Darsname Mahdaviyyat (16)
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (60) | Illolin Kungiyoyin Karkata da Yadda Ake Tunkarar Su
Hauza/ Duk da yawan ƙiyayyar da ake yi wa koyarwar addini, kulawa da imani da Mahdawiyya na ci gaba da ƙaruwa a kowace rana. Wannan ƙaruwa ta sha'awa da jin buƙatuwa a fannonin hankali da zuciya,…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (59) | Da'awar Wakilcin Ƙarya
Hauza/ Babu shakka, duk wata akida da ta fi kusanci da gaskiya kuma ta zauna a cikin zukata, mutane masu son zuciya za su fi ƙoƙarin cin moriyarta ta haramtacciyar hanya. Koyarwar Mahdawiyya…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (56) | Hanyoyin Sanin (Gane) Imam
Hauza/ Babu shakka, ɗaya daga cikin manyan wajibai da ke kan bayin Allah a gaban Ubangijinsu shi ne sanin wannan tsarkakakken wanzuwar. Wannan ma'arifa tana kaiwa ga kamala ne idan sun san Annabawan…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (55) | Abubuwan Da Shi'a Da Ahlus Sunna Suka Yi Tarayya A Mahdawiyya
Hauza/ Ahlus-Sunnah sun yi nuni da hakikanin "tunanin Mahdawiyya" a cikin ruwayoyi masu yawa. Duk da cewa a wasu wurare akwai bambance-bambance tsakanin akidarsu da akidar Shi'a, akwai kuma abubuwa…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (54) | Mahdawiyya A Littattafan Ahlus Sunna
Hauza / Da nazarin littattafan hadisan Ahlus-Sunnah, a fili yake cewa batun Mahdawiyya ya samu kulawa sosai a cikinsu. Baya ga dimbin ruwayoyin da suka zo a warwatse cikin littattafansu, rubuce-rubuce…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (53) | Mahdawiyya A Cikin Alƙur'ani (Kashi Na Ƙarshe)
Hauza/ Wasu ayoyin Alƙur'ani suna da ma'anoni masu yawa. Wata ma'anar a fili take kuma ta shafi kowa, yayin da ɗayar take ta ɓoye wadda ake kira baɗinin aya. Babu wanda ya san wannan ma'ana sai…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (52) | Mahdawiyya A Cikin Alƙur'ani (Kashi Na Hudu)
Hauza/ Allah Maɗaukakin Sarki Ya yi wa wani rukuni daga cikin muminai da salihai alkawarin mallakar shugabanci a bayan ƙasa, ɗaukaka addini da kuma samar da cikakken tsaro. Sai dai malamai masu…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (51) | Mahdawiyya A Cikin Alƙur'ani (Kashi Na Uku)
Hauza / Wasu ayoyin Alkur'ani mai girma suna nuni ne ga nasarar raunana a kan masu girman kai, da kuma cewa a karshe, duniya za ta kasance ƙarƙashin mutanen kirki masu adalci.
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (50) | Mahdawiyya A Cikin Alƙur'ani (Kashi Na Biyu)
Hauza / Kasancewa cikin rauni ko zalunci kadai ba shi ne dalilin samun nasara a kan makiya da mulkar kasa ba; a'a, kasancewar imani da samun cancanta su ma sharadi ne na dole. Saboda haka, raunanan…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (49) | Mahdawiyya A Cikin Alkur'ani (Sashe na Farko)
Hauza/ Alkur'ani ya yi magana ne ta bai-daya game da bayyana da juyin juya halin Hazrat Al-Mahdi (A.F), kuma ya yi bushara game da kafa gwamnatin adalci ta duniya da kuma nasarar mutanen kirki…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (48) | Wazifa Ta Musamman Na Muntazirun
Hauza/ A yau mutane da yawa, saboda wasu dalilai, ba su yi imani da Imamin da yake cikin gaiba (Imam Mahdi) da kuma tunawa da shi ba, kuma suna yin duk abin da za su iya domin yaƙar wannan tunanin.…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (47) | Wazifar Bai Daya Ta Ma'abota Jira (Muntazirun)
Hauza/ Ayyuka da nauyin da ke wuyan masu jira (Masu jiran bayyanar Imam Mahdi) ba su takaita da lokacin gaiba kadai ba; watakila an ambace su ne a matsayin ayyukan lokacin Gaiba domin jaddadawa…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (46) | Matsayi Da Darajar Masu Jiran Bayyanar Imam Mahdi (A.F) Na Gaskiya
Hauza/ Sakamakon keɓantattun yanayi da ke mulkar mutanen zamanin jiran bayyanar Imam, idan har suka kasance masu jiran gaskiya, za su sami matsayi da daraja mai kima sosai.
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (45) | Matsayin Intizar A Al'adar Shi'a (Kashi Na Hudu)
Hauza/ Jiran bayyanar Imam Mahdi (A.S) ba ya nufin sauke nauyin da ke kan mutum, kuma ba ya ba da damar jinkirta ayyukan kwarai. Sakaci da nuna halin ko-in-kula ga ayyukan addini ba abin amincewa…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (44) | Matsayin Intizar A Al'adar Shi'a (Kashi na Uku)
Hauza: Intizar yana nufin sa ido da jiran makoma mai kunshe da dukkan siffofin al'umma ta Ubangiji, wanda tabbataccen misalinsa guda daya ne kawai, wato zamanin mulkin wakilin Ubangiji na karshe.
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (43) | Matsayin Intizar A Al'adar Shi'a (Kashi na Biyu)
Hauza/ A cikin wannan ma'ana, koyarwar addini tana nufin, ban da bayyana falalar "samun sauki na bai-daya" da sanya tsammani da fata ga rayuwa ta gaba da kuma karkatar da mutane zuwa ga wannan…