Makon Hadin Kai (12)
-
Ɗandume:
newsTaron Makon Haɗin Kan Musulmi Ya Hada Mabiya Ɗariƙar Tijjaniyya da Almajiran Sayyid Zakzaky
Hauza/ Taron Makon Haɗin Kan Al’ummar Musulmi da aka gudanar a garin Ɗandume ya samu halartar malamai da wakilan al’ummar Musulmi daga bangarori daban-daban, ciki har da mabiya Ɗariƙar Tijjaniyya,…
-
Labaran DuniyaRayuwar Manzon Allah (S) Abin Koyi ce Wajen Ƙarfafa Haɗin Kai da Zumunci Tsakanin Musulmi
Hauza/ Hujjatul Islam Sayyid Reza Ja’afar Naqavi ya jaddada muhimmancin yin koyi da rayuwa da koyarwar Manzon Allah (S) da Ahlul Baiti (A), inda ya bayyana cewa: "Ƙarfafa haɗin kan al’ummar Musulmi…
-
Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky:
newsHaɗin Kan Musulmi Shi Zai Dawo Musu Da Izzarsu
Hauza/ Abuja: Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin haɗin kan al’ummar Musulmi, yana mai cewa haɗin kai shi ne hanyar dawo da izza da ƙarfin…
-
-
newsKyautar Makarantun Ilimin Addinin (Hauza) Qum ga Al’ummar Duniya: An Bayyana «Tarin Juzu’i 12 na Batutuwan Bincike kan Ilimi da Ma’arifar Annabi Muhammad» + Bidiyo da Hotuna
Hauza/ An bayyana «Tarin Juzu’i 12 na Batutuwan Bincike kan Ilimi da Ma’arifar Annabi Muhammad (S.A.W.A)», wanda ya ƙunshi batutuwan bincike guda 60,000 da fannoni 28 na ilimi, a birnin Qum,…
-
Sheikh Zakzaky (H) a Makon Haɗin Kan Musulmi:
Maraji'ai da MalamaiRanakun Mauludin Manzon Allah, Lokacin Sake Nazarin Matsayar Al'ummar Musulmi
Hauza/ Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da malamai da mahalarta taron Makon Haɗin Kan Musulmi da Harkar Musulunci ta shirya a Abuja, a matsayin wani ɓangare na shirye-shiryen bikin…
-
Ayatullah Khamene'i a cikin saƙonsa na Makon Haɗin Kai:
Maraji'ai da MalamaiDuk Wani Aiki da Zai Kawo Rarrabuwar Kai Daga Kowane Mutum, Komai Matsayinsa, Yana Cikin Manufar Maƙiyi
Hauza/ Ayatullah Sayyid Mujtaba Husaini Khamene'i, Jagoran juyin juya halin Musulunci, a cikin saƙonsa na murnar Makon Haɗin Kan Musulmi, tare da taya murnar zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah…
-
Ayatullah A'arafi:
newsHaɗin Kan Musulmi Ba Yana Nufin Kawar Da Asalin Mazhabobi Ba Ne
Hauza/ Shugaban Makarantun Hauza ya bayyana cewa ra’ayin Juyin Juya Halin Musulunci game da haɗin kai ya ginu ne bisa wasu muhimman ginshiƙai guda biyar: abubuwan da Musulmi suka yi tarayya a…
-
Ayatullahil Uzma Nuri Hamedani a taron Makon hadin kan Musulmi:
Maraji'ai da MalamaiDuk Wata Alaƙa da Isra’ila da Taimakawa Wanzuwarta Tabbas Ya Saɓawa Muradun Al’ummar Musulmi
Hauza/ Mai girma Ayatullah Nuri Hamedani ya jaddada cewa duk wata alaƙa da gwamnatin Isra’ila da kuma taimaka mata ta ci gaba da wanzuwa, tabbas ya saɓa kuma ya ci karo da muradun al’ummar Musulmi.…
-
newsAn Gano Tare da Tattara Taken Bincike 60,000 Kan Annabi Muhammad (SAWA), Za a Kaddamar da Kundin Juzu’i 12 a Taron Haɗin Kan Musulmi
Hauza/ A wani taron manema labarai da aka gudanar domin gabatar da “Kundin Batutuwan Bincike na Ilimomi da Ma’arifar Annabi Muhammad (SAWA)”, an bayyana cewa bayan kimanin shekaru 10 na bincike,…
-
newsHarkar Musulunci Ta Fara Taron Makon Haɗin Kan Al'ummar Musulmi a Abuja
Abuja – Hauza: Harkar Musulunci a Najeriya ƙarƙashin jagorancin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ta fara gudanar da Taron Makon Haɗin Kan Al'ummar Musulmi a Abuja, da nufin ƙarfafa haɗin kai da fahimtar…
-
Sheikh Zakzaky (H):
newsSaƙon Manzon Allah (S) Shiriya ne da Mafita Ga Dukkan Zamani
Hauza/Abuja: Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada cewa saƙon Manzon Allah (S) saƙon shiriya ne da mafita a kowane zamani, yana mai cewa abubuwan da suke…