Hauza/ Ana iya kallon Ziyarar Ghadir ta Imam Hadi (A.S) a matsayin cikakken babban kundin falaloli, darajoji, fafutuka, da matsayi na musamman na Amirul Muminina (A.S); rubutun da yake gabatar…
Hauza/ Marigayi Ibn Jabr, wanda ya rasu a ƙarni na bakwai bayan hijira, a cikin babban littafinsa mai suna Nahjul Iman, ya kawo wata doguwar huɗuba da ke bayyana matsayi da ɗaukakar Amirul Muminina…
Hauza/ Daga mahangar Imam kuma Shahidin jagoranmu, Ghadir na daga cikin batutuwan da suka wuce kallo na tarihi kawai, yana daga cikin muhimman ginshiƙan aƙidarmu, kuma a lokaci guda shi ne mai…
Hauza/ Haramin Imam Ali (A.S) ya kaddamar da bikin murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Ali (A.S) ta hanyar daga tutar "Walidul Ka'abah" (Wanda aka haifa a cikin Ka'abah) a cikin babban dandalin…