Hauza / Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada cewa ilimin da ɗalibai suke samu dole ne ya kasance a hidimar al'umma da kuma ci gaban Musulunci, yana mai…
Hauza / Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), a wata ganawa da ya yi da wasu maziyarta daga Birtaniya waɗanda suka halarci jana'izar Shahid Ayatullah Sayyid Ali Husaini…
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya isa birnin Mashhad na Jamhuriyar Musulunci ta Iran domin halartar jana'iza da kuma binne gangar jikin Imam Shahid, Ayatullahil…
Hauza/ Bayan kwanaki da aka gudanar da gagarumin tarukan jana'iza a Tehran, Qum, Najaf da Karbala, gangar jikin Shahidin Jagora ta isa Mashhad domin ta huta a can har abada.
Hauza/ Hujjatul Islam wal-Muslimin Amuli, ya jaddada cewa tsoron da kuma ƙiyayyar addinin Musulunci wata manufa ce da Ƙungiyoyin tinƙahon duniya suka tsara kuma suka shirya, yana mai cewa: "An…