, a zamaninsa da kuma zamanin Imamai da suka gabace shi, hulɗa da alaƙar mabiya mazhabar…
-
newsJagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Nuna Godiyarsa Ga Al'ummar Iraki Kan Gagarumar Jana'izar Imam Shahid
Hauza / Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya fitar da saƙo inda ya nuna godiyarsa ga al'ummar Iraki bisa gagarumar jana'izar Imam Mujahidi Shahidi.
-
Jagoran Juyin Juya Hali:
Maraji'ai da MalamaiAl'ummar Iran Suna da Darussan Da Ba Za a Taɓa Mantuwa Ba ga Amurka
Hauza / Jagoran Juyin Juya Hali ya ce keta yarjejeniyar fahimtar juna ta sake tabbatar da cewa sa hannun shugaban ƙasar Amurka ba shi da wata ƙima kuma ba abin dogaro ba ne.
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a saƙonsa dangane da jana'iza da binne "Shahidin Iran":
Maraji'ai da MalamaiZa Mu Dauki Fansar Jinin Tsarkakan Shahidai A Kan Masu Laifi, Masu Aikata Wannan Mummunar Ta'asa Marasa Daraja / Godiya Ta Musamman Ga Halartar Tarihi Da Al'ummomin Iran Da Iraki Suka Yi
Hauza / Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamene'i ya fitar da saƙo inda ya yi godiya ta musamman ga halartar dubban miliyoyin al'ummar Iran da Iraki a jana'izar "Shahidin Iran", sannan ya ce…
-
Ayatullah A'arafi a Huɗubar Sallar Juma'a a Qum:
newsSaƙonni Da Darussa 12 na Wayewar Musulunci daga Taron Jana'izar Shahidin Jagora / Ɗaukar Fansar Jininsa Haƙƙi ne na Shari'a da Doka ga Al'umma
Hauza/ Limamin Juma'ar birnin Qum, Ayatullah Alireza A'arafi, ya bayyana cewa taron jana'izar Shahidin Jagora da ya samu halartar miliyoyin mutane ya isar da saƙo ga Donald Trump da Benjamin…
-
Labaran DuniyaTekun Jama'a a Jana'izar Jagoran Shahidi; Tsohon Mai Gabatar da Shirin CNN: Wannan Na Daya Daga Cikin Manyan Jana'izozi a Tarihi
Hauza/ Tsohon ɗan jarida kuma mai gabatar da shirye-shirye na tashoshin CNN da MSNBC, Rick Sanchez, ya bayyana cewa jana'izar Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci tana daga cikin manyan…
-
Ayatullah Jawad Marawi Yayin Jawabi Ga Malaman Najaf da Qum:
newsJana'izar Jagoran Al'umma Ta Nuna wa Duniya Cewa Al'ummomin Iraki da Iran Ruhi Guda Ne
Hauza / Sakatare na biyu na Majalisar Koli ta Hauzozin Ilimi ya bayyana cewa jana'izar Jagoran Shahidi ba wai bankwana da wani babban shahidi kawai ba ce, a'a saƙo ne bayyananne ga duniya cewa…
-
Maraji'ai da MalamaiAyatullah A'arafi Ya Yaba da Gagarumar Jana'izar Imam Shahidi a Iraki
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi ya bayyana cewa abin da ya faru a Iraki, musamman a biranen Najaf da Karbala, a jana'izar tsarkakkar gangar jikin Shahidin Jagora kuma Jagoran Al'umma, Imam Khamene'i…
-
Labaran DuniyaSheikh Na'im Qasim: Muna Da Cikakken Aminci Da Iran
Hauza/ Babban Sakataren Hizbullah, Sheikh Na'im Qasim, ya ce: "Iran ce ta ba mu ƙarfi, goyon baya da ɗaukaka. Ita ce ta ba mu damar samun 'yanci da kuma yi wa al'umma hidima. Da ba don Iran ba,…
-
Maraji'ai da MalamaiJagoran Harkar Musulunci Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Ya Isa Mashhad Domin Halartar Jana'iza Da Binne Imam Shahid
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya isa birnin Mashhad na Jamhuriyar Musulunci ta Iran domin halartar jana'iza da kuma binne gangar jikin Imam Shahid, Ayatullahil…
-
newsShahidin Jagora Ya Isa Mashhad Din Imam Ridha / Mashhad Ta Tsaya Cak Domin Karɓar Shahidin Jagora
Hauza/ Bayan kwanaki da aka gudanar da gagarumin tarukan jana'iza a Tehran, Qum, Najaf da Karbala, gangar jikin Shahidin Jagora ta isa Mashhad domin ta huta a can har abada.
-
newsCikakkiyar Sallar Jana'izar Shahidin Jagora A Haramin Abul Fadlil Abbas +Hotuna da Bidiyo
Hauza/ Gudanar da sallar jana'izar Shahidin Jagora Ayatullah al-Uzma Sayyid Ali Hussaini Khamenei (Q) a haramaini, Karbala.
-
-
Labaran DuniyaTanzaniya Na Cikin Alhinin Imam Shahid Khamenei; Tunawa Da Babban Jagoran Zai Ci Gaba Da Rayuwa A Zukatan Muminai
Hauza/ An gudanar da taron tunawa da zaman makoki domin girmama Imam Shahidi Sayyid Ali Khamenei a Cibiyar Al'adu ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke Tanzaniya. An shirya wannan taro ne tare…
-
-
newsNajaf da Karbala; Miliyoyin Al'ummar Iraki Sun Halarci Taron Jana'izar Tarihi na Shahidin Jagoran Al'umma
Hauza/ Birnin Najaf Ashraf a yau ya shaida gagarumar halartar al'ummar Iraki daga kowane ɓangare a wajen jana'izar tarihi ta Imam Sayyid Ali Khamenei da iyalansa shahidai. Ana gudanar da wannan…
-
newsShaidar Ayatullah Al-Uzma Jawadi Amuli Ga Shahidin Jagora + Bidiyo
Hauza/ Ayatullah Jawadi Amuli, yayin da yake jagorantar sallar jana’izar Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, ya bayyana taƙaitaccen bayani kan wasu kebantattun siffofi na Shahidin Jagoran…
-
Harkar Musulunci a Najeriya:
newsShahadar Sayyid Khamenei Babban Rashi Ne Ga Al’ummar Musulmin Duniya
Hauza/ Dandalin Resource na Harkar Musulunci a Najeriya ƙarƙashin jagorancin Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya bayyana shahadar Shahidin Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatullah Sayyid Ali…
-
newsRufe Zaman Makokin Shahadar Ayatullah Sayyid Ali Khamenei A Hussainiyyatu Aali Muhammad Da Ke Bauchi, Najeriya
Hauza/ An gudanar da taron kammala zaman juyayin shahadar Ayatullah Sayyid Ali Khamenei tare da halartar ɗimbin mabiya Sheikh Ibraheem Zakzaky a garin Bauchi na Najeriya, inda masu jawabi suka…
-
newsTrump! Za Ka Ga Abin Da Zai Faru
Hauza/ A wani babban allo (banner) da aka ɗaga a wajen taron bankwana da Shahidin jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Tehran, an yi wa Trump dan caca wannan saƙo: "Za ka ga abin da zai faru."
-
Maraji'ai da MalamaiYadda Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli Ya Sumbaci Rawanin Shahidin Jagora
Hauza/ Mai girma Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli ya halarci wajen da aka ajiye tsarkakan gangar jikunan shahidi mai girma Ayatullah al-Uzma Imam Sayyid Ali Khamenei (Q) da kuma shahidan iyalansa,…
-
newsQum Ta Cika Taf A Jana'izar Shahidin Jagora
Hauza/ Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli ya jagoranci sallar jana'izar Shahidin Jagora da iyalinsa da suka yi shahada a babban masallacin Jamkaran dake birnin Qom mai tsarki.
-
-
Ayatullah al-Uzma Nuri Hamedani:
Maraji'ai da MalamaiHukunta Masu Hannu A Kisan Jagoran Juyin Juya Hali Ta Hanyar Kisasi Abu Ne Tabbatacce / Gargaɗi Game Da Duk Wani Yunƙurin Raunana Matsayin Wilayatul Faƙih
Hauza/ Mai Martaba Ayatullah al-Uzma Nuri Hamedani ya jaddada cewa hukunta waɗanda ke da hannu a kisan Jagoran Juyin Juya Hali ta hanyar ƙisasi abu ne tabbatacce. Ya ce babban buri na farko na…
-
newsTehran Cikin Jimamin Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci; Tun Wayewar Garin Yau Miliyoyin Masoya Sun Cika Hanyoyin Jana'izar
Hauza/ Tun daga ƙarfe 6 na safiyar yau, Litinin 15 ga Tir (06 ga Yuli), Tehran ta kasance gaba ɗaya cikin baƙin ciki da girmamawa; an fara gagarumin taron jana'izar tsarkakakkiyar gangar jikin…
-
Ayatullah A'arafi:
Maraji'ai da MalamaiHalartar Babban Taron Jana'izar Imam Shahidi Wajibi Ne Na "Shari'a Da Imani" / Jaddada Muhimmancin Neman Ramuwar Gayya Da Neman Fansar Jinin Shahidin Jagora
Hauza/ Shugaban Makarantun Addini (Hauza) na kasar Iran ya bayyana cewa halartar babban taron jana'izar Imam Shahidi cikin armashi wajibi ne na "shari'a da imani", sannan ya jaddada muhimmancin…
-
Ayatullah al-Uzma Makarem Shirazi:
Maraji'ai da MalamaiAl'ummar Musulmi Su Sauke Nauyinsu Na Daukar Fansar Jinin Shahidin Jagora / Riko Da Wilayatul Faƙih Wajibi Ne
Hauza/ Ayatullah al-Uzma Makarem Shirazi, yayin da yake jaddada nauyin da ya rataya a wuyan al'ummar Musulmi na daukar fansar jinin Shahidin jagora, ya bayyana cewa: "Masu kisan da kuma wadanda…
-
-
newsAn Gudanar Da Gangamin Bankwana Da Gangar Jikin Ayatullah Khamenei A Kano + Hotuna
Hauza/ A dai-dai lokacin da ake gudanar da zaman makokin shahadar Imam Husaini (AS), an gudanar da wani babban taron girmamawa da kuma gangamin bankwana na musamman ga Shahid Ayatullah Khamenei,…
-
Limamin Juma'ar Ahwaz:
newsYa Kamata A Rubuta Jana'izar Shahidin Jagoran Al'umma Da Siffa Mai Girma Ta Har Abada A Cikin Tarihi
Hauza / Hujjatul Islam wal Muslimin Musavi-Fard ya yi kira ga mutane da su fito da yawa domin halartar jana'izar Shahidin jagoran al'umma, inda ya bayyana cewa: "Dole ne a gudanar da wannan taro…