Amurka (8)
-
Labaran DuniyaIkirarin Kare Hakin Dan Adam Ko Kisan Miliyan 38? Fuska Biyu ta Kasashen Yamma
Hauza/ Ginin "Colosseum" ginin da'ira ne wanda yake daya daga cikin tsohon ginin tarihin tsohuwar Rum. Shekaru dubu biyu da suka gabata, Rum na daya daga cikin muhimman biranen duniya, kuma Colosseum…
-
newsBinciken Halayen Amurka Biyu a Taron Mu'utamar na Kasa da Kasa a Najeriya
Hauza/ Zaman ƙarshe na ranar farko na taron Mu'utamar din kasa da kasa a Bauchi, Najeriya, daren Juma’a 17 Afrilu 2026, an gudanar da shi a Husainiyyar “Aali Muhammad”. Wannan taron, wanda mabiyan…
-
Yunkurin Satar Uranium:
newsShin Ko Operation din Amurka da ya Gaza An yi Nufin Kwace Uranium din Iran ne?
Hauza/ Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran, Isma'il Baƙaei, ya bayyana cewa “aikin Amurka ya gaza matuka,” yana mai cewa sojojin Iran sun dakile wannan yunkuri yadda ya kamata. Ya kuma kwatanta…
-
Fitaccen Malamin Ahlus‑Sunna a Pakistan:
newsIran ta Nutsar da Sabon Tsarin Duniyar Amurka a Mashigar Hormuz
Dr. Mi'irajul Huda Siddiqi a jawabinsa ya bayyana cewa: "Shahidin jagora, Ayatullah al‑Uzma Sayyid Ali Khamenei ya bi tafarkin Karbala tare da yin babbar sadaukarwa wadda ta sake raya mana tunanin…
-
Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli a Darasin Fiqhu:
newsAmurka da Sahyoniyawa ba Zasu Iya Cutar da Iran ba
Hauza/ Ayatullah Jawadi Amuli, yayin addu'a don kare tsarin Musulunci, ya bayyana cewa: "Amurka da gwamnatin sahyoniyawa ba zasu da iya cutar da wannan hanya ba, kuma in Allah ya yarda, wannan…
-
newsLaifukan Isra’ila da Amurka, Sun Shafe Fuskar ‘yan Nazi
Hauza/Hujjatul Islam Sayyid Sajid Ali Naqvi, a wani sako ya ce: "Tare da nuna adawa, Holocaust wani mugun aiki ne, amma daga Gaza zuwa Beirut, kuma daga Kudus zuwa Damascus, zalunci da laifuffukan…
-
Jam'iyyun Lebanon:
newsKutsen Amurka a Venezuela Laifi ne na Kasa da Kasa; Ya Zama Dole Kwamitin Tsaro na MDD ya Dauki Mataki Cikin Gaggawa
Hauza/ "Taron jam'iyyu, dakarun tsaro, da fitattun mutane na kasar Lebanon" ya yi tir da harin da Amurka ta kai wa gwamnatin Venezuela, inda suka bayyana hakan a matsayin cin zarafi a fili.
-
newsIran Daya Ce Daga Cikin Manyan Masu Tsara Tsarin Duniya Nan Gaba
Hauza/Duniya na cikin wani "juyi mai muhimmanci" kuma yawancin manyan kasashe masu iko musamman Amurka, suna sake tsara dabarunsu na dogon lokaci.