Shahid Sayyid Hassan Nasrullah (7)
-
Hujjatul Islam Sayyid Hashim al-Haidari:
newsShahid Sayyid Hassan Nasrullah Ya Kasance Yana Kare Wilayatul Faƙih da Dukan Ƙarfinsa
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Hashim al-Haidari, babban sakataren ƙungiyar Ahdullah ta ƙasar Iraki, ya bayyana cewa Shahid Sayyid Hassan Nasrullah ya kasance yana kare Wilayatul Faƙih…
-
Ayatullah Tabasi a taron dalibai da malamai na makarantar Alawi da ke Qom:
Labaran DuniyaAyatullah Tabasi Ya Yi Kira da A Rubuta Tarihin Manyan Jagororin Muƙawama Domin Tsararraki Masu Zuwa
Hauza/ Ayatullah Najmuddin Tabasi, yayin da yake jaddada bukatar gabatar da bangarorin halayya da tunani na Shahid Imam Khamene'i da Shahid Sayyid Hassan Nasrullah, ya ce: "Dole ne kowa ya dauki…
-
Ayatullah A’arafi:
Maraji'ai da MalamaiShahid Sayyid Hasan Nasrullah Ya Kasance Kamar “Al’umma” — Bai Taɓa Amincewa da Sulhu ko Miƙa Wuya Cikin Ƙasƙanci ba
Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimin ƙasar Iran ya bayyana cewa: “Shahid Sayyid Hassan Nasrullah, a haƙiƙa, ya kasance kamar al’umma; mutum ne da bai taɓa yarda a killace shi cikin suna ɗaya, wata…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci:
newsIran Ba Za Ta Taɓa Komawa Zuwa Zamanin da Maƙiya Ke Ƙaunar Ta Koma Ba
Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana cewa: “A taƙaice, Iran ba za ta sake komawa zuwa zamanin da maƙiya suke fatan ta koma ba.”
-
newsGadon Sayyid Hassan Nasrullah Bayan Shahada; Fina-finai Sun Bayyana Tarihin Rayuwarsa da Gwagwarmayarsa
Hauza/ Wani rahoton nazari da Kamfanin Dillancin Labaran Hauza ya fitar ya yi nazari kan gadon da Shahid Sayyid Hassan Nasrullah, tsohon babban sakataren Hizbullah Lebanon, ya bari, tare da duba…
-
newsMakarantun Hauza da Gadon Makarantar Shahid Sayyid Hassan Nasrullah; Daga Aikin Hauza zuwa Samar da Tsare-tsaren Aiki
Hauza/Tehran: Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Taƙi Rabbani ya yi bayani kan fannonin shugabanci da na wayewa na Shahid Sayyid Hassan Nasrullah, inda ya bayyana makarantun Hauza a matsayin…
-
Maraji'ai da MalamaiAyatullah A’arafi Ya Bayyana Muhimman Siffofi 14 na Musamman na Shahid Sayyid Hassan Nasrullah
Hauza/ Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci na Iran ya bayyana cewa Sayyid Hassan Nasrullah malamin addini ne wanda basirarsa ta ruhaniya, gwagwarmaya, dabarun jagoranci da soja, tare…