Imam Khumaini (R) (17)
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko (Kashi Na Ƙarshe)
Imam Khumaini (R) ya koya mana wannan gaskiya cewa a gaban wadannan mutane dole ne a tsaya, kuma idan kuka tsaya, da iznin Ubangiji za ku durkusar da su baki daya. Wannan alkawari ne na Allah.…
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko (7)
Hauza/ A wancan lokacin, ana raba duniya ne ta yadda al'ummomi ko dai su kasance masu danniya ko kuma waɗanda ake wa danniya. Kasashen da ke da ikon danniya sun hada da Amurka, Ingila da wasu…
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko? (6)
Hauza/ Kamar yadda muka fada, asalin tushen tsarin tunanin Imam Khumaini shi ne "Kiyam lillah" (Tashi tsaye saboda Allah), kuma a saboda haka ne, gwagwarmaya da jihadi suka saje da rayuwar Imam,…
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora (Q) Suka Sauya Ma'aunin Iko? (5)
Hauza/ Shugabannin Juyin Juya Hali sun mayar da jawabinsu zuwa ga mutanen duniya baki daya. Ba wai kawai sun ce mana sun zo ne saboda kasar Iran kadai ba. Lokacin da suke jawabi, al'ummar Musulmi…
-
newsTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora (Q) Suka Sauya Ma'aunin Iko? (4)
Hauza/ Wannan ci gaban fassarar tattaunawar da Kamfanin Dillancin Labaran Hauza yayi ne da Hujjatul Islam Wal Muslimin Mumini dangane da makarantar Imam Khumaini (Q) da Imam Shahid Khamenei (R).
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora (Q) Suka Sauya Ma'aunin Iko? (3)
Hauza/ Wannan kashi na uku ne na fassarar tattaunawar da Kamfanin Dillancin Labaran Hauza yayi da Hujjatul Islam Mumini, masani kuma mai bincike a kan Juyin juya halin Musulunci.
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko? (2)
Hauza/ Wannan ci gaban tattaunawar da Kamfanin Dillancin Labaran Hauza ne ya yi da Hujjatul Islam Wal Mumini dangane da Tunanin Makarantar Imam Khumaini a Mahangar Shahidin Jagora.
-
Tattaunawa da Masanin Tarihin Juyin Juya Halin Musulunci:
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko? (1)
Hauza/ Bincike akan canje-canjen baya-bayan nan a yankin gabas ta tsakiya da kuma yake-yaken da suka gabata yana nuna cewa, tunanin Shugabannin Juyin Juya Hali guda biyu (Imam Khumaini da Ayatullah…
-
newsMai Jiran Bayyanar Imam Na Gaske Shi Ne Mai Gyara Kansa Kuma Mai Damuwa Da Damuwar Al’umma
Hausa/ Hujjatul Islam wal Muslimin Bani Hashimi ya ce: "Mutum mai jiran bayyanar Imam Mahdi bai tsaya kan gyaran kansa kaɗai ba, yana kuma damuwa kan al’amuran zamantakewa, yana ƙoƙari wajen…
-
AddiniDalilan Da Suka Kawo Taɓarɓarewar Kasashen Musulmi A Mahangar Imam Khumaini (R.A)
Hauza/ Tsayawa wuri guda da baya-bayan nan da ake samu a ƙasashen musulmi, ba wai wata ƙaddara ce da ba za a iya kauce mata ba, a'a, wata matsala ce da ta samo asali daga rabe-raben da aka samu…
-
Hujjatul Islam Rafi'i:
newsZuriyar Imam Kazim (AS) Ne Suka Sanar Da Mutanen Iran Koyarwar Ahlul-Bait
Hauza/ Mai jawabi a Haramin Sayyida Ma'asuma (SA) ya bayyana cewa Hazrat Imam Musa bin Ja'afar (A.S) yana bin ƙasar Iran bashin godiya. Ya bayyana cewa, bayan zuwan Imam Rida (AS) kasar Iran,…
-
Ayatullah Araki a wurin taron tunawa da Imam Khumaini (R.A):
Maraji'ai da MalamaiImam Khumaini Ya Mayar da Alaƙar Al'umma da Wilayah Ta Zama Wani Ƙarfi na Zamantakewa Mai Tasiri / Juyin Juya Halin Musulunci Shi Ne Gaɓar Da Ta Farfaɗo da Mutuncin Ƙasa
Hauza/ Mamban kwamitin ƙoli na gudanarwa Hauzozi ya bayyana cewa: "Juyin Juya Halin Musulunci ya yi nasarar samar da fagen dawo da mutuncin kasa, dogaro da kai, bunƙasar ilimi, da kuma 'yancin…
-
Shugaban Hauzar Ilimi na Lardin Gilan:
newsHauza Mai Ci Gaba da Jagoranci Tana Buƙatar Jawo Matasa Masu Basira da Ruhin Juyin Juya Hali
Hauza / Hujjatul Islam Naƙdi ya jaddada muhimmancin karfafa ma’aikatan Hauza ta fuskar ilimi, yana cewa samun Hauzar da ke ci gaba da jagoranci yana bukatar jawo hankalin matasa masu basira,…
-
Tattaunawa da wani memba na Hukumar Gudanarwa ta Ƙungiyar Tarihin Zamani da Juyin Juya Halin Musulunci na Hauza:
newsTa Yaya Za a Iya Fassara 'Kundin Malunta' na Imam Khumaini ga Sabin Tsara (Matasa)?
Hauza/ Imam Khomeini a cikin littafin 'Kundin Malunta', ya bayyana "masu tsattsauran ra'ayi masu riya da tsarki" a matsayin babbar barazana ga Musulunci. Wani malami a manyan matakan Hauza,…
-
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a wajen ganawa da Mawaka da masu yabon Iyalan Gidan Annabi (AS):
newsBukatar Canza Tsarin Tallace-tallace da Kafofin Watsa Labarai Domin Fuskantar Kokarin Maƙiya na Kwace Zukata da Tunanin Jama'a
Hauza/Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana cewa tsayawa tsayin daka a gaban yaƙin tallace-tallace da na kafofin watsa labarai na Yammacin duniya yana da wahala amma abu ne mai yiwuwa…
-
Ayatullah A'arafi a taron shekara-shekara na wakilan dalibai da masana cibiyoyin Hauza:
newsGwagwarmayar Makarantun Ilmin Addinin Musulunci a Tsarin Tunanin Al'umma da Ƙasa Tabbataccen Abu ne Da Ba Zai Yiwu a Yi Inkari Ba
Hauza/Ayatullah A'arafi ya bayyana cewa: Gwagwarmayar Hauza a cikin tsarin tunani na al'umma da tsarin ƙasa wani abu ne da ba za a iya musantawa ba. Ko da yake Hauzozi sun kasance a fannoni da…