Ashura 1448 (15)
-
newsSaƙon Nuna Goyon Baya Da Kira Ga Adalci Daga Fasto Yohanna Buru A Wajen Taron Ashura A Kaduna
Hauza/ A yayin gudanar da taron tunawa da Ashura wanda aka gudanar a ranar 10 ga watan Muharram 1448H (25 ga Yunin, 2026) a birnin Kaduna, Fasto Yohanna Buru ya jaddada muhimmancin adalci tare…
-
Sheikh Zakzaky:
Maraji'ai da MalamaiMakarantar Imam Hussain (A.S) Ta Sadaukarwa Da Jajircewa Ita Ce Mafitarmu
Hauza/ Rahotanni sun tabbatar da cewa, a daidai lokacin da ake fuskantar ranar goma ga watan Muharram, wato ranar Ashura, an gudanar da taron juyayin shahadar Shugaban Masu Juyayi, Imam Hussain…
-
Sheikh Na'im Qasim:
Labaran DuniyaMun Rugurguza Shirin Haɗin Gwiwa Tsakanin Isra'ila Da Amurka, Kuma Makiyi Ba Shi Da Wata Mafita Face Janyewa
Hauza/ Babban Sakataren ƙungiyar Hizbullah ta Lebanon, Sheikh Na'im Qasim, ya bayyana a lokacin jawabin ranar Ashura cewa, dakarun gwagwarmaya sun yi nasarar rugurguza manufofin haɗin gwiwar…
-
newsYadda Qum Ta Zama Cibiyar Haɗin Kan Musulmi A Ranar Ashura + Hotuna
Hauza/ A ranar Ashura ta bana, haramin Sayyida Fatima Ma'asuma (A.S.) da ke birnin Qum ya kasance shaida ga gagarumin taron masu juyayi daga sassa daban-daban na Iran da kuma wasu ƙasashe, inda…
-
Rahoto na Musamman:
newsSakonnin Ashura a Najeriya; Daga Gudanar da Zaman Makoki Zuwa Kafa Wuraren Hidimtawa Al'umma + Hotuna
Hauza/ Yayin da duniyar Musulunci take cikin kwanakin zaman makokin Sayyidush-Shuhada, Imam Hussaini (AS), mabiya mazhabar Ahlul-Bait (AS) a Najeriya ma sun gudanar da tarukan tunawa da shahadar…
-
newsAn Ɗaukaka Amon Sakon Neman Adalci Na Ashura A Jihohin Bauchi Da Yobe A Najeriya
Hauza/ Sakamakon shiga rana ta bakwai na watan Muharram 1448H, almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) a garuruwa daban-daban na Najeriya sun gudanar da tarukan juyayi da raya makarantar Karbala…
-
newsJuyayi Da Hidima: Rahoton Musamman Kan Zaman Makokin Ashura Na Rana Ta Biyar A Garuruwan Najeriya + Hotuna
Hauza/ Yayin da aka shiga rana ta biyar da gudanar da zaman makokin goman farko na watan Muharram na shekara ta 1448 Bayan Hijira (Yuni, 2026M), garuruwa daban-daban a Nijeriya, da suka hada…
-
newsAn Ci Gaba Da Gudanar Da Tarukan Juyayin Ashura Cikin Shauƙi A Sassan Nijeriya / Sabunta Mubaya’a Ga Manufofin Shugaban Shahidai (AS) Daga Shi'ar Afirka + Hotuna
Hauza / Tun da aka shiga kwanakin juyayi da bakin ciki na watan Muharram na shekarar 1448H, harkar juyayin Ashura ta sake farfado da zukatan muminai a cibiyoyin addini da na Shi'a a yammacin…
-
Ashura 1448:
newsAmon "Da Wane Zunubi Aka Kashe Shi" Ya Cika Yammacin Afirka; An Gudanar Da Taron Ranar Abdullahir Radi (AS) A Garuruwan "Kano", "Zariya", "Gombe" Da "Sara" + Hotuna
Hauza/ A ci gaba da nuna juyayin shiga kwanakin makokin Shugaban Masu Daraja, Imam Hussain (AS), an gudanar da taron tunawa da shahadar Babal-Hawa'ij, Abdullahir-Radi (Aliyul-Asgar) cikin shauƙi…
-
newsDaliban Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Dake Biranen Karbala Da Najaf Sun Ci Gaba Da Gudanar Da Zaman Juyayin Ashura + Hotuna
Hauza/ A daidai lokacin da ake shiga kwanakin juyayin shahadar Shugaban Shahidai, Imam Husain (AS), malamai da ɗalibai ƴan ƙasar Najeriya da ke karatu a ƙasar Iraƙ, waɗanda almajiran Jagoran…
-
newsCi Gaba Da Majalisan Juyayin Ashura Cikin Tsari Da Nutsuwa A Jihohin Najeriya A Rana Ta Uku + Hotuna
Kano, Katsina, Suleja (Najeriya)/ Kamar yadda aka saba a kowace shekara, mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) kuma almajiran Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H),…
-
newsKaratun Gwagwarmayar Ashura Ya Cika Yammacin Afirka / An Gudanar da Tarukan Juyayin Muharram Rana ta Biyu a Kasashen Nijar da Nijeriya + Hotuna
Hauza/ Gami da shigowa kwanakin farko na watan Muharram, an gudanar da zaman juyayin Ashura cikin sha'awa da halartar dimbin mabiya tafarkin Ahlul Baiti (AS) kuma almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky…
-
newsAn Fara Zaman Juyayin Ashura da Sauya Tutar Makoki a Sassa Daban-daban na Najeriya + Hotuna
Hauza/ Da shiga ranar farko ta watan Muharramul Haram na shekarar 1448 bayan Hijra, mabiya Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) a sassa daban-daban na kasar Najeriya, sun ƙaddamar da shirye-shiryen tarukan…
-
newsMatasa a Potiskum Sun Fara Rabon Abincin Sadaka na Ranar Ashura a Ranakun Farko na Watan Muharram + Hotuna
Potiskum/ Kamar yadda aka saba a lokacin da aka shiga ranakun farko na watan Muharram da kwanakin juyayin shugaban shahidai, wasu matasa almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky a garin Potiskum na…
-
Ashura 1448:
newsAn Fara Zaman Juyayin Ashura na Goman Farko na Watan Muharram a Garin Doma ta Jihar Nasarawa / Jaddada Muhimmancin Yin Koyi da Makarantar Karbala Wajen Yaki da Zalunci + Hotuna
Hauza/ A yayin shiga sabuwar shekarar Musulunci ta Hijra 1448 da kuma ranar farko ta watan Muharramul Haram, an kaddamar da zaman juyayi da makokin shugaban shahidai, Hazrat Aba Abdillahil Husain…