Lit 27 Yuli 2026
  • Gida
  • Labarai
  • Maraji'ai da Malamai
  • Labaran Duniya
  • Addini
    • Alkur'ani
    • Nahjul Balaga
    • Sahifa Sajjadiyya
    • Hadisi
    • Mahdawiyya
    • Hukunce-hukunce
    • Tambaya da Amsa
    • Litattafai da Muƙaloli
    • Akhlaƙ
    • Iyali
    • Munasibobi
filterLabaran Yau
  • Darasin Akhlaƙ | Shahidin Jagora: Neman Mulki; Farkon Halaka

    AddiniDarasin Akhlaƙ | Shahidin Jagora: Neman Mulki; Farkon Halaka

    Hauza/ Wasu mutane suna bin kowace hanya domin su mallaki kujerar shugabanci; alhali kuwa ba su sani ba cewa wani lokaci wannan kujerar ita ce takan zama matattakalar halakar kansu da ta sauran…

    2026-07-18 23:53
  • Darasin Akhlaƙ: Sirrin Kariyar Ɗan Adam a Cikin Wata Wasiyyar Ubangiji

    AddiniDarasin Akhlaƙ: Sirrin Kariyar Ɗan Adam a Cikin Wata Wasiyyar Ubangiji

    Hauza/ Tsoron Allah na hakika shi ne tsoro na cikin zuciya wanda yake fitowa daga tsoron Allah. Wannan tsoro yana sa mutum ya riƙa tuna Ubangijinsa ko da yana shi kaɗai ne ko kuma yana cikin…

    2026-07-13 19:19
  • Darasin Akhlaƙ | Sirrin Zubar Hawaye Da Shahidin Jagora Ya Bayyana Daga Wasiyyar Annabi (S.A.W.A)

    AddiniDarasin Akhlaƙ | Sirrin Zubar Hawaye Da Shahidin Jagora Ya Bayyana Daga Wasiyyar Annabi (S.A.W.A)

    Hauza/ Shahidin jagora, a lokacin da yake yin bayani kan wasiyyar Annabi (S.A.W.A) ga Amirul Muminina (A.S) game da muhimmancin yin kuka saboda tsoron Allah, ya bayyana kuka a matsayin sakamakon…

    2026-06-30 19:04
  • Ziyarar Ashura | Me Yasa Aka Bayyana Musibar Imam Hussain (AS) a Matsayin Mafi Girman Musiba a Tarihin Musulunci?

    AddiniZiyarar Ashura | Me Yasa Aka Bayyana Musibar Imam Hussain (AS) a Matsayin Mafi Girman Musiba a Tarihin Musulunci?

    Hauza/ A wannan sashe na bayanin Ziyarar Ashura, ana jaddada hakki da matsayi mai girma na Ahlul-Bait (AS) a wurin Allah. Sanin su, kaunar su, yi musu biyayya, ziyartar su, da kuma koyon addini…

    2026-06-24 16:22
  • Yaya Girman Kai Ke Jefa Mutum Cikin Lalacewar Ruhi?

    Darasin Akhlaƙ:

    AddiniYaya Girman Kai Ke Jefa Mutum Cikin Lalacewar Ruhi?

    Hauza/ Shahidin Jagoran juyin juya hali ya yi nuni da wani hadisin Annabi, inda ya jaddada cewa mai girman kai shi ne mafi nauyin zunubi a cikin mutane, kuma wanda yake nisantar zunubai shi ne…

    2026-06-11 14:59
  • Darasin Akhlaƙ | Yaƙini; Jarin Da Ke Shiryar Da Mutum a Kalaman Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali

    AddiniDarasin Akhlaƙ | Yaƙini; Jarin Da Ke Shiryar Da Mutum a Kalaman Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali

    Hauza/ Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana a cikin sharhin hadisin “Khairu ma ulqiya fil‑qalb al‑yaqin” cewa: yaƙini shi ne abin da ke haskaka hanyar tafiyar mutum; idan babu…

    2026-06-07 13:50
  • Darasin Akhlaƙ | Mutum Mai Imani Shi Ne Wanda Ya Rinjayi Zuciyarsa

    AddiniDarasin Akhlaƙ | Mutum Mai Imani Shi Ne Wanda Ya Rinjayi Zuciyarsa

    Hauza/ A cikin wannan bayani na akhlaƙ, Shahidin jagoran juyin juya hali ya kamanta “ƙaƙƙarfan mutum mai ƙarfi” da ruhi mai juriya kuma marar sauƙin kutsawa, wanda ba ya miƙa wuya ga sha’awoyin…

    2026-05-28 21:22
  • Darasin Akhlaƙ | Aikin da Imam Mahdi (A.S.) Ke So

    AddiniDarasin Akhlaƙ | Aikin da Imam Mahdi (A.S.) Ke So

    Hauza/ Wani mutum ya ce: "Na sami ganawa da Imam Mahdi ( AS), amma ban san cewa a gaban wa nake ba. Na ce masa, ina da burin yin wani aiki da zai faranta ran Imam (A.J.). Sai Imam suka ce: "Ɗaya…

    2026-05-11 22:48

Riska Cikin Sauri

  • Gida
  • Labarai
  • Maraji'ai da Malamai
  • Labaran Duniya
  • Addini

Zaɓen Yare

  • Hausa
  • فارسی
  • English
  • العربیة
  • اردو
  • Français
  • हिन्दी
  • বাংলা
  • Türkçe
  • Русский
  • Español
  • Azərbaycan
  • Kiswahili
  • Italiano
  • Hausa
  • indonesia
  • 中文

Kafafen Sada Zumunta

Haƙƙin mallakar wannan shafin ya ta'allaka ne kawai ga Kamfanin Dillancin Labaran Hauza.

Sauran kafafen yada labarai da jaridu zasu iya yada dukkan abinda yake shafin nan ba tare da faɗin inda aka dauko ba.

ha.hawzahnews.com. All rights reserved

Nastooh Saba Newsroom