Imam Sajjad (AS) (9)
-
AddiniDarasin Akhlaƙ | Alamar Farko ta Ɗagutu da Mabiyansa: Me Ya Sa Bai Kamata Mu Yaudaru da Ɗagutai ba?
Hauza/ A mahangar Alƙur’ani da Ahlul Baiti (A.S), abin da mutanen duniya suke ƙoƙarin samu ba komai ba ne face “Huɗam”. Wato, wani ɗan jin daɗin duniya da yake gushewa cikin sauri, wanda yake…
-
AddiniSahifar Rayuwa | Me Ya Sa Niyya Ta Fi Aiki Muhimmanci?
Hauza/ Idan kuna son sanin dalilin da ya sa tsarkakakkiyar niyya ta zama mafi girman jarin da mutum zai mallaka a ranar Alƙiyama, ku karanta wannan riwaya mai jan hankali daga Imam Sajjad (A.S.).
-
Ayatullah A'arafi a Huɗubar Sallar Juma'a a Qum:
newsSaƙonni Da Darussa 12 na Wayewar Musulunci daga Taron Jana'izar Shahidin Jagora / Ɗaukar Fansar Jininsa Haƙƙi ne na Shari'a da Doka ga Al'umma
Hauza/ Limamin Juma'ar birnin Qum, Ayatullah Alireza A'arafi, ya bayyana cewa taron jana'izar Shahidin Jagora da ya samu halartar miliyoyin mutane ya isar da saƙo ga Donald Trump da Benjamin…
-
AddiniRahotannin Tarihi Kan Halayya, Falalar Ruhi da Matsayin Ilimi da Zamantakewar Imam Sajjad (A.S.)
Hauza/ Imam Ali bn Husain (A.S.), wanda aka fi sani da Zainul Abidin da Sajjad, shi ne Imam na huɗu a wajen mabiya Ahlul Baiti. A cewar mafi mashahurin ra'ayi, an haife shi ne a shekara ta 38…
-
AddiniMatsayin Imam Sajjad (AS) Wajen Tarbiyantar Da Rukunonin Muminai Masu Juriya; Me Yasa Azzaluman Mahukunta Suke Tsoron Imami Na Hudu?
Hauza / Hujjatul Islam Murawwaji Tabasi, yayin da yake ishara da matsalolin lokacin imamancin Imam Sajjad (A.S) a karkashin mulkin kama-karya na Bani Umayya, ya bayyana matsayin da Imamin ya…
-
AddiniAddu’o’in Imam Sajjad (AS); Makami Mai Tasiri A Jihadut-Tabyeen
Hauza/ Addu’a da munajati sun kasance makami mai tasiri na Imam Zainul Abidin (AS) a fagen Jihadut-Tabyeen da kuma jagorantar al’umma zuwa ga gaskiya da haske.
-
Sahifa Sajjadiyya:
AddiniSahifar Rayuwa | Yaya Zamu Sadaukar da Dukkan Kasancewarmu Ga Allah?
Hauza/ Ta yaya mutum zai iya karkatar da dukkan kwayoyin halittarsa zuwa ga Ubangiji abun bauta? Imam Sajjad (A.S) a cikin wata gajerar addu’a mai zurfi, ya zana taswirar hanya ta kaiwa ga ikhlasi…
-
Wani Malamin Addini daga Indiya ya ce:
newsMimbari Mai Daraja Shi Ne Wanda A Kansa Ake Fadar Gaskiya Da Abin Da Allah Ya Yarda Da Shi
Hausa/ Hujjatul Islam Sayyid Reza Abbas Naƙvi ya bayyana cewa darajar minbari tana tabbata ne idan a kansa ake faɗin maganar gaskiya da abin da Allah Ya yarda da shi. Ya jaddada cewa Imam Sajjad…
-
Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli a Darasin Fiqhu:
newsAmurka da Sahyoniyawa ba Zasu Iya Cutar da Iran ba
Hauza/ Ayatullah Jawadi Amuli, yayin addu'a don kare tsarin Musulunci, ya bayyana cewa: "Amurka da gwamnatin sahyoniyawa ba zasu da iya cutar da wannan hanya ba, kuma in Allah ya yarda, wannan…