Karbala (10)
-
AddiniAn Bayyana Falalar Musamman ta Ziyarar Sayyidush Shuhada (A.S.) a Cikin Ruwayoyi: Waɗanda Ba Su Samu Zuwa Arba’in Ba Kada Su Manta da Ziyara Daga Nesa
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Ali Husaini, malami kuma mai bincike a Hauzar Ilimi ta Qum, ya bayyana cewa ya dace masu ziyara su gudanar da wannan tafiya mai albarka cikin sani, ikhlasi…
-
newsAlmajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Sun Fara Tattakin Arba'in Daga Najaf zuwa Karbala
Hauza | Almajiran Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) sun fara tattakin Arba'in na bana daga yankin Thawratul Ishrin da ke birnin Najaf Ashraf zuwa Karbala Mai Tsarki, a safiyar yau Laraba, 14…
-
AddiniKaramar 'Yar Sayyidus Shuhada Wadda Ta Mayar da Baƙin Ciki Zuwa Shaida Ta Har Abada
Hauza/ Rukayya 'yar Imam Husain (A.S.) A ranar tunawa da wafatinta, ana tuna da 'yar Imam Husain (A.S.), shaidar abin da ya faru a Karbala kuma alamar tsarkin yara da aka zalunta.
-
newsCikakkiyar Sallar Jana'izar Shahidin Jagora A Haramin Abul Fadlil Abbas +Hotuna da Bidiyo
Hauza/ Gudanar da sallar jana'izar Shahidin Jagora Ayatullah al-Uzma Sayyid Ali Hussaini Khamenei (Q) a haramaini, Karbala.
-
newsNajaf da Karbala; Miliyoyin Al'ummar Iraki Sun Halarci Taron Jana'izar Tarihi na Shahidin Jagoran Al'umma
Hauza/ Birnin Najaf Ashraf a yau ya shaida gagarumar halartar al'ummar Iraki daga kowane ɓangare a wajen jana'izar tarihi ta Imam Sayyid Ali Khamenei da iyalansa shahidai. Ana gudanar da wannan…
-
newsSaƙon Nuna Goyon Baya Da Kira Ga Adalci Daga Fasto Yohanna Buru A Wajen Taron Ashura A Kaduna
Hauza/ A yayin gudanar da taron tunawa da Ashura wanda aka gudanar a ranar 10 ga watan Muharram 1448H (25 ga Yunin, 2026) a birnin Kaduna, Fasto Yohanna Buru ya jaddada muhimmancin adalci tare…
-
AddiniAddu’o’in Imam Sajjad (AS); Makami Mai Tasiri A Jihadut-Tabyeen
Hauza/ Addu’a da munajati sun kasance makami mai tasiri na Imam Zainul Abidin (AS) a fagen Jihadut-Tabyeen da kuma jagorantar al’umma zuwa ga gaskiya da haske.
-
newsDaliban Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Dake Biranen Karbala Da Najaf Sun Ci Gaba Da Gudanar Da Zaman Juyayin Ashura + Hotuna
Hauza/ A daidai lokacin da ake shiga kwanakin juyayin shahadar Shugaban Shahidai, Imam Husain (AS), malamai da ɗalibai ƴan ƙasar Najeriya da ke karatu a ƙasar Iraƙ, waɗanda almajiran Jagoran…
-
newsKaddamar da Manyan Kundaye Guda Biyu da Gargadi kan Bacewar Tsofaffin Littattafai a Taron "Sayyid al-Mujahid" a Najaf da Karbala
Hauza/ A wajen bikin bude taron kasa-da-kasa mai taken "Sayyid al-Mujahid da Gidajen Gadon Sa na Ilimi" da aka gudanar a birnin Najaf mai alfarma, wakilin shari'a na Haramin Hazrat Abbas (AS)…
-
newsAn Kammala Taron Kyautar Arba’in Ta Duniya Karo Na 11 A Karbala
Hauza/An kammala taron bayar da lambar yabo ta Arba’in ta duniya karo na 11 a birnin Karbala, tare da karrama wadanda suka yi fice da kuma jaddada muhimmancin rawar da fasaha da kafafen yada…