Hauza/Abuja: Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada cewa saƙon Manzon Allah (S) saƙon shiriya ne da mafita a kowane zamani, yana mai cewa abubuwan da suke…
Hauza/ Wasu ingantattun majiyoyi daga Shi’a da Ahlus-Sunna sun danganta wafatin Manzon Allah (S) da guba da kuma shahada. Shaikh Tusi da Shaikh Mufid sun yi magana game da sanya wa Manzon Allah…
Hauza/ A mahangar Amirul Muminin (AS), wafatin Manzon Allah (S) ya bar wa al’ummar Musulmi wani babban rauni da baƙin ciki a zukata, har a gaban girman wannan musiba, sauran musibu komai girmansu…
Hauza/ A cikin majiyoyin addini, an ambaci wasu ayyuka da ladubban ibada da ake so a yi a ranar 28 ga Safar domin samun fa’idar ruhaniya daga wannan rana; daga cikin su akwai yin wanka na ibada,…