Ayatullah Alireza Aarafi (18)
-
newsAyatullah A'arafi Ya Bayyana Muhimman Abubuwa 10 da Suka Shafi Makomar Hauza
Hauza/ Shugaban Makarantun Hauza, Ayatullah Alireza A'arafi, ya bayyana muhimman batutuwa 10 da ya ce ya kamata su zama jagororin ayyukan makarantun Hauza a sabuwar shekarar karatu, yana mai…
-
newsAyatullah A’arafi Ya Bayyana Gazawar Amurka da Masu Girman Kai Guda 9
Hauza/ Ayatullah Alireza A’arafi, limamin sallar Juma’a a Qom, ya bayyana cewa tsayin dakan al’ummar Iran da jagorancinta wajen fuskantar Amurka da masu girman kai ya ba duniya mamaki, yana mai…
-
Ayatullah A’arafi:
Maraji'ai da MalamaiTa'addancin Amurka a Wajen Bikin Aure a Sirik Ya Kasance “Laifin Yaƙi” / A Ci gaba da Mayar wa Maƙiyi Martani Da Zai Sanya Shi Nadama Har Sai An Samu Cikakkiyar Ƙima
Hauza/ Shugaban Makarantun Hauza na ƙasar Iran, Ayatullah Ali Reza A’arafi, ya yi Allah-wadai da harin sama da Amurka ta kai kan wuraren zama da kuma wani bikin aure a yankin Sirik na lardin…
-
-
newsKyautar Makarantun Ilimin Addinin (Hauza) Qum ga Al’ummar Duniya: An Bayyana «Tarin Juzu’i 12 na Batutuwan Bincike kan Ilimi da Ma’arifar Annabi Muhammad» + Bidiyo da Hotuna
Hauza/ An bayyana «Tarin Juzu’i 12 na Batutuwan Bincike kan Ilimi da Ma’arifar Annabi Muhammad (S.A.W.A)», wanda ya ƙunshi batutuwan bincike guda 60,000 da fannoni 28 na ilimi, a birnin Qum,…
-
Maraji'ai da MalamaiAyatullah A’arafi Ya Bayyana Muhimman Abubuwa Uku da Hauza Za Ta Fi Ba Wa Fifiko a Sabuwar Shekarar Karatu
Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimin Addinin Musulunci na ƙasar Iran, Ayatullah Alireza A’arafi, ya jaddada wajibcin kasancewar Hauza cikin shiri domin fuskantar yanayi daban-daban da ka iya tasowa,…
-
Ayatullah A'arafi:
newsHaɗin Kan Musulmi Ba Yana Nufin Kawar Da Asalin Mazhabobi Ba Ne
Hauza/ Shugaban Makarantun Hauza ya bayyana cewa ra’ayin Juyin Juya Halin Musulunci game da haɗin kai ya ginu ne bisa wasu muhimman ginshiƙai guda biyar: abubuwan da Musulmi suka yi tarayya a…
-
Ayatullah A’arafi:
Maraji'ai da MalamaiAl’ummar Likitoci Taska ce Mai Daraja ta Ilimi, Ƙwarewa da Ɗabi’ar Aiki
Hauza/ Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza) na ƙasar Iran, Ayatullah Alireza A’arafi, ya bayyana cewa ƙwararrun likitoci da ma’aikatan kiwon lafiya taska ce mai matuƙar daraja…
-
Ayatullah A’arafi:
newsImam Shahid Ya Kasance Mai Gina Ƙarfin Iran Da Muƙawama
Hauza/ Ayatullah Alireza A’arafi, Shugaban Makarantun Hauza na Iran, ya bayyana cewa Imam Shahid ya kasance jagora mai muhimmiyar rawa wajen gina ƙarfin Iran da kuma ƙarfafa matsayinta a yankin.
-
Ayatullah A’arafi:
Maraji'ai da MalamaiJagororin Juyin Juya Halin Musulunci Biyu Sun Gabatar da Tafsiri Mai Rai, Mai Ciyar da Rayuwa Gaba Kuma Mai Motsa Al’ummar Musulunci
Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimin Addini na ƙasar Iran ya jaddada cewa jagororin Juyin Juya Halin Musulunci biyu sun gabatar da tafsiri mai rai, mai ciyar da rayuwa gaba kuma mai motsa al’ummar…
-
Ayatullah A’arafi:
Maraji'ai da Malamai’Yan Jarida Su Kasance Masu Bayar da Labarin Farko na Abubuwan da ke Faruwa da Makamai Biyu: “Da’a ga Ka’idojin Aikin Jarida” da “Nazarin da ke Ƙara Basira”
Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimi na kasar Iran ya buƙaci ’yan jarida da sojojin Jihadut-Tabyeen da su kasance masu bayar da labarin farko na abubuwan da ke faruwa a wannan fagen, tare da amfani…
-
Ayatullah A'arafi ya bayyana a Khudubar Juma'a a Qum:
newsDarussa 8 na Duniya da Wayewar Kai daga Muƙawamar Al'ummar Iran a Kallafaffen Yaƙi na Uku / Duniya ta Fahimci Darajar Muƙawama
Hauza/ Limamin Juma'ar birnin Qum, Ayatullah Alireza A'arafi, yayin da yake bayyana darussa 8 na duniya da na wayewar kai da gwagwarmayar al'ummar Iran ta koyar, ya jaddada cewa: "Gwagwarmaya…
-
Ayatullah A'arafi ya bayyana cewa:
Maraji'ai da MalamaiKamfanin Dillancin Labaran Hauza; Amintaccen Madogarar Kafofin Yaɗa Labarai ta Fannin Al'adu, Ruhaniya da Kyawawan Ɗabi'u a Duniyar Yanzu
Hauza/ Ya zama wajibi Kamfanin Dillancin Labaran Hauza, a matsayin fuskar yaɗa labarai ta Hauza da malamanta, ya yi koyi da wannan gagarumin gadon ilimi da addini, ta yadda zai kasance mai bayyana…
-
Maraji'ai da MalamaiRamuwar Gayya da Ɗaukar Fansar Jinin Imam Shahid Bai Da Alaƙa Da Sauyin Gwamnatoci Ko Mutanen Da Abin Ya Shafa / Yarjejeniyar Fahimta Ta Kare; Kada a Ci Gaba Da Tattaunawa / Al'ummar Iran Ba Za Ta Bai Wa Maƙiya Cin Hanci Ba
Hauza/ Bisa saƙon baya-bayan nan na Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, buƙatar ɗaukar fansa da ramuwar gayya saboda jinin Imam Shahid da sauran shahidan yaƙe-yaƙe biyu na baya-bayan nan, lamari…
-
Ayatullah A'arafi a Huɗubar Sallar Juma'a a Qum:
newsSaƙonni Da Darussa 12 na Wayewar Musulunci daga Taron Jana'izar Shahidin Jagora / Ɗaukar Fansar Jininsa Haƙƙi ne na Shari'a da Doka ga Al'umma
Hauza/ Limamin Juma'ar birnin Qum, Ayatullah Alireza A'arafi, ya bayyana cewa taron jana'izar Shahidin Jagora da ya samu halartar miliyoyin mutane ya isar da saƙo ga Donald Trump da Benjamin…
-
Ayatullah A'arafi Ya Bayyana:
Maraji'ai da MalamaiMuhimman Manufofi 6 Na Ayyukan Al'umma Na Makarantun Addini / Makarantun Addini (Hauza) Masu Yi Wa Mutane Hidima Ne
Hauza/ Shugaban Makarantun Hauza na ƙasar Iran (Hauza) ya jaddada cewa: "Babu shakka, a tsawon tarihi, makarantun addini ba su kasance cibiyoyin ilmantarwa da koyarwa kadai ba. Face dai, tare…
-
Ayatullah A'arafi a Saƙon Ta'aziyya:
Maraji'ai da MalamaiSabbin Dubarun Ilimi da Fiƙhu da Kuma Ayyukan Addini Suka Sanya Ayatullah Al-Uzma Al-Fayyadh Kasancewa Shahararren Mutum
Hauza/ Shugaban Makarantun Addini na Hauza ya bayyana cewa: "Sabbin dabarun bincike na ilimi da fiƙhu, tare da ayyukan addini da na wa'azi da Ayatullah Al-Uzma Al-Fayyadh ya aiwatar, musamman…
-
Gayyatar Ayatullah A'arafi ta Halartar Muzaharar Qudus 1447:
newsRanar Quds Din Bana ta Zama Babban Fili Mai Faɗi na Tarihi
Hauza/ Shugaban Makarantun Ilimin Addini (Hauzozin Ilimi) ya jaddada cewa: "Quds din bana ta bambanta, domin ta zo daidai da wani muhimmin lokaci da karkatar tarihi a Iran, yankin gabas ta tsakiya…