Hauza/ Cibiyar Albasira Qom Karkashin Jagorancin Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) ta mika ta'aziyyarta kan ziyarar Mujahidi Dokta Ali Larijani ta hannun mafi sharrin mutane, Amurka da Isra'ila.
Hauza/ Cibiyar Albasira Qom Karkashin Jagorancin Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) ta raya daren 23 ga watan Ramadan, daya daga cikin dararen Layalul Qadr.
Hauza/ Cibiyar Albasira Qom karkashin Harkar Musulunci bisa Jagorancin Imam Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) ta sanar da mika bai'arta ga sabon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci kuma babban…
Hauza/ Biyo bayan harin ta'addancin gwamnatin ta'addanci ta Sahyoniyawa tare da haɗin gwiwar yar ta'addar gwamnatin Amurka karkashin jagorancin Trump a kan ƙasar Jamhuriyyar Musulunci ta Iran…
Hauza/ Biyo bayan harin ta'addancin gwamnatin Sahyoniyawa da haɗin gwiwar ɗan ta'adda Trump wanda ya yi sanadiyar shahadar shugaban shahidan wannan ƙarni, Ayatullahil Uzma Sayyid Ali Khamenei…