-
Maraji'ai da MalamaiShaikh Zakzaky Ya Jaddada Muhimmancin Kiyaye Fikira: “Idan Babu Jarabawa, Babu Gwagwarmaya”
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin tunani, gane gaskiya da kuma kiyaye akidar addini a yayin rufe taron Tadrib na kwanaki uku da ƴan…
-
Shugaban Haramin Sayyida Ma'asuma (S.A):
newsRashin Miƙa Wuya ga Ɗagutu Yana Daga Cikin Alamomin Tarbiyyar Annabawa
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Mahdi Mundigari, ya bayyana cewa maƙiyan Ahlul-Baiti (A.S) ba su da matsala da kasancewarsu malaman akhlaƙ kawai, amma abin da ya kasance barazana…
-
AddiniAnnabi Muhammad (S.A.W.A); Mai Isar da Falalar Allah ga Dukkan Halittun Duniya
Hauza/ Hujjatul Islam Mahdi Nakhawali, masanin addini, ya bayyana matsayi mai haske kan Manzon Allah (S.A.W.A) a tsarin halitta, yana mai cewa: "Manzon Allah (S.A.W.A) ba Annabin wata al’umma…
-
AddiniKyawawan Ɗabi'un Annabi (S.A.W.A); Abin Koyi Ga Al'ummar Yau (2)
Hauza/ Salon rayuwar Manzon Allah (S.A.W.A) yana koya mana cewa kyawawan ɗabi’u, tawali’u, yafiya, girmama mutuncin mutane da kyakkyawar mu’amala da masu adawa ba alamar rauni ba ne, a’a, suna…
-
AddiniAyyukan Dare da Ranar 28 ga Safar; Jagorar Ziyarar Annabi (S.A.W.A) da Imam Hassan (A.S)
Hauza/ A cikin majiyoyin addini, an ambaci wasu ayyuka da ladubban ibada da ake so a yi a ranar 28 ga Safar domin samun fa’idar ruhaniya daga wannan rana; daga cikin su akwai yin wanka na ibada,…