Wilayatul Faƙih (10)
-
Daga Bayyananniyar Hujja Zuwa Aiwatarwa:
AddiniMe Ya Sa Wilayatul Faƙih Wata Buƙata ce ta Hankali? (1)
Hauza/ Manufar wannan bincike ita ce bayyana wajibcin Wilayatul Faƙih a zamanin gaibar Imam Zaman (A.F) ta hanyar hujjojin hankali guda huɗu, tare da bayyana rawar da mataimakan Imam Zaman (A.F)…
-
Mataimakin Shugaban Hauzar Ilimi ta Qum:
newsWilayatul Fakih Ci gaban Wilayar Manzon Allah da Ahlul Baiti (A.S.) Ce
Mataimakin Shugaban Hauzar Ilimi ta Qum na bangaren bincike, Hujjatul Islam wal Muslimin Hasan Turkashwand, ya bayyana cewa tauhidi ba kawai imani da kadaita Allah ba ne, har ma ya shafi yadda…
-
Sheikh Sa'eed Ibrahim:
news"Ilimi" da "Aiki" Su Ne Jigon Harkar Musulunci a Nijeriya
Hauza/ Dandalin Matasan Harkar Musulunci a Najeriya ƙarƙashin jagorancin Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H), sun gabatar da Ijtima na kwana ɗaya da wuni ɗaya a garin Birnin Kudu da ke ƙarƙashin…
-
Ayatullah al-Uzma Nuri Hamedani:
Maraji'ai da MalamaiHukunta Masu Hannu A Kisan Jagoran Juyin Juya Hali Ta Hanyar Kisasi Abu Ne Tabbatacce / Gargaɗi Game Da Duk Wani Yunƙurin Raunana Matsayin Wilayatul Faƙih
Hauza/ Mai Martaba Ayatullah al-Uzma Nuri Hamedani ya jaddada cewa hukunta waɗanda ke da hannu a kisan Jagoran Juyin Juya Hali ta hanyar ƙisasi abu ne tabbatacce. Ya ce babban buri na farko na…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (38) | Shaidun Wilayatul Faƙih (Hujjoji na Nassosi)
Hauza/ A lokacin ɓoyuwar (Gaiba) Imamin Zamani (AS), ya zama wajibi ga mabiya (Shi'a) su koma ga masu ruwaito hadisai don neman mafita a kan lamuran da suka taso musu. A bayyane yake cewa fahimtar…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (37) | Hujjojin Wilayatul Faƙih (Dalilan Hankali)
Hauza/ Hujja kan Wilayatul Faƙih ana iya nazarinta ta fuskar hankali da kuma ta fuskar ruwayoyi; wato, hankali yana umartar musulmi ya yi biyayya ga faƙihi a lokacin gaibar Imam, haka kuma ruwayoyin…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (36) | Jagorancin Al’umma A Lokacin Gaiba Kubra
Hauza/ Bayan gaibar Imam na goma sha biyu, wato a lokacin Gaiba Kubra, waye ke da alhakin jagoranci da imamancin al’umma? Shin akwai mutum ko wasu mutane da suke da ikon jagoranci a kan al’umma?…
-
AddiniDalilin da ya sa Wilayatul Faƙih Ta Zama Ci gaba da Tafarkin Annabi (SAWA) da Amirul Muminin (AS)
Hauza/ Wilayatul Faƙih na nufin mika al’amuran al’umma ga mutum wanda yake da ilimi, taƙawa, jarumtaka, da sanin yanayi (lokaci da zamani); wato wanda, bisa hasken tafarkin Ma’asumai (AS), yake…
-
newsMakoma Mai Haske da Kyau ce Take Jiran Al’ummar Iran Musulma Mai Daraja
Hauza/ Shugaban sashen aƙida da siyasa ta rundunar ‘yan sanda (FARAJA) ya bayyana kwarin gwiwarsa kan makomar juyin juya halin Musulunci, inda ya ce: “Kamar yadda muka yi nasara a yakin baya-bayan…
-
Tsohon Jakadan Iran a Lebanon:
Labaran DuniyaShahid Nasrullah ya Haɗa “Shi’a” da Muƙawama” Ya Kuma Karya Shirin Sahayoniyawa
Hauza/ An gudanar da wani taron ilimi mai taken “Rawar Shahid Sayyid Hassan Nasrullah wajen fayyace da gabatar da tsarin mulkin Wilayatul Faƙih” a yayin jerin tarukan ilimi na taron Umana’ul‑Rusul,…