-
AddiniHanyoyi Huɗu Don Gyara Alaƙar Aure Yayin da Miji ko Mata ke Wulaƙanta Abokin Zamansa
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Ridha Yusufzade ya amsa tambaya game da rashin mutunta juna tsakanin ma’aurata, inda ya jaddada cewa girmamawa na daga cikin mafi muhimmancin buƙatun ɗan Adam,…
-
AddiniShahidin Jagora Ya Ba da Amsa: Ta Yaya Akur'ani Yake Ruguza Siffofin Wayewar Yamma Game da Mace?
Hauza/ Hazrat Ayatullah Shahid Khamenei a cikin wadannan kalamai, yayin da yake nuni da yadda wayewar yammacin duniya take kallon mace, ya bayyana cewa a cikin wancan tsari ana gabatar da namiji…
-
AddiniSoyayya; Ginshiƙin Rayuwar Aure a Cikin Bayanan Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/ An wallafa wasu sassa daga bayanan Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci game da ginshikin iyali da muhimmancin soyayya a rayuwar aure. Ya yi ishara da ayar Alƙur’ani «و جعل بینکم…
-
AddiniMuhimmancin Tarbiyyar Yara ga Al’adu a Bayanan Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/ Shahidin Jagoran juyin juya halin Musulunci a cikin bayanai daban‑daban ya jaddada wajibcin sabon yara da matasa da littafi da kuma muhimmancin samar da kayayyakin al’adu da adabi da suka…
-
AddiniSake Nazarin Jawaban Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali game da Matsayin ’Ya’ya Mata a Al’umma ta Musulunci
Hauza/ Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali a cikin wannan bayani ya jaddada muhimmancin shigar matan Musulmi, musamman ’yan mata, a fannoni na ilimi, zamantakewa, da al’adu, tare da kiyaye kunya…