Iran (14)
-
newsLokacin Da Rashin Ladabi Da Rashin Kunya Suka Zama Mafakar Karshe Ga Dan Siyasar Amurka Da Ya Gaza
Hauza / Ganin irin haɗin kai da haɗuwar al'ummar Iran cikin wani salo na musamman wajen yi wa Jagoransu Shahidi bankwana, ya girgiza maƙiyan wannan ƙasa matuƙa, har ya sa Donald Trump, wanda…
-
Maraji'ai da MalamaiAyatullah A'arafi Ya Yaba da Gagarumar Jana'izar Imam Shahidi a Iraki
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi ya bayyana cewa abin da ya faru a Iraki, musamman a biranen Najaf da Karbala, a jana'izar tsarkakkar gangar jikin Shahidin Jagora kuma Jagoran Al'umma, Imam Khamene'i…
-
Labaran DuniyaSheikh Na'im Qasim: Muna Da Cikakken Aminci Da Iran
Hauza/ Babban Sakataren Hizbullah, Sheikh Na'im Qasim, ya ce: "Iran ce ta ba mu ƙarfi, goyon baya da ɗaukaka. Ita ce ta ba mu damar samun 'yanci da kuma yi wa al'umma hidima. Da ba don Iran ba,…
-
Labaran DuniyaDogon Tafin Da Aka Yi Wa Mataimakin Jakadan Iran A Majalisar Dokokin Tanzania
Hauza/ Membobin majalisar sun tarbi sanarwar gabatar da wakilin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da tafi mai tsayi ba tare da yankewa ba; a cikin bidiyon kuma an nuna yadda martanin jakadan haɗaddiyar…
-
Sheikh Ahmad Qabalan:
Labaran DuniyaBa Za Mu Kyale Lebanon Ga Sahayoniyawa Da Wakilansu Ba
Hausa/ Babban Muftin Ja’afariyya a Lebanon kuma fitaccen malami, Sheikh Ahmad Qabalan, ya bayyana cewa abin da ke faruwa a yau yana mayar da ikon Lebanon hannun wasu da suka mayar da ƙasar wani…
-
newsSanarwar Malamai da Masu Ilimi na Duniyar Musulmi Game da Matsayar Rabiɗatul Alamul Islami
Hauza/ Idan Isra’ila da Amurka sun kai wa ƙasarku hari daga sansanonin soja da suke a cikin ƙasashen Musulmi, shin za ku bayar da fatwa ta jihadi don kare ƙasa da mutunci ne, ko kuwa za ku kira…
-
Fitaccen Malamin Ahlus‑Sunna a Pakistan:
newsIran ta Nutsar da Sabon Tsarin Duniyar Amurka a Mashigar Hormuz
Dr. Mi'irajul Huda Siddiqi a jawabinsa ya bayyana cewa: "Shahidin jagora, Ayatullah al‑Uzma Sayyid Ali Khamenei ya bi tafarkin Karbala tare da yin babbar sadaukarwa wadda ta sake raya mana tunanin…
-
Malami a Jami’ar Johannesburg:
newsYaƙin Ramadan da Irin Wannan Rashin Bin Doka Abin Mamaki ne Kuma Abin Takaici'
Hauza/ Dr. Manusi Mankob, farfesa a fannin shari’a da hulɗar ƙasashen duniya a Jami’ar Johannesburg ta Afirka ta Kudu, ya yi magana kan bangarorin shari’a na Yaƙin Ramadan, yana mai cewa wannan…
-
Malamin Hauza:
newsDole ne Saƙon Son Adalcin Juyin Juya Halin Musulunci Ya Isa Ga Dukkan Al’ummomin Duniya
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Alireza Panahian ya jaddada muhimmancin rawar da juyin juya halin Musulunci ke takawa a duniya, yana mai cewa al’ummar Iran na da nauyin isar da saƙon neman…
-
Mashawarcin Kuma Mataimakin Shugaban Hauzozin Ilimin Addini:
newsSirrin Juriyar Al’ummar Iran Shi ne Irin Sirrin Juriyar Mutane 72 a Karbala
Hauza/ Mai jawabi a haramin Hazrat Sayyida Ma’asuma ya bayyana cewa soyayya ga waliyyan Allah ita ce mafi muhimmancin abin da muminai ke jingina da shi, kuma ita ce ke ƙarfafa su a lokacin wahala.…
-
newsShirin Kawar da Jamhuriyar Musulunci ta Iran
Hauza/ Animeshin din da wani dan Japan ya haɗa kuma ya saki kan abubuwan da suka faru na baya-bayan nan a jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a wajen ganawa da Mawaka da masu yabon Iyalan Gidan Annabi (AS):
newsBukatar Canza Tsarin Tallace-tallace da Kafofin Watsa Labarai Domin Fuskantar Kokarin Maƙiya na Kwace Zukata da Tunanin Jama'a
Hauza/Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana cewa tsayawa tsayin daka a gaban yaƙin tallace-tallace da na kafofin watsa labarai na Yammacin duniya yana da wahala amma abu ne mai yiwuwa…
-
newsIran Daya Ce Daga Cikin Manyan Masu Tsara Tsarin Duniya Nan Gaba
Hauza/Duniya na cikin wani "juyi mai muhimmanci" kuma yawancin manyan kasashe masu iko musamman Amurka, suna sake tsara dabarunsu na dogon lokaci.
-
newsJamhuriyar Musulunci ta Iran daga hangen Limamim Juma’a na Bombay
Hauza/ Hujjatul islami walmuslimin Sayyid Ahmad Ali Abidi, wakilin Ayatollah al-Uzma Sistani a ƙasar Indiya kuma Limamin Juma’a na Bombay, ya bayyana cewa Iran a yau tana da matsayi mai girma…