Mauludin Manzon Allah (8)
-
newsSalatin Manzon Allah (S) Zai Yi Taimako A Cikin Kabari
Hauza/ Sheikh Sidi Munir Sokoto, yayin da yake bayyana matsayi na musamman da Manzon Allah (S) yake da shi a cikin Alƙur’ani mai girma, ya jaddada wajibcin bin Manzon Allah (S) a aikace, tare…
-
Ɗandume:
newsTaron Makon Haɗin Kan Musulmi Ya Hada Mabiya Ɗariƙar Tijjaniyya da Almajiran Sayyid Zakzaky
Hauza/ Taron Makon Haɗin Kan Al’ummar Musulmi da aka gudanar a garin Ɗandume ya samu halartar malamai da wakilan al’ummar Musulmi daga bangarori daban-daban, ciki har da mabiya Ɗariƙar Tijjaniyya,…
-
Bayyanar Soyayyar Annabi a Kano:
newsRaba Gaggaruman Kyaututtuka ga Masu Sunan Manzon Allah (SAWA) da Ahlulbaiti (AS)
Hauza/ An gudanar da wani gagarumin taron Maulidin Manzon Allah (S) a birnin Kano na Najeriya, inda aka rarraba motoci, babura, kayan ɗinki, kayan abinci da sauran kyaututtuka ga wasu daga cikin…
-
Maraji'ai da MalamaiShaikh Zakzaky Ya Gargadi Musulmi Kan Rikice-rikicen Da Maƙiya Ke Haddasawa
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin haɗin kan al’ummar Musulmi da komawa ga sahihiyar koyarwar addinin Musulunci, yana mai cewa maƙiya…
-
newsCibiyar Albasira Qum Ta Gudanar da Gagarumin Taron Mauludin Manzon Allah (S.A.W.A) da Imam Jafar Sadik (A.S) a Masallacin Jamkaran
Hauza/ Cibiyar Albasira Qum ƙarƙashin jagorancin Imam Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) ta gudanar da gagarumin taron Mauludin Cikamakon Annabawa, Hazrat Muhammad ɗan Abdullahi (S.A.W.A) da…
-
newsMiliyoyin Mutane Sun Halarci Zagayen 12 ga Rabi’ul Awwal a Garuruwa Daban-daban na Najeriya
Hauza/ A daidai lokacin da aka shiga ranar 12 ga watan Rabi’ul Awwal, ranar zagayowar haihuwar Manzon Allah (S.A.W.A) bisa shahararriyar riwayar Ahlus-Sunna, an gudanar da zagayen murnar Mauludin…
-
newsAn Gudanar da Gagarumin Taron Maulidin Annabi (S.A.W.A) na ‘Yan uwa Mata a Kano
Hauza/ A daidai lokacin bikin zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad Mustafa (S.A.W.A), Dandalin Yan uwa mata mabiya Shaikh Ibrahim Zakzaky (H) a Da’irar Kano sun gudanar da gagarumin taron…
-
Sheikh Zakzaky (H):
newsSaƙon Manzon Allah (S) Shiriya ne da Mafita Ga Dukkan Zamani
Hauza/Abuja: Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada cewa saƙon Manzon Allah (S) saƙon shiriya ne da mafita a kowane zamani, yana mai cewa abubuwan da suke…