A cewar rahoton Kamfanin Dillancin Labaran Hauza, miliyoyin mutane ne suka yi cincirindo domin gabatar da sallar jana'iza da kuma bankwana da gangar jikin Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatullah al-Uzma Shahid Sayyid Ali Hussaini Khamenei (Q) a birnin Karbala.
Ga dai bidiyo da hotunan yadda wannan babbar jana'izar ta kasance.



Ra'ayinka