Makarantar Tunanin Imam Khumaini (8)
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko (Kashi Na Ƙarshe)
Imam Khumaini (R) ya koya mana wannan gaskiya cewa a gaban wadannan mutane dole ne a tsaya, kuma idan kuka tsaya, da iznin Ubangiji za ku durkusar da su baki daya. Wannan alkawari ne na Allah.…
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko (7)
Hauza/ A wancan lokacin, ana raba duniya ne ta yadda al'ummomi ko dai su kasance masu danniya ko kuma waɗanda ake wa danniya. Kasashen da ke da ikon danniya sun hada da Amurka, Ingila da wasu…
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko? (6)
Hauza/ Kamar yadda muka fada, asalin tushen tsarin tunanin Imam Khumaini shi ne "Kiyam lillah" (Tashi tsaye saboda Allah), kuma a saboda haka ne, gwagwarmaya da jihadi suka saje da rayuwar Imam,…
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora (Q) Suka Sauya Ma'aunin Iko? (5)
Hauza/ Shugabannin Juyin Juya Hali sun mayar da jawabinsu zuwa ga mutanen duniya baki daya. Ba wai kawai sun ce mana sun zo ne saboda kasar Iran kadai ba. Lokacin da suke jawabi, al'ummar Musulmi…
-
newsTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora (Q) Suka Sauya Ma'aunin Iko? (4)
Hauza/ Wannan ci gaban fassarar tattaunawar da Kamfanin Dillancin Labaran Hauza yayi ne da Hujjatul Islam Wal Muslimin Mumini dangane da makarantar Imam Khumaini (Q) da Imam Shahid Khamenei (R).
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah (Q) Da Shahidin Jagora (Q) Suka Sauya Ma'aunin Iko? (3)
Hauza/ Wannan kashi na uku ne na fassarar tattaunawar da Kamfanin Dillancin Labaran Hauza yayi da Hujjatul Islam Mumini, masani kuma mai bincike a kan Juyin juya halin Musulunci.
-
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko? (2)
Hauza/ Wannan ci gaban tattaunawar da Kamfanin Dillancin Labaran Hauza ne ya yi da Hujjatul Islam Wal Mumini dangane da Tunanin Makarantar Imam Khumaini a Mahangar Shahidin Jagora.
-
Tattaunawa da Masanin Tarihin Juyin Juya Halin Musulunci:
AddiniTa Yaya Makarantar Tunanin Imam Ruhullah da Shahidin Jagora Suka Sauya Ma'aunin Iko? (1)
Hauza/ Bincike akan canje-canjen baya-bayan nan a yankin gabas ta tsakiya da kuma yake-yaken da suka gabata yana nuna cewa, tunanin Shugabannin Juyin Juya Hali guda biyu (Imam Khumaini da Ayatullah…